@faruq_abuja: Mazauna yankin Tafkin Chadi sun maida martani akan zarge-zargen da Shugaban Kasar Niger 🇳🇪 General Abdourahamane Tchiani ya yi akan Nigeria 🇳🇬

Faruq_Abuja
Faruq_Abuja
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 28 December 2024 06:56:22 GMT
14198
479
80
309

Music

Download

Comments

pharmyusuf2
Pharm_Yusuf_A/karim :
God bless Nigeria my country 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🌹💝💚😍🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇳🇬
2024-12-28 21:36:42
1
baba_23333
babason true :
amma tchaini ya kai tsinanne
2024-12-28 10:17:53
9
mansoursamri
Mansoor-Samri :
😅 wato man sagir tchani yakai tsinanne
2024-12-28 14:28:02
5
bellodankati
dankati :
wanda ya gane wannan mai maganar jamiin gomnatine yamin like
2024-12-28 10:33:26
6
mohamed.aboubacar0
Mohamed Aboubacar :
lalai yau nayarda en nageriya daki kaine
2024-12-28 16:48:15
2
idrism44
Idris musa sale :
Mufa mundena yarda da gwafnatin Nigeria shegu makaryata
2024-12-28 20:11:08
0
umaiyuibrahim7
umaiyu ibrahim :
cewa yayi za abasu mafaka awajen basunzaunaba
2024-12-28 17:38:55
0
abbanaymana
abbanaymana :
wlh burinsa ya dawwama Yana Mulki kawai wasa yake da tunanin mutanan mu da na mutanan kasarsu kawai sharrine yake yawo dashi
2024-12-28 19:58:28
1
To see more videos from user @faruq_abuja, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About