@mujahidibrahim686: #fyp#fyppppppppppppppppppppppp

SIR_portrait _killer INGA😎
SIR_portrait _killer INGA😎
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 01 January 2025 13:55:16 GMT
36757
1006
118
151

Music

Download

Comments

sayyada2121
faizah abdul :
Zanje a ta biyu
2025-01-01 19:16:20
0
aisha.muhammad14
Bedsheets available :
But she is not happy why?????
2025-01-02 07:06:02
9
user9863742792336
Hauwa Ahmad :
wlh mai daukan hoton nan dan iska ne kusumbin kawai yake daukawa
2025-01-02 07:24:37
6
muazudahiru176
muazudahiru176 :
babu ruwana bazanyi Comment ba
2025-01-01 18:37:47
5
luckcy.badarawa
Luckcy Badarawa :
Allah tsine talauci DA mukarabansa.
2025-01-02 00:49:32
3
chairman3112
Chairman10 :
Tab Allah Karkasa Chairman Ya Gama Rayuwa Baida Ko Sisi
2025-01-01 22:17:13
3
gentledude2023
gentle dude :
walahi inda ace ni mace ce to zanyi zabi sosai wajen zabin maxa
2025-01-01 21:36:49
3
emotionalumarfarouq
umarelnaphaty :
Shegiya Naira 😂🥰
2025-01-01 23:16:10
2
last__born64
last__born :
Kuturu da kudin sa
2025-01-01 22:47:41
2
sagir_janare
Sagir_4943 :
nemi kudi dan lami
2025-01-01 20:36:31
2
debbieoluwatoyin
user1688580423985 :
She looks more like his daughter than bride
2025-01-04 02:53:12
1
bhfs_perfumes
Bibi Home of Fashion and Scent :
wai auren dole ne akayi mata? ko dole ne yin event?
2025-01-02 16:35:10
1
user1427841961223
salma :
Wallahi bata farin ciki ko kadan akwai matsala
2025-01-02 11:20:23
1
user7401576523693
Naeemah :
Wani auren made kaman na asiri ne ba soyayya ba. Aiba komai akeyi saboda kudi ba😂😏
2025-01-02 09:31:25
1
aminagarba90
A🌹M🌹E🌹E🌹 :
Wallahi Allah wannan mai kudinne
2025-01-02 07:13:31
1
babyranger001
babyranger001 :
Allah ya rabamu da talauci
2025-01-02 00:38:04
1
auawaljrer8481293095700
auwal jere umar :
kudi tagani mata mayaudara karkayi tunanin sonkatake sairadda bakadakomai
2025-01-01 18:29:34
1
user4901467314554
user4901467314554 :
Kudi kenan kuturu da kudinsa alkaki saina kasan kwano
2025-02-12 10:04:06
0
khaly.boy84
💥khaly boy💥 :
💙
2025-01-31 06:08:37
0
aminabuhari5
Amina Buhari :
amen
2025-01-22 13:40:59
0
user7253054369701
Sakeenat Sanee Mande :
wanda yaga lokacin data dungura mishi kudi a goshi da karfi, yaxo nan😔
2025-01-16 08:43:45
0
mairamabukar4
mairamabukar651 :
gaskiya bata murna
2025-01-07 19:45:31
0
maijamaa17
BKILISHI :
ke kika zabi kayanki da haka kisaki ranki 😅😅
2025-01-06 18:35:52
0
oumou.anoutab
Oumou Anoutab :
😂😂😂
2025-01-05 18:37:43
0
yahayaibrahim101
yahayaibrahim9477 :
😄🤣🤣🤣bai'iya dukawa yadau komai akasa fa
2025-01-05 17:26:55
0
feena.mali0
feena mali :
🥰🥰🥰
2025-01-05 01:32:11
0
masauduabubakar53
Masaudu :
shatu Allah yasa alheri unguwan sabon layi take funtua katsina state nasanta sannan nasan angon gidan musa adamu akayi taron coktail party din commissioner ne a katsina shi kuma angon babban yaron shi ne ♥️
2025-01-04 20:22:51
0
itz.dan.arewa.cele
itz Dan arewa celebraty :
kuddii
2025-01-04 12:38:17
0
jamcy__perfume
INCENSE AND MORE ❗️ :
Allah ne ya halicce shi haka duk mai kushe halittar allah yabi ahankali in dan kane ko kani ko wanka ya zakai Allah ya sanya alkhairi yabaku zuria daiyiba
2025-01-04 08:31:45
0
user6936903615911billy
bilkeesu :
Allah Ubangiji yah bada zaman Lfy dah zuri'a masu albarka
2025-01-04 06:37:25
0
user4670418745705
user4670418745705 :
Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲🤲
2025-01-03 20:51:04
0
user65518107014
user65518107014 :
hmmmm ni dai naxo duba comments ne kawai ba magana
2025-01-03 18:20:58
0
ashnaabz.tiktok.com
rmk :
dama Allah muka qara godewa daya fi kushe ko aibata halittar wani da mukeyi
2025-01-03 14:06:34
0
yusufa323
yusufa323 :
gaskiya dole a nemi kudi wlh
2025-01-03 12:45:55
0
mmagrandmaster
mmagrandmaster :
Meye haka a bayan sa kamar ninja turtle?!
2025-01-02 23:37:10
0
yayagana.gumel
YAYAGANA GUMEL :
Allah yasanya alkairi 🙏 yabada zaman lafiya maidorewa
2025-01-02 21:58:15
0
kabiruumar450
kabiruumar9612 :
kudinka mutuncinka 😂😂😂
2025-01-02 20:51:12
0
hauwabdullahi2
hauwa_abdullahi2 :
😳😳😳😳😳😳
2025-01-02 20:31:04
0
ashawgi
A Shawagi One :
kasheshi zatai taci kudin
2025-01-02 20:24:19
0
mamiismailabichi
mamiismailabichi :
Allah Ya baku zaman lafiya da zuri a dayyaba Amiin
2025-01-02 19:33:38
0
user8292297814388h
nana hauwa maijidda :
Allah yabasu zaman lfy
2025-01-02 19:04:12
0
maimuna6809
maimuna68 :
Allah yabaku zaman lfy
2025-01-02 18:27:04
0
kaunata97
Qau❤️na❤️ta❤️ :
AMin ya ALLAH 🥰
2025-01-02 17:09:56
0
nafiunasiru
Shamaki Nasir :
wato man sagir tsayawa zami munemi kudi tunda nafashim mutun ko biri yazama zai Auri maikyau
2025-01-02 16:32:59
0
hodijibrinabdulla
Rero Kabido :
Kai kudi duniya ne Wallahi
2025-01-02 16:23:37
0
aminu1404
Aminu :
Anya wannan ba bashi yake bin Unanta ba aka rasa yadda za'a warware aka ba shi ita .
2025-01-02 16:18:36
0
didi20703
didi :
🤔🤔🤔
2025-01-02 16:16:09
0
user18185243917613
user18185243917613 :
ma Sha allha
2025-01-02 15:53:25
0
sadik.kaka2
Sadik Kaka :
irin wadannan mutanen Allah ya basu lafiyar jela,har wanxamin da yayi mae kaciya sae ta gode mae
2025-01-02 15:03:25
0
2120120150183bby
Abdul ibrahim :
😳masha allah allah yabadazuria dayyiba
2025-01-02 14:51:19
0
To see more videos from user @mujahidibrahim686, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About