@officialsojaboyy: Bugun Zuciya Challenge is set, let’s go guys Link in my BIO 🔊 Cc: @Shallangwasdaura @Helen Samuel #bugunzuciya #bugunzuciyachallenge #viral #explore #arewa__tiktok #sojaboy #90dayfiance #90dayfiancebeforethe90days #90dayfiancé 🤴🐆
Officialsojaboy
Region: NG
Monday 23 December 2024 17:42:12 GMT
Music
Download
Comments
fresh kb fashion :
in Allah yayarda se an manta dakai bazaka daukakaba inshallah duk me kishin musulunci yamun like
2025-01-13 07:25:53
4234
Haris M Haris :
duk wanda ya yarda zai mutu yamin like
2024-12-25 06:25:50
2307
s-poezeen :
duk wanda yajidadin zuwan annabi Muhammad s a w duniya yayimani like
2025-01-20 07:01:49
1269
NURA NA OGAN BOYE :
duk wanda ya yadda Bayan bugun zuciya akwai bugun kabari yayi min like
2025-01-20 20:59:52
763
Umar Faruk Muazu :
duk wanda ya yadda soja boy bashida kunya yamin liking 😂
2024-12-23 20:58:14
890
SULAISHA♡ :
💥Breaking News 💥
YANZU-YANZU
Kowa Ya Fito Yayi Gaisuwa Ga👇
Muhammadu Rasulullahﷺ💎
2025-01-26 10:46:19
91
ABUBAKA-ANGON HAUWA :
dan tsarkin mulkin ubangiji kutemakeni da like please
2025-01-27 20:34:10
70
ALIYU IBRAHIM SODANGI :
Dan alfar'mar annabin tsira ayimin like 🤲
2025-01-26 05:36:56
13
Teemah SF💙😎 :
duk Wanda yayi dacen iyaye yamun like mudai alhammdullah 🙏♥️
2025-01-20 21:14:39
19
itz aleeysmart star 001 :
duk mai son sunnar manzon allah s.a.w yamin like
2025-01-22 23:05:30
25
Aleeyu_Uthman_10 :
duk Wanda yaji daɗin zuwan alkur ani yayimin le...
2025-02-02 22:26:33
19
Mohd_a_a_jr :
Karka manta bayan bugun zuciya
Akwai bugun kabari dan uwarka
2025-01-14 10:05:59
12
Kendra :
Jita kaman dusa
2025-01-26 04:59:13
5
samaila lawan gambo :
@fresh kb fashion:in Allah yayarda se an manta dakai bazaka daukakaba inshallah duk me kishin musulunci yamun like
2025-03-14 18:05:52
7
hauwa :
lallai Alkawarin Allah gsky ne cewa karshen duniya za adinga zina a fili😓
2025-01-21 21:08:52
9
samrah g kaleed :
duk wanda budurwar tabashi haushi kaman yakamata ya sumar da ita ya dannamin like
2025-01-24 23:38:07
13
The Princeess👸 :
duk wandah wagga lamari bemae ddi bah yamin like 🤣
2025-01-11 23:01:36
33
Beentu Abeeha :
muji tsoron Allah Rayuwa ba tabbas Allah kabamu iKon tuba kafin mutuwa kasa mugyara kuskurenmu
2025-01-21 22:21:02
5
Mubee_clothing :
in Allah yayarda se an manta dakai bazaka daukakaba inshallah duk me kishin musulunci yamun like wawa kawai
2025-01-21 02:18:10
8
Mustarpha :
Naji furucin ka, amma duk randa ka wuce iyaka akan Manzon Allah s.a.w wallahi sai mun sare kanka dan uwarka.
2025-02-04 18:19:39
13
AMINU DEPUTY ENTERPRISES :
duk Wanda yayarda da ze mutu yayimin like
2025-01-14 10:48:37
17
Engr Abdoul :
challenge is not accepted in North Nigeria ayi gaba Allah bada sa'a
2024-12-24 05:29:39
503
Nasir_mashkur :
Babu Dare Mafi Tsoro Da Firgici Kamar Daren Farko A Kabari, Ya Rabbi Kabamu Sa'ar Zuwa Muna Masu Imani.
2025-01-12 11:14:27
96
Zæræ🌸 :
Wani yace indae irin wannan zai haifa Allah hana tsuliyarsa tashi daren farko 😂💔
2025-01-08 19:57:25
191
🕺 :
in Allah yayarda se an manta dakai bazaka daukakaba inshallah duk me kishin musulunci yamun like
2025-01-26 05:34:29
16
To see more videos from user @officialsojaboyy, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.