Riba halalce amma Annabi Muhammad(S A W) yace ku sassauta a wurin siye da siyarwa da kuke Allah saiyasa albarkha acikin kasuwanchin.
2025-01-03 08:38:33
6
success :
Dan Allah yan uwa a ringa sassautawa akan price kaya ,tabbas riba halal ce amma a tausasa saboda wannan kuncin da muke ciki Allah ya fitardamu bakidaya 🙏
2024-12-31 22:21:04
14
Abdul Dan kasuwa :
a gaskiya Ina alfahari da irin wannan shawarar sosai ubangiji Allah kasa albarka anemanmu💪
2025-01-01 11:53:08
9
muhammad gaddafi :
wlhi ina matukar son yin Noma nazama manomi Amma narasa tayaya zan fara
2025-01-02 15:42:35
2
Bala :
mungode Allah ya saka da alheri
2025-01-02 06:42:32
1
MB_MUNTETE :
A daman yanxu ai duk wanda yasan kasuwa ai ba a karamar riba.
2025-01-01 07:18:31
2
Surajo chairman :
Wallahi gaskiya kana da basira.
2024-12-31 21:42:57
2
ummusad spices :
nima yau nan na gara nawa price tanx alot
2025-01-01 08:35:08
1
Zainab m Sani :
Allah ya Kara basira 🥰
2024-12-31 21:36:41
1
747 Cargo Services Ltd. :
ka qara inganta amincin kayanka sannan ka qara farashi
2025-01-01 20:48:12
3
Yau Dahiru Musa :
ba ka da competitors ne ko?
2024-12-31 22:20:42
3
haroon_H_B_K :
wane irin kasuwanci kakeyi
2025-01-02 22:36:09
2
sanusi Mohammed sanusi :
Dan business
2025-01-01 20:40:45
2
dan order :
Dan Allah ka sake wayar mana da kai akan Wanan maganar 🙏🏻 mun gode sosai
2025-01-01 06:58:00
2
A&K Textiles_Clothing brand :
Rayuwace tacanza Saida hakn
2025-01-01 00:21:16
2
UM@R_M@Z@ :
Muna Godiya Da Fatan Alkairi 👋
2025-01-01 00:13:32
2
Hajjafatima22024 :
haka ne
2024-12-31 22:54:09
2
Umar@karami :
tap nidai nawa ido a comment section
2024-12-31 22:15:13
2
user1473399308 :
wato talle ne da farashi mai kyau shine kasuwa
2024-12-31 22:07:25
2
التواضع زینة العلماء :
ماشاءاللہ
2025-01-01 20:10:41
1
dshuwagurl🦋💖❤️ :
Wagga shawara batayiba gsky.
2025-01-01 07:16:45
1
To see more videos from user @kasuwanci.a.saukake, please go to the Tikwm
homepage.