@siyasarmutv: Madugun Kwankwasiyya Engr Rabi'u Musa Kwankwaso ya yiwa masu kungiyar 'Abba Tsaya da Kafarka' martani. #KwankwasiyyaReportersNigeria #Kwankwaso #Kwankwasiyya #Abbakabiryusuf #AbbaGidaGida #Ganduje #Najeriya #kano #Tinubu #nigeriantiktok🇳🇬 #Gandujiyya
SiyasarmuTV
Region: NG
Monday 30 December 2024 17:38:10 GMT
Music
Download
Comments
S.DUNIYA PROVISION AND POS :
legend of the year
2025-01-01 06:18:06
1
prince :
madugu🥰
2024-12-31 10:36:11
1
user227260136521 :
a gaisheka local champion
2024-12-31 08:00:14
1
Bashir Bash :
good
2025-01-01 07:38:58
1
haxan :
very well spoken Mr. President
2025-01-15 16:16:29
0
mali77 :
Tnkx leadership
2025-01-02 11:55:06
0
Umargidado50 :
Oga
2024-12-31 08:20:52
0
Umar :
Novemed company limited 🤣🤣🤣
2024-12-31 07:42:19
0
kamalibrahim4239 :
yes
2025-01-02 13:50:46
0
Abba Galadima :
MADUGU 🇦🇹❤️
2024-12-31 07:34:44
0
🦁 :
Kuma wlh ko gobe akace azo ayi zabe abba sai yaci saboda kaf kano babu wanda yakai yan kwankwasiya yawa, ko maqiyin kwankwaso yasan haka
2024-12-31 15:15:44
65
Faisal Hassan Usman :
Wlh Madugu baka tsoron Allah
2024-12-31 06:11:40
23
abubakaradam400 :
gaskiya kwonkwaso Dabba ne
2025-01-01 20:24:42
8
Jilani Isah Baba Goro :
Sbd su bayinka ne to gaka ga yan siyasar nan yanxu idan ka isa kayi wani abu mugani
2024-12-31 21:47:01
6
sagirlawal3 :
Mu'yan dangwale muna tare dakai jagora wa'yanda dasu tare dakai barayi ne
2024-12-31 05:29:44
79
Dan anty hydar :
😂😂😂😂 kaiiii kwankwaso Dan rainin wayo NE mgn dai tafito wlh, Abinda yakeso shi za'ai🤣🤣
2024-12-31 05:53:52
12
masud_gentleman :
Insha Allahu ƙarshen siyasarka ya kusa zuwa, ɗan kama-karya, makarancin banza
2024-12-31 06:43:07
21
JAY SMART :
kwankwaso girman kai😅
2024-12-30 22:07:22
5
sadeeqmessi :
karya yake mayaudari Dan girmankai
2024-12-30 22:44:13
7
yusufamuhammad293 :
yasin ko pastor ka tsayar sai mun zabe shi
2024-12-31 08:56:49
15
Real_ayg :
Dan iya kenan 🤣🤣
2024-12-30 22:36:10
10
Elleyññ. :
Ko ka qi ko ka so, bawan allannan jagora ne
2025-01-01 17:00:10
12
khaleepha :
na yadda da lissafin mutuminnan a siyasa, dayaba su dama datuni anfara kirga chairmomin dazasu fice😂😂😂
2025-01-01 22:48:07
5
shuaibunuhu981 :
dan wahala
2024-12-31 19:25:42
1
umaryushau225 :
Sheikh Dan iya
2024-12-30 23:39:19
4
To see more videos from user @siyasarmutv, please go to the Tikwm
homepage.