wlh saida nayi kuka Allah sarki wlh inajin dadin wannan darasin😭
2024-12-23 05:36:13
75
user1466674156100 :
wlh inajim dadin shirinka sosai dan akwai dsrasi amma bai kamata ace mama ta mutuba bata yafe mataba
2024-12-22 22:55:44
36
SUFYAN :
It’s Only This Content That Makes Me Always Reached Time Like This 🥺Before Going To Bed 🛌
2024-12-22 23:39:00
23
❤️zeenashera1💍 :
May Allah guide us all Alabarka ANABI Mohammed S A W ❤️❤️
2024-12-23 00:23:25
20
David Gardner :
zee fah kaman takashe maman su akwai qurafah akan ta tir
2024-12-22 22:19:37
13
Sarah🤍 :
wlh Saida nai kuka innalillahi wainna ilaihi rajiun naji abun kamar dagaske dukda nasan irin hk Yana faruwa yanzu shine yafi yawa. allah yakara shiryar damu Baki daya🥹🥹
2024-12-23 08:16:15
11
YOULAWA PHONE STORE :
first come
2024-12-22 22:14:54
10
useey kogo :
masha Allah Allah ya baki miji na gari Kuma Allah ya kara shiryamu
2024-12-23 11:00:59
8
YAGSONKILLER ☠️ :
wlh inason videon ku sabida Kuna shirya rayuwa
2024-12-22 22:22:49
8
ibrahimmuhammad1501 :
Gaskiya bantaba ganin content creator daya birgeniba kaman wannnan bawan Allanba wallahi. nashi lamarin daban Dana sauran. ..Allah yayi agora...Allah yasa mutane sudauki darasi akan wannnan videos
2024-12-22 22:37:18
8
Mansalah2019 :
Allah ya kara basira
2024-12-22 23:29:11
8
Aliyu A.M.🎬 :
Zainab takira ruwa fa
2024-12-22 22:26:28
8
Wakiilee sn🔷️ :
subhanallahi wllh kar kuji yanda gabana ya fadi🥹
2024-12-24 08:50:56
7
Aa_abba :
Kai kace mama gwadaku ta next😎
2024-12-23 06:17:55
7
Manager 77 :
ni namiji ne kuma ansan maza da taurin xuciya Amma aduk lkcnda na kalli shirin Nan kuka yakesani 🥺 Allah ubangiji yasakamu da alkhairi Allah yabamu ikon gyarawa yan uwana maza da mata
2024-12-24 06:08:14
6
abdou rahmanzabair :
tun dazu nake jiran ku wlh naki bacci
2024-12-22 22:16:00
6
Abdullahi Zakariya skr :
kullun ina bi biya video Ku one love
2024-12-22 22:26:44
6
maman najib :
Allah yasa mafarkine
2024-12-23 07:43:32
5
الحاج محمد :
Allah sarki please next
2024-12-23 10:25:04
5
🇸🇩_Dan aljanna_🇸🇩 :
Ya Abdul ya Abdul ya Abdul duk sanda takira wannan sunan saenaji tsikar jikina tana tashi😭😭😭😭
2024-12-23 14:11:03
5
Aboubakar Ma'ali :
duk wanda baiji dadin mutuwar maman ba shimin leki
2024-12-23 04:55:23
4
Teema Gata :
Rayuwa Kenan Allah kasa mu dace 😅
2024-12-23 00:27:09
4
El-Baana Mubi :
WALLAHI THAT'S WHAT I'M GOING THROUGH WITH MY SISTER......
PLEASE CONTINUE TO THE NEXT EPISODE........
2024-12-23 05:51:23
4
Abu Muhammad Sam'an Albany ❤️ :
yau dai kasani kuka tin Bayan Kallan film din Hassan ban sake kuka BA sai yau
2024-12-23 07:02:19
4
Abdull Sarauta %1000 :
Muna godiya da wannn fadakarwar da kakeyi Allah yasaka da alkhairi
2024-12-24 16:17:08
4
rachbeby6 :
Allah sarki 🙏❤️
2024-12-22 22:59:11
4
Star girl :
Next
2024-12-23 11:44:46
3
Buba_Chede💵 :
Allah tsaremana manner mu.
Masu wannan halin kuma Allah kashirye su 😭😭😭😭
2024-12-22 22:47:07
3
aminuyaujalawa :
Allah ya saka maka da alheri domin wannan contain din da ka dauka yana da kyau
2024-12-24 08:26:32
3
ibrahimmuhammad1501 :
kuma maybe mahaifiyar taji tubanda tayi kafin tacika dakyau da imani
2024-12-22 22:38:20
3
Ammieeh 🎀 :
Wanda yayi hawaye sosai yamin like
Allah yashiryemu Allah ya yafemana kurakurenmu
2024-12-23 11:16:37
3
Abbannana :
najima banzubar da hawayeba saiyau Allah yasa mudace amma inasan mamana
2024-12-23 22:45:02
3
musa salisu :
❤❤❤
2024-12-23 05:59:34
3
𝕃𝕌ℚ𝕄𝔸ℕ𝕌𝕃_ℍ𝕀𝕂𝕄𝔸_𝟘𝟙 :
please next
2024-12-24 14:31:33
3
musa_sabiu_klw :
tana mutuwa film ya mutu
2024-12-23 07:00:13
3
sagirusman26 :
wallahi sanda hawaye yazubo mun
2024-12-23 13:09:52
3
Dr Kyari Garbai :
🥰
2024-12-22 23:15:55
3
ONE MAN SQUAD 💪💪 :
you mind me cry wlh i like this
2024-12-23 09:23:31
3
Abdallah Abdallah Ali AmostAfa :
🥰🥰🥰
2024-12-23 08:22:50
2
user6313717686557 :
🥰🥰🥰
2024-12-23 08:22:30
2
A.S Alasan :
next a maidashi mama gwaji take sbd idan ta mutu to abu tana ruwa
2024-12-23 10:09:44
2
Mr Shakano :
Amma dai wannan yarinyar kanwar kace KO Dan kuna kama sosai
2024-12-25 12:45:44
2
ibrahim_ipson0 :
❤❤❤
2024-12-23 07:13:05
2
Official jeffree star :
❤❤❤
2024-12-23 08:22:52
2
Abba~B~Behun :
Allah sarki abin tausayi wlh
2024-12-23 08:28:04
2
Balkissou Mijiyawa :
Partie 12
2024-12-23 08:28:41
2
Idris Bose :
Alláh ya kara karemu
2024-12-23 08:38:59
2
officialCodyJohnson; :
amin like inkayi kuka
2024-12-24 19:10:48
2
DAHIRU ABBA DOGUWA :
Masha Allah
2024-12-23 08:52:00
2
To see more videos from user @el_mukhtar_officiall, please go to the Tikwm
homepage.