ya Allah ka yarda dashi ka kuma dauka darajarsa Amin🤲🥰🥰🥰🙋🙋
2025-12-29 08:27:10
1
suleiman sani :
kama lafiya Mai zamani 1000 naso 1000 na zagi
2025-01-06 07:52:33
4
MALAMABUBAKAR AZARE :
MA Sha Allah, Allah yaqara daukaka, Allah yakawo babban rabo, Allah yarabaka dasharin maqiya, Allah yakawo kasuwa Mai albarka
2025-01-05 09:15:54
7
OFFICIAL ALIN RARA ✅ :
MUNA GODIYA CHAIRMAN
2025-01-05 10:53:47
4
Khadija Dawaki✨ :
bakada wayo sakarai jahili rarara
2025-01-08 16:42:10
3
yusif_m _Adam :
wlh rara shegene samin kamarshi sai Allah
2025-01-05 18:15:48
20
autane :
kowa dabaiwarsa
2025-01-16 23:35:53
1
FAKAFAKA :
Nimasoyinkane Amma bani da hanyan ganinka saboda nayi nisa daga inda kake Dan Ina harkarin bauchi ne, Amma Ena fatan wata rana naganka, Allah ya sa zakaga sakona,
Allah ya kara wa eyayanka nisan kwai
2025-01-05 13:29:12
9
Hussaini Abdullahi :
ALLAH yatemaka
2025-01-06 06:51:16
4
A'a_sadiq :
kai maye sai anjiraka wallahi
2025-01-05 13:18:56
7
auwalbk :
kamar wahayi akemasa wlh
2025-01-05 19:04:18
6
Auwal Ameenu Na Farko🥰 :
Batai Dadi Ba
2025-01-05 10:51:27
14
Abdurrazak Abdullahi :
inayin ka dauda kahutu rarara allah ya tsare gaba da baya saita allah tayi from katsina fatan alkhairi agare ku