@avdoul889: #salihuailiyasu #salihudrfancy

Avdoul vip📌
Avdoul vip📌
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 31 December 2024 06:35:03 GMT
1029594
41761
186
4469

Music

Download

Comments

baffa.abdulkadir
YUNUSA ABDULKADİR TEXTILE :
Ita Fatiman Tawa Lefi Tayi Dabaza Ayi Mataba 🥺🥺
2024-12-31 11:19:56
5
dandada___001
___Dan___Dada___001 :
wllh bah iya macenda a turawa wannam sakonba harnima antashi kaina🤩
2025-01-09 21:01:50
3
zktex
soon :
Assalm Barka da safiya kanwata sarauniyar mata masoyiya ta tamkar zinaria dafatan kina lafiya Ina yi maki fatar fara wanna ranar cikin nishadi da kohin lafiya fiya da yadda kikayi jiya haka zalika ta gobe zatafi ta yau zuciya ta na ambatar sunaki
2025-07-14 05:51:37
9
liladam04
𝐀𝐃𝐀𝐌♥001 :
Assalamualaiki Barka Da Safiya Kanwata Sarauniyar Mata,Masoyiya ta,Tamkar Zinariya,Da fatan Kina Lafiya?Ina yi Maki Fatan Fara Wannan Ranar Cikin Nishadi Da Koshin Lafiya Fiye Da Yadda Kikayi Jiya Haka Zalika Ta Gobe Tafi Ta Yau.Zuciya Tana Ambatar Sunan Ki Shalelena 🥺💔😭
2026-04-25 05:37:45
1
osman4198
HON.💥USMAN.ALHAJI⭐🧭🧭 :
saudat and Usman nakeso tauraro abun koyi ina yinka
2025-04-24 09:49:57
3
ulawal3
Uthman lawal :
Assalamualaikum. Barka da safiya ƙanwata sarauniyar Mata, dafatan kina lafiya?? Ina yi maki fatan fara wannan ranar cikin nishadi da koshin lafiya fiye da yadda kikayi jiya haka zalika ta gobe zata fi tayau . zuciya tana Ambatarki Akoda yaushe ✨💯
2026-06-29 15:50:47
3
alh.sudais
Alh.BILAL H@SS@N ✔️ :
Mai gd na daina maka magana tunda kaki yimin Bilal and unaisa please inason ayimin don Allah 🙏🙏🙏🙏
2025-01-01 07:07:07
3
mj34325y677544
Genar001 :
I really enjoy broda
2025-01-20 23:32:16
1
mamas.gurl18
Mama's gurl 🥰🥰 :
Allah sarki mu 🥹 Allah ka bamu masu yi mana irin wannan kalamai haka🥹🥹
2025-01-27 22:02:59
2
mai_germany1
MAI_GERMANY🇩🇪⚡ :
Matsalar baa kalaman take ba da zarar anyi aure irin wannan kalaman suna da wahala a harsunan mu.. wani daga ranar da ya auri yarinya ko ji yayi tace i love you sai yaji kamar ta zageshi..
2025-02-26 21:08:18
6
nuhuaminusocial
N. AMINU MUHAMMAD CRYPTO 📊📊 :
Aslm. barka da sapiya ƙanwata sarauniyar mata, masoyiya ta, tamkar zinariya, fatan kina lapiya? inayi maki fatan fara wannan rana cikin nishaɗi da koshin lapiya fiyeda yadda kikayi jiya, haka zalika
2025-02-11 00:59:09
2
manmansaguir
dan hajiya :
allah yasa zagata
2025-03-04 11:57:27
1
chakus__neeh
Buhari_Chakus🦅 :
Assalm. barka da safiya Kanwata sarauniyar mata masoyiya ta tamkar zinariya dafatan kina lafiya? Ina yi miki fatan fara wannan rana cikin nishaɗi da koshin lafiya fiye yadda kikayi jiya. haka zalinka ta gobe zata fi yau zuciyata na ambar sunanki
2026-03-24 05:42:10
1
mr_seniorman
$€NIOR :
lafiya fiye da yadda kikayi jiya haka zalika ta gobe zatafi ta yau, zuciya tana ambatar sunanki
2025-02-09 22:18:59
1
nabeel.sp
nabeel sp :
assalm. barka da safiya kanwata sarauniyar mata. masoyiya ta tamkar zinariya, dafan kina lafiya ? ina yi maki fatar fara wannan ranar cikin nishadi d
2025-04-22 11:28:35
1
thank.god5739
thank God :
Salm
2025-02-06 09:02:05
0
mr_seniorman
$€NIOR :
asslm barka da safiya kanwata sarauniyar, masoyiyata, tamkar zinariya, dafatan kina lafiya? ina yimiki fatann fara wannan ranar cikin nishadi da koshi
2025-02-09 22:15:06
1
nuhuaminusocial
N. AMINU MUHAMMAD CRYPTO 📊📊 :
gobe zatafi yau in sha Allah 🙏
2025-02-11 00:59:49
1
ibrahim.khalil0469
@IBRAHIM KHALIL :
Assalamualaikum warahamatullah barka da safiya kanwata sarauniyar mata. masoyiya ta tamkar zinariya, dafan kina lafiya ? ina yi maki fatar fara wannan ranar cikin nishadi da koshin lafiya fiye da yadda kikayi jiya haka zalika ta gobe zatafi ta yau.zuciya ta na ambatar sunan ki, ki kulamin da kanki Ina matukar alfahadake Abar so.
2025-12-15 21:50:43
6
sabitualiyu653
@sabitualiyu :
I love you
2025-02-28 22:12:08
0
comrdgabata0001
comrdgabata0001 :
Asssalamu alaikum
2026-03-27 08:31:36
0
hasan.s.k.t.zugana
Hassan S.K.T. :
assalamu barka da safiya kanwata sarauniyar Mata masoyya ta. tamkar zinariya da fatan kina lafiya? Ina yi maki fatal Fara wannan ran around cikin nishadi da 🥰da koshin lafiya fine da yadda ki kayi ji ya haka zalika ta gobe zatafi ta yau. zuciyata Ambatar sunan ki👍👍
2026-05-13 05:53:58
0
abubakaryusufab81
abubakaryusufab81 :
hi
2025-03-30 06:34:30
0
gaddafi785
dan katsina wa crc :
aslm
2025-10-21 15:54:40
0
abdullahi.341
user61948521822146 :
Hmmmm
2025-02-07 14:26:44
0
To see more videos from user @avdoul889, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About