Mai kyautata wa iyayensa ba ya mutuwa mutuwar banza, kuma ba zai wahala a duniya ba ko a lahira. Ya Allah, ka sanya mu cikin masu kyautatawa gare su a lokacin da suke raye da bayan sun mutu,
2025-01-13 06:55:22
29
Shatima :
Wlh haka wani abokina ya cinye min 500k wlh abun ya bani mamaki domin ban taba zato daga gareshi ba
2025-01-13 09:50:03
10
sa'ar mata :
ya Allah ka hadamu da abokai nagari
2025-01-13 16:15:20
9
it's 🅰️UW🅰️L☑️ :
Allah ka bamu abokai nagari😔
2025-01-13 10:30:49
9
fatimasabdulhamid :
wallahi hakane malam👌👌
2025-01-12 23:07:19
9
Kq clothing :
aikuwa de ynx duk yan kutamar ubane suke kewaye damu galibi
2025-01-13 12:42:09
10
alassane hamed :
Merci ❤️❤️
2025-01-13 13:49:16
5
AminaTI Muhammad :
mallam you have said it all, Amman mutane masu Amana sunyi karanci, Allah ya Sa mudace,yasa mu Zama masu Amana
2025-01-13 06:56:25
5
H@ baiche :
Allahyasamuzama chikin masu ammanah
2025-01-13 09:34:30
3
Ibrahim Yahaya :
allah kashiga lamarinmu duniya da lahira 🤲🤲
2025-01-13 19:12:39
2
zanna :
wannan gaskiyane aboki nagari yana taka rawar gani akowana yanayi wannan gaskiyane
2025-01-25 19:03:40
1
user6199669650215 :
jazakallahu khair
2025-01-13 14:47:13
4
Aisha Tijjani103 :
Wlh
2025-01-13 13:44:25
4
🅕🅡🅤🅣🅣🅘🍉 :
جزاك الله خير
2025-01-13 12:47:33
4
@Mariatou.msz :
wannan gaskiya ne
2025-01-13 10:16:22
4
baby love ❤️🔥🍻 :
Hakane mlm
2025-01-13 09:21:41
4
Ibraheem A. I. M. :
haka nantake Mlm Allah ya Kara Lafiya DA Nisan kwana Masu albarka. am don Allah ataimakamin DA numban Mlm mana inaso inyi magana dashi privately jazakhumullahu khairan
2025-01-13 09:15:35
4
nura aminu sarki :
kwarai kuwa. Allah yasa mudace
2025-01-13 07:00:22
4
justice man :
🥰🥰🥰جزاكم الله خيرا
2025-01-13 05:18:49
4
Hasbin :
Gaskiyane malam
2025-01-12 23:40:16
4
Nuraddinne.Kn :
Wannan Gaskiya ne
2025-01-13 08:37:50
3
To see more videos from user @adam_revenge, please go to the Tikwm
homepage.