@jeddahsadam609:

𝐽𝑒𝑒𝑑𝑑𝑎ℎ𝑡𝑦🤍🦋🕊️
𝐽𝑒𝑒𝑑𝑑𝑎ℎ𝑡𝑦🤍🦋🕊️
Open In TikTok:
Region: SA
Thursday 02 January 2025 17:23:53 GMT
85912
6152
503
452

Music

Download

Comments

dr.fayeeeeezssiren
Fa'izah Muhammad Usman :
wllhy kuwa narasa dalilin yin hakan abarka babu dalili ALLAH ka dubemu ka kawo mana qarshen wnn zalincin ALLAH kabamu maza ngri masu qaunar mu😭
2025-01-03 17:40:54
10
fatimambashir
FATI MB🥀💎 :
Ai ni tsakanina da namiji yanxu yace min I love you nace masa I love you too 😂yana tafiya na manta dashi 🥴🤣
2025-01-03 20:35:38
6
lady.j672
lady j :
wallahi ooo amen 🙏
2025-01-04 13:50:39
3
user358814651
Kader Kader :
🥰
2026-06-22 22:14:18
0
samaila.ashiru
Samaila Ashiru :
🥰🥰🥰
2026-06-21 16:14:07
0
aliyuali72
user1025023801427 :
😂
2026-06-26 10:21:02
1
surayyassy
Surayya said :
In Allah ya yadda saisun girbi abinda suka shuka
2025-01-03 11:47:12
25
moregiver
Voice Of The Voice’s :
Babu Kuma babbar sakara irin macen da take yarda da soyayyar naji gaskia ta yarda tayi imani da ita Kuma ta yarda bawarda ya keso irin ta .
2025-01-03 13:28:31
10
aishaabdulkadir00
Triple A :
Amn Amn y rabbi 🥺🥺🥺sai Sun zo kmr gsky sai su yaudareki d syyar karya 😭
2025-01-03 14:38:12
6
sirdeeqsmart
Sirdeeq Haidar Khaleel :
sorry sis, I feel your pain😭😭😭
2025-01-03 13:29:33
6
mayabwalascollection
maya :
wallahi mamana zaki ji kaman kiyi hauka
2025-01-04 11:26:21
5
safiyanu.zakiru.km
@habu 🙏@sufiyanu :
bamugu ya ir Mai son ka Dan kanada shi Babu azzalima irta Allah karabamu da mugayen mata
2025-01-03 06:36:24
5
abbaabba1010
ABBA ABBA :
kin taba haduwa dasu ne
2025-01-03 06:06:07
4
sumsha08
sumsha08 :
Amin ya Rabbil Alamin
2025-01-03 07:13:45
4
jamilu_inuwa
jamilu inuwa :
Ameen yeah allah 👍👍
2025-01-03 00:18:29
4
sadaukii
Sadaukii :
Hmm🤐🤐 Ameen nd mugayen mata 💯
2025-01-02 22:43:13
4
_humblezaddy
humbleZaddy :
don Allah kiyi wannan videon da turanci fon wanda zanyi tagging baya jin hausa
2025-01-03 11:59:24
4
sadian_baba
Sadia_Ta ANNABI 💘📿 :
Matsiyata ba azzalumai Allah yafisu
2025-01-03 12:59:21
4
sadisu.idiris
SADISU IDIRIS :
😳😳😳amin ya allahu
2025-01-02 19:26:37
4
titishawa414
titi shawa :
ankusa amun haka nai wuri nafarka
2025-01-03 11:30:29
3
bshamsiyya409
Shamsiyya Bashir :
Dan Allah inason sauke wa amma babu dama
2025-01-03 12:41:39
3
najwa99902
user4422260160500 :
wlh kuwa ai saidai Allah ya isa wlh 😥😔
2025-01-03 11:22:41
3
eleganceummee
ummee-elegance :
Tsinannun kenan😢 Na taba fadawa wannan bala'in. Allah ya saka mana😭
2025-01-03 10:14:26
3
zinatu3587
zinatu :
Amin Amin Amin ya rabbilalamin 🤲🤲
2025-01-03 14:15:53
3
abbaswzfnj8
Naseem 313 :
ita kuma muguwa fa
2025-01-03 14:31:23
3
fateesywuyb
smiling beauty 😍 :
Ameen fah bbu ma abu maichin Rai irin kaga pictures din auran sa a social media 🙄🤌🏽
2025-01-06 17:32:37
3
qscollection
Qs collection🦋✨🖇️ :
Shegu yan kutumar uba
2025-01-03 17:59:30
3
antymamu
antymamu :
Ai yanzu an daina sonsu da gaske my sister sama sama dai 🤣🤣🤣
2025-01-03 18:41:23
3
maryam.ammani
Maryam Ammani :
Ameen y Allah
2025-01-03 07:36:21
3
mustaphainusa1gmail.com
Goska Zaria :
baki iya rike shiba dole ya tafi mana kin yi laifi
2025-01-05 10:24:52
3
itsmie82
it's Mie⭐🤩 :
Amiin ya Allah🤲Wlhy kuwa kokadan baidashi😔😔
2025-01-05 10:08:02
3
xee.ahmad8
Xee Ahmad :
wlh kuwa azzalimi Wanda bazaiga annabin rahma ba
2025-01-03 20:19:43
2
meerah.dukkoh
Meerah dukkoh❤️🦋🕊 :
❤️❤️❤️
2025-01-02 18:14:39
2
zarahphilip
zeebaby :
Amen 🙏 🙏🙏
2025-01-05 12:33:17
2
haleemahadamtaannabi
Haleemah Adam Ta Annabi :
wlh kuwa azzalumai wlh dik namijin dayamin haka senasa anje ansassara shi idan yaso muyi jinyar tare
2025-01-03 12:57:41
2
ummmaumar
Manerh 💧💦 :
Amin ya Allah
2025-01-03 13:02:18
2
momyimran
jiddah :
wallahi kuwa😂💯
2025-01-03 13:19:19
2
fattumah4
Mrs Fattumah 🥰 :
Wlh my sister 👌
2025-01-03 13:21:53
2
zahraulawanshuaibu
zahraulawanshuaib :
Amiin ya Allah😭
2025-01-03 13:25:00
2
oumoulkair.abdoul
Oumoulkair Abdoulaye :
Allah ya tsine mishi 🙏
2025-01-03 13:27:11
2
babynice172
Nice baby :
wlh kuwa Allah ya isa wlh
2025-01-03 23:03:47
2
queenbily0
Bilkisu Abdullahi :
Ai yan kutumar uba ne wlhy
2025-01-05 09:13:49
2
user4474226883280
musamohammed47 :
Hello Hello
2025-01-03 15:53:42
2
fazclass
💕Fadilatou💞🥰🥰 :
amine soumma amine
2025-01-05 04:14:51
2
masturahalawa30
Mastura Musa :
ameen ya Allah
2025-01-03 13:30:42
2
rukyeuky
Rukky🥰🥰 :
Kisanma sunayi inyazo da tsautsayi
2025-01-03 13:55:01
2
asmaabubakar06
اسماء ابو بكر الصديق :
😭😭😭😭😭😭Aminyarab Allah ya sakamanah
2025-01-03 14:01:28
2
zahabsnacksandmore
Zainabshehu35 :
hmmm nabarshi da Allah kawai bana iya magana
2025-01-03 14:04:13
2
sarauniya.scent
sarauniya scent :
muma mata mu dinga. kare mutuncinmu mudaina sake jikinmu kar soyayya da dadin bakin Namiji ya jaga
2025-01-04 20:53:50
2
zeeeees05
Zainab abbakar :
Ameen ya Allah
2025-01-03 14:44:00
2
galiabubakar998
Galiabubakar998 :
laifi ki kayi, 😂😂😂😝😝😝
2025-01-03 17:55:20
2
maayaaa190
💜💜MAYA💜💜 :
wlh kuwa Allah dae yayi mna tsari dasu🥺🤲
2025-01-03 15:36:32
2
user4474226883280
musamohammed47 :
Ameen
2025-01-03 15:53:27
2
To see more videos from user @jeddahsadam609, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About