Kawu sumaila matsalarka daya kai haryanzu bakasan masoyanka bah
2025-01-15 21:07:49
1
ibn_annur :
Allah ya Maka jagora distinguish
2025-01-15 22:00:53
0
Mudassir Wada :
Bakomi tun da yanxu karanka yakai tsaiko zamu hadu a 2027 In Sha Allah zakagane dasuwa kakeyi wlh. Butulu kawai garama da Ganduje ya yaudareka a 2019.😏😏😏
2025-01-15 22:52:39
0
S.mohammed :
mahaukacen banza
2025-01-15 22:00:46
0
ilu :
shasha shan banza butulu
2025-01-15 21:43:29
0
IA Abba1. :
Hmmmm wai kawun da akaceceshine yake wannan surutun.
2025-01-16 10:37:45
1
Rabiu_fada_girgir 🇳🇬 :
dan Iya sarkin babatu kenan
2025-01-15 23:54:14
1
عبد الرحمن :
da karfin mulkin Allah bazaka komaba
2025-01-15 23:06:29
1
nafiulalossml :
kawu kacika gwarzo
2025-01-15 23:03:19
1
Asheer z :
makaryacin Banxa da wofi kawai
2025-01-15 21:58:35
1
samaila samaila :
insha allah taliya karshe ce kake ci
2025-01-16 14:33:09
0
Auwal-Master Kwankwasiyya :
zaka gane Mu kwankwasawa ne👌
2025-01-16 14:20:51
0
ABDOUL🔘 :
allah ya kyauta
2025-01-16 14:07:20
0
Nu'uman Abdullahi :
APC zamu koma muda kawo sumaila wanda bazai bimuba ya dannamana like
2025-01-16 13:39:35
0
Dangado1 :
Sanata dan girman Allah kayi hakuri kasamesu kudaidaita basai andinga xuwa gidan radio bah dan Allah,wlh mu magoya baya bamajin dadin wannan abinda yake faruwa pls🙏
2025-01-16 13:03:53
0
medara :
ai kaine mai haushin
sanatan gidan radio
2025-01-16 12:35:49
0
Umar a faroouq ali :
kwankwso Iko Allah ne jagora mu
2025-01-16 12:31:16
0
Muhammad tijjani :
Sanatan gidan redio
2025-01-16 12:25:47
0
Rabiu Abdullahi Fanda :
kawu sumaila kenan
2025-01-16 12:15:20
0
Abdul Rasheed Abdullahi :
hhhh kawu sumaila wlh bazaka iyaba kwankwaso duniya ne a siyasar jahar Kano kadai Dan kanawa Yan halak ne Amma zakaibayani jinkadan
2025-01-16 12:14:52
0
@alaji113 :
kamar kwankwaso kenen Babu irin haushina da bakuyi masa yayi banza daku
2025-01-16 12:11:15
0
mustapha ibrahim :
inama a garin Abuja kake wanan zantukan
2025-01-16 12:09:52
0
To see more videos from user @dclhausa, please go to the Tikwm
homepage.