@tilawatv: #tilawatvofficial #saudiarabia🇸🇦 #nigertiktok🇳🇪 #kadunatiktok #kadunatiktok #kanotiktokers #borno #gombetiktok #tarabatiktoker🤝 #zamfaratiktok #Nasarawa #sokototiktok #bauchi #jigawa #kebbitiktok #katsinatiktok #Minna #abuja #adamawa

TILAWA TV Official
TILAWA TV Official
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 17 December 2024 16:09:38 GMT
944700
43800
1012
7414

Music

Download

Comments

slsmuby
Mubarak_muhd_idris :
wannnan magani ne kaifiyyan wlh
2024-12-18 18:03:15
18
sale.abdulmumin
sale abdulmumini :
Allah yasaka da alheri albarkar sayya dina mahammadu rasulila
2024-12-17 16:43:19
24
nafeesaadamkhaleed
Mrs abdoull 🤍🔒 :
Duka za, ashanye
2024-12-26 19:35:35
1
stay_blaq
abou_sadeeQ :
Mai ciki zata iya Sha?
2024-12-18 06:38:36
8
abdallah7912
sefillahi :
salm malan munagudiya madara ta guwanguwani tanayi za a shaduka ku kadankadan har kuwan 14
2025-01-16 19:07:30
2
wasilayakubudaula
Wasila Yakubu Daula :
munagodiya malam Allah ya biyaka
2024-12-17 18:10:51
12
lawalkoffi
lawalkoffi Arsenal :
Haba Malam Wakeda Kudin Madara Ta Ruwa har 14 days 😂
2025-01-13 23:50:19
2
user204939630840k
Abdallah nigérienne 🇳🇪🇳🇪 :
malan munajin daɗin fatawar ka Allah ya gafartawa iyaye
2025-08-21 08:41:39
1
sanialiyu909
sanialiyu600 :
Aslm toh akaramakallahu kullum xaka ringa hada na ranar kokuma na kwana10 din mutum xai hada
2025-03-17 16:05:37
2
balamysgayan65
user1410478708769 :
mlm Dan Allah mai ciki zata iyali sha
2024-12-18 20:10:33
4
ttanimu
tanimu :
amin malam
2025-03-14 21:05:20
2
habibty857
Habibty❤️‍🩹🥰 :
Macha Allah alhamdulillah munagodiya sosai malam🙏
2024-12-17 22:11:51
2
aabaa45
AB.ANG791 :
Muna godiya Malam Allah ya kara kaifin basira
2024-12-17 18:16:29
10
hadjara915
💞hadjara💃 :
Assalamu alaikum malan magani yayi Allah yasaka da alheri Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana Allah yabiya Malan dan gida aljanna ameen ya hayyu ya qiyyum Mu gode
2025-01-11 07:13:17
2
yahayaibrahimumar
yahayaibrahimumar :
Allah yakara basira🤲
2025-09-11 13:29:56
1
xuwairadanjega1
✨ :
aslm mlm munagodiya sosai mlm dun Allah Mlm mace maiki na iyashashi pls
2025-05-15 02:25:51
1
oum_hibba1
Deejarh b shehu :
in sha Allah zan gwada kuma idan har na dace zanyi feedback kuji in sha Allah
2025-02-23 01:17:17
1
aminu.alh.lawal
𝐑𝐄𝐀𝐋⚡𝐀𝐋~𝐀𝐌𝐄𝐍 ✨𝐒𝐊𝐓 :
ma sha Allah🙏
2025-08-21 22:38:25
1
danalbarka1111
Mubarak Dan Albarka :
inshallahu zan gwada
2024-12-20 10:21:12
2
user9008497137580
Bello Waru :
madara Na Sannu Zaiyi
2024-12-19 17:57:52
2
user5453143914194
ummu salma :
sati biyu ai kudin madaran shine aikin
2025-03-13 22:36:36
0
nasirmuhd60
Nasir muh'd :
Allah yasa mudace
2025-02-05 13:18:07
1
believe.allah64
believe Allah :
yes
2024-12-17 21:34:45
4
ulle_001
Mai~Laqanin Gaskiya :
Allah ya kara daukaka dakuma zurfin ilimi da juriyar ijitahadii
2024-12-19 17:29:40
2
ayshality3
user4119632282358 :
Dan Allah dattin mara na Hana daukan ciki, wlh shekarata 4 da aure haryanzu ko batan wata bantabayiba, munyi tashan magani na hausa Dana asibiti dn sa
2025-03-06 12:43:26
1
To see more videos from user @tilawatv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About