:Kai Dan'uwa duk rintsi Kada Ka yarda hidimomin duniya su hanaka karanta Alqur'ani Ko da na Mintuna 30 ne a Rana, domin ba nan duniya Zamu dauwama ba, kana bukatar guzuri Mai yawa domin gobenka
2025-02-10 14:51:31
8
Habib sarki :
Allah ya jikan shak Albani zaria da rahama 🙏🙏
2025-01-13 09:05:16
8
respect man :
ilimi sai mlmai Allah ya jikan sheik
2025-02-06 22:49:06
4
Oni Salihu Sunnah🕌 💞💓💗 :
Thank You So much
My Friend🥰🥰❤❤
2025-02-05 22:37:31
4
Abba wali💙 :
subhanallah 😭
2025-01-12 09:48:11
3
Auwal nuhu saleh :
اللهم عرناالحق حق والرزقناالتباء وعرنا الباطل باطل والرزقنا الجتناب