yahudawa na amfani da ku, da sanin ku ko ba da sanin ku ba, Allah ya sawake.
ni ban yarda da shi'a ba, amma iran ke kare duniyar musulunci yanzu
2024-12-18 13:51:03
8
Khalid :
wlh ni badan shi,abane Amma Kai Dan son zuciya ne munafiki
2024-12-18 07:09:10
6
Ibrahim (amir) :
duniya tawuce lisafi dakakeyi yanzu mlm ni ba danshiabane kuma badan izala bane kuma badan tijaniyabane kawa Annabi mhmd s a w
2024-12-17 22:40:42
6
Moneyman🔥 :
Amma dai ilimi batayi amfani bah wlh,Shi'a yanxu haka su suke taimakon Yan sunnah nah palastain,wlh yanxu haka Iran tafi saudiya a wajena wlh wlh wlh kumah ni Dan sunnah neh,Malam kaje kanema ilimi.
2024-12-18 13:28:57
5
Mustapha Sani :
malam mufa yanzu mungane suwaye yahudawa acikin
mu munafikin banza
2024-12-18 08:30:30
2
Abunarjisa :
yanzu wannan yana da hankali kuwa ?
2024-12-18 23:35:50
1
ABU TYRE 🇳🇬🇳🇬💖 :
Allah ya raba su da mlk kama karya yan'media na su sai haushe suke suna fadin karya da gaskiya dan aki syria .
2024-12-18 21:16:16
1
Daddy-muhseen :
Wawa mayaudara. su yan ta'adda America yahudawa iyayan gidanku
2024-12-18 19:51:03
1
isah aminu yahya :
wanan ne malami wallahi Koji tsoran allah malam Nigeria Kone matsala Nigeria
2024-12-18 16:41:27
1
murtala bello nahuche :
this is the truth
2024-12-18 11:00:18
1
JAMILU M ADAMU :
gaskiya, kaiba. malamin kirkibaneba
2024-12-18 08:39:57
1
ok :
🥰🥰🥰
2024-12-17 20:13:01
1
Marmarahabib :
To ai kuma Isra'ila ta mamaye ƙasar yanzu.
2024-12-17 20:10:32
1
Al_amin467 :
🥰🥰🥰
2024-12-17 20:00:53
1
ABU_ ABAS 🥰🇳🇪 :
🥰🥰🥰
2024-12-17 19:44:03
1
za idou masoyi❤️🩹💓😍🥰 :
😳😳😳
2024-12-17 19:40:57
1
Ibrahim toshiya :
🥰🥰🥰
2025-02-12 08:52:41
0
Ukashat :
Malam je Zuwa neman Ilimi.Amma Awannan Karon Babu Wata aqida datake taimakon musulmi kamar Iran.Dan Wlh Inada tabbacin Iranian People Sun Fika Kishin musulunci da musulmi
2025-02-06 16:06:45
0
Ahmad Muammad :
Mulkin Syria sabon fa set up ne daga turkey and Israel
2025-02-03 13:13:34
0
Sani Solo :
😳😳😳
2025-02-03 13:05:02
0
Abu mu'azzam :
wai dan Allah da me zagin sahabbai da me zaqin annabi s.a.w. wanne yafi muni???? kai Jama'a
2025-01-21 08:35:47
0
Kawu :
Allah wadaranka Dan iskan banza
2025-01-19 09:23:51
0
oyoyohome :
kamar yanda zamuyi wa fulani aqasar hausa
2025-01-16 16:39:08
0
Hayatuddeen Ahmad :
Wlh kuwa👌Allah ya saka Masa da Alkhairi 🙏 Allah yayi maganin turawannan
2024-12-23 19:24:48
0
AKILU DALATU ARGUNGU KEBBI :
🥰🥰🥰
2024-12-22 15:41:42
0
user9239509050986 :
Malam kaje ka nemi ilimin sanin suwaye yahudawa da kuma aiyukansu. ka je karanta littafin Allah Alqur'ani karatu na fahimta.
2024-12-22 08:47:38
0
user382490535 :
❤️❤️❤️
2024-12-21 20:37:07
0
Yunusa Usman Shehu :
Malam irin wannan wa'azin ke sa wasu shiga Shi'a koda da basuyi. Sabida wannan ra'ayinka kake fada amma samsam ba haka abin yake ba. mutune sun waye.
2024-12-20 17:00:11
0
MUHSIN :
Ni ɗan Shi,a ne Malam Amma wlh gaskiya ka faɗa
2024-12-20 15:43:31
0
Bello :
this is not true 😂
2024-12-20 04:48:18
0
ismael :
wlh ni badan shi,abane Amma Kai Dan son zuciya ne 👹👹
2024-12-20 00:02:11
0
aminuyahaya517 :
sakare
2024-12-19 22:56:37
0
Aminu Haruna Muhammad :
Ilimin ka daban da tunanin ka, Ai IRAN ita ta tsayawa addinin Allah ba Saudiya va kuma wlh ni ba Dan Shi'ah bane
2024-12-19 22:27:21
0
USMAN HASSAN :
🥰🥰🥰
2024-12-19 20:46:23
0
USMAN HASSAN :
jazakumullahu Khairan sheikh
2024-12-19 20:46:04
0
Abdul kamba :
kai kuma dan aiken yahudawa masu raba kan Musulmi masu aikata abinda yahudawa ke Son yadinga faruwa wato rabuwar kan al'ummar musulmi
2024-12-19 20:27:29
0
@Ai.wada🇳🇬limited :
wallahi bantaba sanin wannan malamin jahiline me kare aqida maimakon muslimci sai ayau 🤣🤣🤣
2024-12-19 19:10:45
0
Unique kamal :
Cikin yan shi'ah akwai mutanen kirki masu insaniyyah a ransu, amma nayi ynx hk ina tare da wani dan shi'ah wlh gara bayahude dashi.
2024-12-19 16:24:19
0
Yahaya1000 :
اللهم اعز الا سلام والمسلمين
2024-12-19 16:18:24
0
Unique kamal :
Masha Allah, jazakumullahu khair.
2024-12-19 16:13:31
0
Nabil Abdulsalam Garo🇳🇬🇳🇬 :
kai dai bakayiwa yan shi'a Adalci idonka yana rufewa akan qiyayya
2024-12-19 12:09:11
0
Abu Nazeer :
yanzu dai kafi kaunar yahudawa da turawa akan yan shi'a
2024-12-19 09:54:31
0
Abdou Rahman :
ya salam
2024-12-19 09:47:41
0
sufiyanuhamza8 :
yo malan ammafa kayi hakuri nifa afahimtana kenan kuma ni banago yon bayan shi.a to ammafa iran tafita bashar.al.asat yasauka amma yahudawa sunaneman karbar rabin kasar to wannan miye sunansa
2024-12-19 09:46:55
0
abdulmaleek :
dama allah fada cikin qur ani kada mu yarda dasu amma inaa bamujiba
2024-12-19 07:39:52
0
yusufmohammedlawa :
Allah ya shiryar da mu Musulmi. An hada baki da yahydawa and tarwatsa kasasan musulmai am kuma jin dadi
2024-12-19 06:50:53
0
valenciaadamu0 :
matsalar ku kenan haryanzu baza kudawo cikin hankalinku ba
2024-12-19 05:38:10
0
Aliyu Lukuman :
Mudai malam mun yarda da kai, Allah ya qara ilmi
2024-12-19 05:36:47
0
To see more videos from user @zaidou1taza, please go to the Tikwm
homepage.