@abmaishadda: Ku kasance tare damu daga ranar 11th January 2025 Inn shaa Allah Domin Kallon Kasaitaccen Shirin #JAMILUNJIDDA #JAMILUNJIDDASERIES Ingantaccen Labarin da yake dauke da sakon Addinin musulunci, soyayya tsakanin Mata Da Miji ta ban mamaki, kishi, ban Tausayi da kuma ban al’ajabi. JAMILUN JIDDA Shine Shiri Mai Dogon Zango Na Farko A Kannywood wanda tun daga scene din farko har karshe rikicin kawai akeyi a cikin sa, daga wannan sai wannan. Kada ku sake a baku labari Zai fara zuwar muku A YouTube Channel Mai Suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES 8:30pm na duk ranar Asabar, sai kuma tashar @arewa24channel da misalin karfe 9:00pm Daga Ranar Asabar 11th January 2025. Daga Gawurtaccen Kamfanin MAISHADDA GLOBAL RESOURCES LTD. Daukar Nauyi/Kirkira/Shiryawa @realabmaishadda Tsara Labari @yakubukumo_ Bada Umarni @aleegumzak

@realabmaishadda
@realabmaishadda
Open In TikTok:
Region: SA
Saturday 04 January 2025 13:13:01 GMT
256645
16596
179
371

Music

Download

Comments

shuaibumyari
SHUAIBU M. Yari :
Gsky Mai SHADDA ya iya nemo Concept Wlh 👍👍
2025-01-04 14:57:47
15
musamk56
musa na'allah🦋💯 :
wae me Maryam yahya taemaka ne😳
2025-01-08 12:57:05
3
ibraheemharuna29
ibrahim haruna :
gaskiya ba karya ke kyakkayawace
2025-01-06 14:13:54
0
yusufumar428
Yusif Umar Mami :
Masha Allah
2025-01-04 21:32:21
0
habibaismaile538
🌹حبيبة بنت إسماعيل✨ :
tayi kukari sosai Allah yatema ka
2025-01-04 20:04:09
0
kabirouborehana0
Kabirou borehana :
Jidda ina soo kii
2025-01-04 20:14:44
0
user8252600313016
muslima :
Masha allah
2025-01-04 21:52:36
0
shafiukargo
SHAFIU MUSA KARGO :
Masha Allah
2025-01-04 14:05:12
1
presidency06
PRESIDENCY AUTOS ✅ :
Is she not boss legend zango ex wife?
2025-01-08 08:44:29
0
khabeeru___muhd
KHABEERU_MUH,D :
mai shadda Allah yaqara basira💯💯
2025-01-04 20:53:31
0
user70949483879072
Abba Musa kwankwaso :
Gaskiya yakamata ace kina gidan miji
2025-01-24 21:01:32
0
aisha_mj001
🦋'Ya Daga Allah👧🦋 :
Tayi Kokari Sosai 😘
2025-01-04 14:19:49
6
user10012957463060
ابراهيم عبدالله :
🥰🥰🥰
2025-01-04 17:11:31
1
mahamadoumaradi3
MAHAMADOU🇳🇪MARADI :
👍👍
2025-01-04 17:09:26
1
user99437473070502
3934 :
✌️✌️✌️
2025-01-04 19:35:27
1
alfjmrodrigues_
Tony is working... :
❤❤❤
2025-01-04 15:37:14
1
20tbam
TDADIYA 🥰 :
🥰🥰🥰
2025-01-04 16:44:03
1
adamu.suleiman.sabo
ADAM_🎬✔️_ :
🥰🥰🥰
2025-01-04 16:27:36
1
usman.katsina2
usman katsina :
❤❤❤
2025-01-04 16:34:25
1
grandson_nuhu_bin..bsr2
Pahad.....BIN.. Bharsheer✍️ :
🙏🙏🙏
2025-01-04 16:53:14
1
faruqgano
maishadda Globlea :
💝💝💝
2025-01-04 15:40:38
1
bangis301
babangida usman :
🥰🥰🥰
2025-01-04 15:46:55
1
rumaisajhn
Rumaisa'u Sufyan :
🥰🥰
2025-01-04 13:47:38
2
ilmu845b
ILMU :
😂😂😂
2025-01-04 18:28:15
1
husnathougieety
husnathougieety :
😍😍😍
2025-01-04 18:45:23
1
To see more videos from user @abmaishadda, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About