@kanostatematerial: #nijar🇳🇪 #kadunapeople #lagostiktok #niameyniger🇳🇪💃🏻🔥 #laguviral #kadunapeople #sauthafrica #niameyniger🇳🇪💃🏻🔥 #arewa__tiktok #ghanatiktok🇬🇭 #abujatiktokers #sauthafrica #londonlife #moot

Gfresh_Alameen✅
Gfresh_Alameen✅
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 18 December 2024 21:58:03 GMT
1008134
89073
2238
905

Music

Download

Comments

ummi.yola
ummi Yola :
duk Wanda ya yerda G fresh ya haukace yamin like
2024-12-19 21:01:02
479
malaman_sunnah001
ABBAKAR💥💥 :
Zanyi savings wannan vedion sai ka mutu a ranan da mutu zanyi posting dinsa
2024-12-18 23:17:51
184
fatitoure383
Fati ♥️♥️♥️ :
wanda yaga laya a kugun g fresh yamin like
2024-12-19 10:29:36
155
dan.agadez.city227
🫂☕AZ个CITY・☕🫂 :
❤mai son Annabi yamin like❤
2024-12-19 18:59:30
403
ladies...beauty
Ladies beauty❤️ :
Zero tension 😂🫡
2026-08-18 16:27:27
0
hamza.adam77gmail
Hamza adam77 :
wallahi kai duniyane dan Allah kamin vidéo
2026-08-13 01:09:22
0
mansurumar22
MANSUR UMAR ENG :
Wanda ya yarda mutumin nan ya zare yai min liking
2025-01-03 22:01:03
6
user1268792398135
DanBature magama :
Akai shi asibiti fa
2024-12-21 15:36:31
2
nazee.abdullahi6
nazee abdullahi :
mahau kacine fah
2025-01-08 15:48:07
0
chemical_chef
AHSAFF_KITCHEN :
Allah ya kyuta
2024-12-21 09:37:45
0
real___maryammj
🥀REAL MARYAM MJ🥀🥀 :
Daddy🥰🥰🥰
2024-12-19 09:22:12
9
_sir_chula_
SIR_CHULA🦄 :
Baruwanka da Maganar mutane
2025-01-02 23:39:47
1
dr..aaz
𝒟𝓇. 𝒜𝒜𝒵 :
😂😂😂
2026-07-30 12:02:36
0
ne.w.ighalo1
N. E. W. Ighalo :
😂😂😂
2026-07-29 22:06:01
0
zaindohanpedir
zianDohan :
🥰🥰🥰
2025-07-12 10:29:12
0
bassirou.gali8
Bassirou Gali :
🥰🥰🥰
2026-07-30 18:40:06
0
hafsat4702
Hafsat yar fulani :
😂😂😂😂
2024-12-24 18:55:39
0
gaddafisaidu09
gaddafisaidu09 :
❤❤❤
2024-12-24 07:41:07
0
prince.abakar
Prince Abakar :
😁😁😁
2026-08-02 19:22:30
0
shuaibumyari
SHUAIBU M. Yari :
Wlh Gfresh kana burgeni babu abinda yake damun ka duk wanda yayarda da haka yay min like
2024-12-18 22:12:50
153
dantabashir1
💫ASEEM SON💫 :
meson annabi yamin like
2024-12-22 11:08:15
133
usmanabubakar8241
Abuja_Vibes :
Mai kaunar Annabi yamin like 🥰🥰🥰🥰
2024-12-28 19:09:40
50
itz_mus_tapha
مصطفى بن عبد الكر يم :
Duk wanda bai son G fresh yamin liking
2024-12-19 16:24:38
38
waleeda30
Waleedah Galadanchi :
Na annabi yamin like
2024-12-26 22:22:20
32
abu_twinss
ÂBÜ ŤŴǏÑŠ$✔️ :
Anya kuwa wannan mutumin babu bakin Iyaye akanka? To idanma babu tsinuwar iyaye to may be tsinuwar da Sadiya tayi maka Tana binka
2024-12-18 23:30:41
29
hajia_reza_unusual
Iya Addini 🇳🇬 :
Wulaqantacce mara da'a
2024-12-19 09:49:25
29
anty.zainab4
Anty zainab :
Wanda yayarda g fresh gafone yamun like
2024-12-19 18:45:54
23
abujbindawa
Abu j bindawa :
Zanyi serving na wnn video sai anzo neman auren diyarka na nuna musu😎
2024-12-18 22:22:59
22
aliyu.alkanchi
@_ALIYU_ALKANCHI_ :
mai son annabi yamin like
2024-12-21 19:26:02
19
fauxeebeb
yammatan mummy :
wai g fresh yaushe zaka girma
2024-12-19 11:29:37
18
fateema.sagir1
teemancy :
salati goma ga annabi s a w
2025-01-05 05:28:12
15
shafaatuyusuf5
AYM🎀 SHAFA :
show 😂😂💯
2024-12-19 01:45:36
12
slawalfsk
slawalfsk :
Allah sarki wato bazaka taba sanin yadda rayuwa takeba kila har sai ranar da kajika cikin kabari
2024-12-19 00:05:48
12
asadiq048
☪️ABBAKAR SADIQ✔️💯 :
Allah baka lafiya
2024-12-18 22:12:07
11
realmurtalawanka
ŘÃẼL WÄÑKÄ ⚽️ ❤️‍🩹🔐 :
duk wanda ya yarda Gfresh yana shan wiwi yayimin like
2024-12-19 10:30:37
11
muhdibnmohd
Muh'dIbnMuh'd :
Kazo Damaturu mu hadaka da Governor Mai Mala kamar rawar tsinewa Garba 😂🤣🤣
2024-12-18 22:03:19
10
fateemahahmadisah34gmail
Fateemah Ahmad Isah💥💯 :
Marasa lafiyarmu na gida dana asibiti Allah kabasu lpy muda muke da lafiyar Allah ka karemu da ita 🤲🤲😅😂😅
2024-12-20 20:21:28
10
deenyx1
deenyx1 :
Wanda ya yarda dramar su Gfresh tafi kallon season din labarina yadaga hannun sa😅🙋
2024-12-19 22:49:30
9
abdullahi.com4
ÅẞDØÙ||ĀHI ÀHMED :
my Man kamar Wani ɗan CHINA Baka Jin Nauyin Jikin ka Amma ɗan Lukuti Na Kaduna Baxe iyaba 😂
2024-12-18 22:02:57
9
munniradam100
MUNNIR💚♌ :
Wanda yayarda g fresh gafone yamun like
2024-12-20 13:52:14
9
ophicial_mai_daraja111.c
Ophici@l_mai_Daraja😎 :
Ciwo kamar ya tafi amma lkc sanyin nan toh😂😅🤣
2024-12-19 19:23:27
8
ha22554
الجـذابـهـ.. :
اسأل الله العظيم أن ينظر في أمرك
2024-12-19 10:27:01
8
buharihassan6
Buhari Hassan :
Nifah wannan Rikicin da Bilal da Ngulde ya hana ma na tsaya kallon Shirmen ka wlh😂
2024-12-18 22:10:40
7
officialaym001
AYM》 :
your fan from mariri one video for me and my sister my favourite tictoker
2024-12-18 22:11:06
7
saadarthwambai1
Saadarth Wambai :
Comment section duniya ne 😹😹😹
2024-12-20 19:19:24
7
nafisatu524
Blissful bites by Nafee’s♥️🦋 :
Wan nan wllhy kwata kwata baida daraja
2024-12-19 21:38:45
7
maimunaibrahim543
MAIMUNA IBRAHIM :
wani sai ya rage kadan ya mutu sai Allah ya shirye shi haka rayuwa take
2024-12-25 11:27:06
6
shatuauwal1
shatuauwal17 :
allah karabamu da tsinuwar duniya
2024-12-19 06:12:36
6
black_skater_
انور :
wai dan allah anche g fresh mahaukachine amman ni ban yardaba sai yau wanda yake bayana yamin like
2024-12-18 23:35:01
6
abdussamadlawan84
Dan bubery :
Wlh Kaine matsalar arewa Allah yasa kidnappers su saceka
2024-12-19 06:06:10
6
sadiqabubakar102
dj sk :
😂😂wlh g fresh wawa ne😂
2024-12-19 13:28:58
6
mustyone15
musty one :
Kunya ❌ Hankali ❌ Karatun islamiyya ❌ cinkai ✅ Al fahari ✅ Girman ka ✅
2024-12-19 08:24:30
5
rabeeatou8833
Rabeeatou🌸🥹 :
mai son annabi yamin like
2025-01-24 19:34:06
5
sa_eedan_kakah
SA'AFSA ENTERPRISES :
gaskiyan delu wllh banga abun yacika wandoba😂😂😂
2024-12-20 20:33:47
5
myshakidsclothes
Mysha collection 🥻👖👜🥿👠 :
wlh tsinuwar tafara aiki
2024-12-18 22:10:26
5
user26854631575331
Zeey s maikudii :
Allah yasa muyi kyakykyawan karshe😂😂
2024-12-28 21:07:30
5
marsybaby37
marsybaby37 🇸🇦❤️🥰✔️🇳🇬? :
💃💃💃💃💃zamukuma bawa delu tasake tainewa g fresh 😂😂😂idan taje umarah
2024-12-18 22:19:22
5
auntiesumeeyfta1
Auntie Sumeey Fta :
nayarda zarmalulun garba baya aiki duk tsallan da garba yakeyi banga alamar kumaiba a gurin😆😆😆😆
2024-12-22 22:07:49
5
ayshermeera001
Amira Muhammad usman :
Allah yasa mugama da duniya lafiya
2024-12-19 09:31:51
5
mal.bassy1
mal. bassy1 :
Malam bakano abun tsoro ne akan kudi zai iya yin komai
2024-12-18 22:12:07
5
asmau_haruna_auta
Asma'u💞haruna💞 auta :
😂😂 Allah yashiryaka garba
2024-12-18 22:59:23
5
darjaboubacar78gmail.com
darja collection 👠👛👗 :
ina zalmalouloun🤣🤣🤣
2024-12-21 19:12:40
4
ibrahimmokhalil
Ibrahim Khalil :
Sarkin Nishadi Phone store 🥰
2024-12-18 22:01:53
4
To see more videos from user @kanostatematerial, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About