@trtafrikaha: Ƙasashen Yammacin Afirka a ranar Lahadi sun bai wa ƙasashen Burkina Faso da Mali da Nijar waɗanda ke ƙarƙashin mulkin soji wata shida su sake nazari kafin ficewarsu daga ƙungiyar ECOWAS. Wannan matakin na ECOWAS na zuwa ne bayan ƙasashen uku waɗanda suka kafa ƙungiyar Sahel Alliance sun jaddada cewa "ba za su koma ƙungiyar ta ECOWAS ba", amma za su amince a riƙa shige da fice a tsakanin ƙasashen ba tare da biza ba. #hausatiktok #ecowas #arewa__tiktok
TRT Afrika Hausa
Region: NG
Monday 16 December 2024 10:24:05 GMT
Music
Download
Comments
Marwa_Muhammed25 :
اللهم احفظ بلادنا 🥺🇳🇪🇳🇪
2024-12-16 12:17:37
4
user4111511961993 :
kungiyar maciya amanan africa maciya amanar jama’ arsu
2024-12-16 10:30:07
6
Rabiuizi :
Allah ya tarwatsa ECOWAS da masu kareta
2024-12-16 13:44:28
2
okachalawali532 :
Kungiyar maciya amanar Africa ta yamma
2024-12-16 12:16:14
2
IBN_HAMZA :
Maison Najeriya ta fita daga kungiyar ECOWAS Yamin liking🥰
2024-12-16 16:34:55
2
N.A.S.S(🇳🇪)🇫🇷)🦋) :
humm 😂😂
2024-12-16 11:42:44
1
anass maradi :
ta adaci a Afrika de
2024-12-16 11:41:41
1
Salisu Nuhu Gidado :
niban goyi bayan sudawowansu ecowas ba
2024-12-16 10:37:22
1
Abdoul 🤍💍❤ :
har zanyi zagi sai na tuna mama na ta hana
2024-12-16 18:54:41
0
Mohamadou Aouwall :
Aes batada bukartar ko secon 6
2024-12-16 18:16:09
0
oklm :
wlh sedai su mutu suma dena patama kansu lokaci domin gaba daya babu alamar jin tsoro acikin kashashen 3 ku fadama tinubu dan mecin uwarsa se ta allah
2024-12-16 18:13:45
0
Musa Aminu :
way CEDEAO batada zuciya ne Allah ya tsima uwar CEDEAO
2024-12-16 17:21:56
0
Nazirou baban mata😋😋🥰 :
😏😏😏 Durin uwar kungiyar ecowac 😏😏😏😏
2024-12-16 16:39:59
0
shafiu rabiu04 :
Masha allah
2024-12-16 15:35:04
0
France Africon 🇳🇪🇲🇱🇧🇫 :
Durun uwar ecowas
2024-12-16 15:30:47
0
Adam ibrahim 🇳🇪🦍 :
Vive l’aes 🇳🇪🇧🇫🇲🇱💪❤️
2024-12-16 15:20:29
0
Niger roi🇳🇪❣️ :
Ecowas AKAI Kasuwa
2024-12-16 14:57:05
0
Saila Aboubacar :
minene dalilin Newman mu Atare dasu
2024-12-16 14:45:22
0
Rachid.do.🇳🇪🇮🇹💸👑🌸🌹🥀🌻 :
makaryatan banza
2024-12-16 13:52:44
0
Adam A Sadiq :
ficewansu muna goyon baya soboda zamanta ba alfanu
2024-12-16 13:47:22
0
M alhameen 4 :
kubar,su manaa dolene kuwa
2024-12-16 13:16:33
0
Le niger 🇳🇪 d'abord 💪🇳🇪💪 :
ECOWAS kaska rabi me jini wllh ko shekara daya kuka kara bamu wllh baza mu taba dawo wa acikin ku ba har abadan lillahi insha allahu
2024-12-16 13:01:28
0
Adam user762178620883 :
😂😂😂😂😂😂
Daga Baya Kenan
2024-12-16 12:56:34
0
jgj :
wawa 😁😳
2024-12-16 12:52:49
0
Abdul Kareem :
Allah alfarman annabi da alqura ani sai ecowas da demkradiya sun yi ragara sun ruttut tuke
2024-12-16 12:35:46
0
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2024 TikWM. All rights reserved.