ya allah dan darajar sayyidina mohamadin rasulullah kasa duk wanda ya gwada wannan maganin yamai amfani harda ni🤲
2025-01-13 09:17:59
57
Oum rayhaan :
Malam Dan alfarman annabi kayi jahadi kaje maiduguri kwaltan ayafe,ka cecesu acikin shekara 1 samari matasa sama da 50 sun mutu ciki harda kanina daga ciwon kidney,diabetes mayu ne suke cinyesu
2025-01-15 13:49:04
9
matashiyar yarinya ce :
1=KAINUWA
2=SANYA UWAR MAGANI
3=ZAM ZAM
4=GARIN KAIKAYI KOMA KAN MASHEKIY
5=BAWAN MAGANI SASAKEN TSAMIYA
6=SASAKEN GAMJI DA GANYEN SA
Adake azuba ruwan zamzam adake anasha ana wanka da tsaki👍👍👍
2025-01-13 19:59:38
61
mahmmadousaminou07 Maradi gida :
SAW🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2025-01-13 05:18:53
17
ayjunior001 :
ameen ya Rabbi
2025-01-18 05:59:30
9
allahhamdulli :
s a w
2025-01-14 17:29:48
6
shafiuibrahim3128 :
allah ya gafarta maka laifukkan ka. alfarmar Muhammad rasulullahi ( s a w)
2025-01-13 11:04:07
12
Hajiya Salma Ikon Allah 😘👌❤️ :
😭😭😭😭😭😭😭😭Allah ya isah tsakanin nagari da mugu 😭😭😭😭😭😭 akwai hisabi ranar lahira kam😭😭😭😭
2025-01-13 15:27:54
23
Chitouyaronafatima🫶❤️🇳🇪🕊️ :
saw ❤️❤️❤️saw ❤️❤️❤️saw ❤️❤️❤️
2025-01-14 19:41:47
5
⚔🇯🇲 :
Malam nous on ne connais pas les plantes que vous aviez citer. Pardon montrez nous leurs fotos
2025-01-13 12:00:44
9
YERIMA MAFINDI :
Ameen ya Allah
2025-01-12 20:28:26
7
El-herfeex :
Allah ya saka da alkhairi.
2025-01-13 07:49:56
5
Mousuba lawali :
اللهم أمين يا ربي العلمين
2025-01-14 15:27:15
6
Wakil Babuwa nguru :
اللهم صل على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين
2025-01-15 07:11:31
5
@ibrahimdlanso2🍀🌾🌿 :
ameen Suma ameen
2025-01-14 12:06:02
6
ahamad tijjani adam :
Allah ya saka da alheri
2025-01-13 11:18:06
5
moussasalifou860 :
saw
2025-01-13 16:04:41
7
MBello :
SubhanAllah
2025-01-13 06:16:02
6
jibrin A S Muhammad :
Allah yakara lafiya mlm
2025-01-12 20:44:41
7
Zulmaarif abdullahi :
اللهم صل على سيدنا محمد وسلم
2025-01-13 14:40:51
12
Buhari ibrahim hakimi :
Allah yakara basira alfarman annabi Muhammad Sarki
2025-01-12 21:03:59
10
To see more videos from user @dr_shehu_sarkinmayu, please go to the Tikwm
homepage.