@premierradiong: Babbar kotun jihar Kano ta umarci gwamna Abba Kabir Yusuf ya biya kamfanin Lamash Properties diyyar sama da Naira biliyan 8 kan rusa musu gine-gine a filin otal din Daula ba bisa ka’ida ba.

Premier Radio 102.7 FM
Premier Radio 102.7 FM
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 19 December 2024 10:06:45 GMT
13305
630
52
81

Music

Download

Comments

abubakarsani8651
abubakarsani8651 :
Allah ya isa kudinmu wannan gwabna akwai stinnanen gwabna anan
2024-12-19 10:54:11
7
fine_bio
fine_bio :
Zanga abunda abba zaiyi campaign dashi 2027😁😁😁
2024-12-19 19:03:18
3
baffan25
user8402716636324 :
babu Amfanin Rushe Rushe gashi yanzu xaa daibi kudin Alumma
2024-12-19 14:09:28
4
musbahumusa78
@Musa78Kurs :
Allah ya isa tsakanin mu da kai Abba, ka cuci jihar Kano da jama'ar kano
2024-12-19 17:44:18
4
bashirlawan88
bashirlawan88 :
ko susi baza a biya va
2024-12-19 14:46:22
0
mustaphaabdullah461
mustaphaabdullahi :
wlh indai da hakkina ban yafe ba,me akeda akida irinta kwankwaso.
2024-12-19 18:41:43
4
s_fawa_jr001
Musa Jamilu Sfawa :
Idan Ance Abba bai iya mulki ba makafi suji haushi 😂 to yanzu ina amfanin hakan
2024-12-19 18:13:16
3
marrector4
user7765018711127 :
wannan masifa da yawa take. wlh mutanen nan masifa ne a kano.
2024-12-19 18:06:48
3
saddiq9828
Saddiq Jigirya :
Mun fada hannun yan sari
2024-12-19 14:08:19
3
sagir.idris2
Sagir Idris :
indai aka biya da kudin jihar kano Allah ya'isa hakkina
2024-12-19 10:52:45
3
uthmania39
usman abdullah :
Abba mahaukaci
2024-12-19 10:45:53
3
aliyuefqq20
Mansur :
Muma yan Jaha, zamu maka Gobna a kotu bisa barnatar da kudin jaha, ta hanyar ganganci, da rashin bin kaida.
2024-12-19 21:57:21
2
muhammadsanimuh35
muhammadsanimuh35 :
Allah Ya Saka wa Al'ummar Jihar Kano, barnar da Governor Abba Kabir Yusuf yayi, don tasa za'a dauki kudin Al'ummar Jiha abiya.
2024-12-19 19:25:58
2
abbason180
abbason180 :
gaskiya abba kabir yusuf bai yi tunani bah
2024-12-19 14:17:13
2
muhammadiliyasadam
Muhammad iliyas (abu ahmad) :
Dole ya biya kuma indai da hakkina Allah ya isa
2024-12-19 14:08:31
2
larab_419
Muhammad Larab :
dama ai ba technology a rushe rushen da yaran tsula yayi
2024-12-19 22:35:26
1
madina_fashion_desing
muhammad :
😂😂😂hmmm gaggawa aikin shaidan
2024-12-19 17:21:00
1
hannan_yuhnis
Hannan Yuhnis 💎💕 :
Gaggawa daga shaidan take. Rushe-rushe ba tare da tantancewa ba kuskure ne.
2024-12-19 17:08:10
1
rabiuizi2
Rabiu izi :
yanzu wa gari yawaya
2024-12-19 15:16:36
1
abbason180
abbason180 :
to yanxu mai ne anfani rusawa
2024-12-19 14:14:56
1
alameenadam20
AL AMEEN ADAM :
Sbd Allah yanxu meye amfanin wann aikin rushewar Allah ya isa hakina amatsayina na dan kano tinda baa kudinsa xebiya b
2024-12-19 11:55:33
1
user1205851451202
d usmant salihu :
gwara haka maga haddada d bakin ciki
2024-12-19 11:12:34
1
adamu.sale07
ADAMU SALE :
Allah karabamu da jahilci
2024-12-19 11:00:51
1
ifeomanwosu6
user ifeco heritage nig Ltd :
ma sha Allah
2024-12-30 06:53:31
0
nazaria955
Hassan Khalid zaria :
Abi doka a zauna lafiya ABBA.
2024-12-22 00:43:27
0
To see more videos from user @premierradiong, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About