Rt Hon Engr Satomi Ahmad matashi ne sannan wlh yanason cigaban matasa sannan Satomi mutumin Kirki ne in Sha Allah Satomi zaiji wannan sakon kuma in Sha allahu zai taka rawan ganin a fannin Tsaro
2025-01-02 15:35:32
2
Pitch Black :
Fushi ke hana mutane ganin alfanon non kinetic approach. Daka zabi wannan sai'ace kana goyon ban yanta'adda batareda la'akari da rayuka da'ke rasawaba