@trtafrikaha: Kamfanin mai na Nijeriya NNPLC ya buƙaci tsohon Shugaban ƙasar Olusegun Obasanjo da ya daure ya kai ziyara matatar mai ta Port Harcourt don ya ganewa idonsa aikin da mamatar take yi gadan-gadan a halin yanzu. Obasanjo wanda ya mulki Nijeriya tsakanin shekarar 1999 zuwa 2007 ya yi zargin cewa duk da ɗimbin miliyoyin dalolin da gwamnati ta narka a matatun man kasar har yanzu matatun man ba sa aiki.
TRT Afrika Hausa
Region: NG
Friday 03 January 2025 19:05:08 GMT
Music
Download
Comments
Real_king :
first comment😊
2025-01-03 19:17:09
3
Mustea!!! Huxler jega :
first coment
2025-01-03 19:15:58
2
💫Farooqy💙 :
Ji nake kamar generated voice ne
2025-01-05 16:34:38
2
Mathew Samuel :
nice 👍
2025-01-06 18:46:11
2
elmagnificient009 :
because they know Obasanjo will not come to them. why not invite TRT Africa journalists so that Nigerians will see
2025-01-04 02:34:08
3
ABUBAKARSADIKABDULLAHI :
Allah ya tsinewa refineries din Nigeria albarka
2025-01-03 20:52:46
6
ogabala14k :
Allah ya jikan alhaji Umaru Musa yar aduwa
2025-01-04 13:33:12
8
A.G. zumunci :
slm😭
2025-01-04 11:00:12
4
ENGR VEENHASSAN :
Ai kullum martani ne kawai ba wani abun Kwarai guda daya da tunubu yayi
2025-01-05 12:32:09
3
Ahmat Alkelou :
Makaryatan banza a Nigeria 🇳🇬 fa bamuson hauka gwanki yafisu gaskiya
2025-01-04 02:23:19
3
King Abdul442 🤴 :
sunfi kusa ai mu menene namu aciki🙄
2025-01-03 20:14:24
3
still labour :
Allah yasa mudache
2025-01-03 19:49:35
3
hydarcs :
Dama muna da matatar mai a Nigeria?
2025-01-03 19:34:28
4
youngman :
Mele kyari baya tsoron Allah, wannan mutumin maqaryaci ne na gaske.
2025-01-03 19:33:11
3
AfricanXperss714 :
Ayiwa Annabi Muhammadu salati sai Adaura daga inda kuka fara
2025-01-03 19:09:30
3
JR MUSA :
Allah yakyauta 🙏
2025-01-05 17:42:54
2
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2025 TikWM. All rights reserved.