@autah.ammiyta: Dan girman Allah kusa mahaifiyata a addua Allah ya yafe mata Kura kuran ta halinki na gari ya biki uwar marayu kina Rikewa yau za'a rike naki 😭😭😭

Autah ammie😍ta
Autah ammie😍ta
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 22 December 2024 17:47:35 GMT
603
46
15
2

Music

Download

Comments

djami7614
djami 🇳🇪 🇨🇮 🇨🇲 :
Eh nasanta nayi mata message bisa lamba ta banga ta sauraraba ni ina Côte d’Ivoire ina saiye turaruka 😭😭 😭 Allah ya ji kaita
2024-12-22 20:32:51
1
ambebyna17
Ambebyna :
Allah ubangiji ya gafarta mata Allah yayi mata rahma Allah ya haskaka kabareta Allah yasa Annabi Yasan da zuwan ta 😭😭😢
2024-12-22 19:17:26
1
jiddarhdurlyn0
Oumbilal :
Ke yarinya malama ce Allah yagafarta mata mutuniyar kirkii
2024-12-22 19:57:34
0
user4948601493043
user4948601493043 mmn siyama :
allah yajaddada rahama Allah yjkn Mahaifina yjkn musulmi baki daya allah yakyautata namu zuwan
2024-12-22 21:22:12
0
user98287242
DL__lubah😍 :
Allah ya gafar ta mata 😭😭😭
2024-12-22 20:17:46
0
maman.abi4
Maman abi :
Allah yasa mutuwa hutuce ya rabbi
2024-12-22 18:44:56
0
zaynerb10
Zaynerb Ngma :
Allah yajikan ta da rahama
2024-12-22 23:19:57
0
To see more videos from user @autah.ammiyta, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About