Allah Duk masu tunani Mai kyau Akan matsalar Nigeria ubangiji kadafa masu Sukai Ga Nasara Ameen.
2025-01-10 20:14:12
20
Mr_President 1tv :
ya ubangiji kasani Muna yunquri ya ubangiji kadafa ma matasanmu
2025-01-10 16:14:29
12
lawanmohd970 :
Wllh bature ka daina wahalar da kanka kan matasan kasan nan basuda kishi kwadayi yayi masu yawa 🥺😭
2025-01-10 19:41:14
7
king_fahad :
In sha ALLAH mu matasa zamuyi nasara, Amma Meyasa bazamufara gayyatar matasan kudu ba Gani nake Kamar matasan Arewa kadai bazasu eya ba .
2025-01-10 23:32:12
5
Abbas Ali himma :
wamnan gaskiya ne
2025-01-10 16:05:01
2
Hassan❣😊 :
innnallahi Allah y kawo mana dauki
2025-01-10 22:04:03
2
zayyanu_S_K_T✅ :
don Allah matasa mufalka
daga barci da mukeyi 💪
mucento kasa nan daga hanu
yan jari hujja don Allah
2025-01-11 21:33:12
1
masoyin shehu💤 :
wannan gaskiya ne Allah ya taimakemu amin
2025-03-11 23:53:45
1
DE🧬SERVANT💚🤍💚 :
Hm
2025-01-11 13:16:53
1
M jibrinArewa Mufarka😇🇳🇬🙏✅ :
Muna Godiya sosi Wlh 😭👌🙏
2025-01-13 12:52:35
1
muhammad uwaisu :
Allah yakara hada kan mu akan gyaran nan we ready to go insha Allahu ✊
2025-02-19 08:23:05
0
A,blazer M, Umar :
tayama zakace wannan ba gaskiya bace aka fada
dole ne a 2027 mununa jan ido akan abin da yashafi rayuwar mu data y'ay'an mu
dole mu kasa mu tsare mu raka mu jira sai an lissafa.😳😳
2025-02-22 23:25:27
0
feature president of 🇳🇬 :
wlh tafiyar matasa will be success
2025-01-27 19:42:41
0
Hassan Umar :
gaskiya ne wlh
2025-02-04 08:39:36
0
Bunayya🥰 :
Allah ka karfawa matasanmu gwuiwa Allah kashiga lamarinmu Allah muntuba ka dubamu 🤲
2025-02-02 23:38:34
0
SULEIMAN YAHAYA :
Allah ya Kara dau kaka
2025-02-09 06:59:21
0
Lamir Umar :
tafiyar matasa no Going Back
2025-03-12 12:00:31
0
ibn_ibraheem,🎧 :
Allah ya Kara basira 💯
2025-02-07 21:24:29
0
Ibrahim Abdulrahman :
wallhi inason nazamanto leader wanda zaijagoranci Daura zone a katsina state, Akarkashin tafiyar matasa,tayaya zanfara hakan dan Allah 🙏🏽😢
2025-02-09 08:16:03
0
Ambassador (RTW) :
Allah shi kyauta
2025-02-02 16:30:47
0
sadeeq_umar_bush :
Wannan haka Yake Mu Motsa matasa 🙏🙏
2025-01-10 16:06:22
0
To see more videos from user @sharfaddeenbature, please go to the Tikwm
homepage.