@rfi_ha: Hira da mawakiyar Hausa ta masana'antar Kannywood Khairat Abdullahi #trendingvideo #viral_video #viralvideos @Khairat Abdullahi

RFI Hausa
RFI Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 12 January 2025 05:32:14 GMT
174240
6627
230
210

Music

Download

Comments

jebonnice12345
A isah furfuri :
ammadai wannan yar uwar moofyce ko
2025-01-12 23:26:22
1
musbahu_ridwan
Musbahu ridwan :
mawaka matan nan jinsu yafi ganin su yasin
2025-01-12 16:37:33
6
fareedaabdullahi0
Baby faree😍❤️😫 :
Dama Allah baya hada maka duka
2025-03-12 05:50:08
0
nanandaughter
fareedatou :
duk mace me kushe halittar yar uwarta mace,wallhi jaka ce
2025-01-13 21:12:56
28
hawwau.modibbo
Hawwa'u modibbo :
Wlh tana da kyawunta Ni kawai hujin hanchin Nan ne yeke bani haushi innga mache dashi duk kyaunta sai Inji bataminba wlh
2025-01-13 15:27:23
10
abdullidreeth
Abdussamad❤️ :
Khairait jinki yafi ganinki masha Allah🥰
2025-01-13 00:13:43
22
aminu199020
Aminujjtown :
ga muni ga murya mai dadi
2025-01-13 11:13:50
4
www.tiktok.nabiu
Nabiu Usman Makada :
kin yi kyau sosae, Allah yayi albarka
2025-01-12 05:40:24
15
saadatuyuguda
saadatuyuguda :
masu cewa yna basu haushi hala kuyo mna hoton hancinku mugani
2025-03-03 03:34:37
0
uwarmarayu24
أميرة بامالي 🫅 :
mutane kunada abin mamaki wallahi, ko sauro bazaku iya halitta ba amma ku Dami mutane da maganar kyau, kowa farkon shi ya gani baiga karshen saba, mu gyara pls🙏
2025-01-12 22:57:45
26
siredeekh
abbakarsirdeekh :
to ai tayi kyau yanxu. da ko hoto bata yadda ayi daita.duwanda yasanta a da yasan haka
2025-01-12 16:37:20
11
sadeey19
Chalottt :
İrin atamfana a man like In dawo jama’a
2025-01-14 20:52:40
4
hadizaibrahimmahamadou
Hadiza Ibrahim Mahamadou :
Inh Allah Ya Rageka ah Gun Wani yuri Sai Ya Baka Wani Ma Sha ALLAH Da Richin Kiau Haka Fiyayyen Halitta Yaso Ya Ganta
2025-01-12 23:12:11
2
husnah__usman5
husaina usman🦋 :
iKon Allah yawancin mawaqa jinsu yapi ganinsu
2025-01-12 15:51:17
2
bashdentaltips
Bash Health Tips :
wallahi tausayi take bani dagaske dagaani mutuniyar kirkiche wallahi
2025-01-13 15:36:16
7
saleemamohad2
baiwar Allah ce ni :
Tab Dama itace mawakiyar 😳🤣 akwai kyau
2025-01-12 15:43:00
2
sirgwarzo14
Sir Gwarzo :
The ever best hausa female singer 💯
2025-01-12 18:30:57
8
aishamaisaje2
maisaje :
irin kyale na Wanda miji na ya saya mun
2025-01-13 19:10:13
1
bbabubakar
BuhariAbubakarBuhari :
Murya bata Mutum
2025-01-12 12:58:44
6
ismail_sale
Popular_Benz :
the golden voice 🥰
2025-01-12 10:59:25
8
my.choice72
my choice :
fav in hausa industry 🥰🥰🥰
2025-01-12 22:34:09
3
meerastouchsquare
meeras touch square :
wlh tanada kyawunta acikina masu kushewarma wani inka ganshi saika rufe ido, pls hk Allah yk sonta kuma tashi y daukakata ku daina b kyau.
2025-01-13 07:14:28
3
user878451345362
bash :
allah yakara miki basira allah yakawo baban rabo
2025-02-16 20:05:59
1
zee_unique_gallery_ltd
ZEE_UNIQUE_GALLERY_LTD :
Masha Allah you have a golden voice …you are beautiful 🥰
2025-01-13 17:01:46
2
zeenex4
zeenex✨ :
Kaji masifa Chan wata shigiyar taso ta rike mata murya wasu sun kasa gani ba yin mutun bni yin Allah 🥹ln Allah yaso daukaka matun ba Wanda ya lsa
2025-01-16 00:51:29
1
To see more videos from user @rfi_ha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About