@mariamelhadjigomb: #malaman_sunnah #malaman_sunnah malama Zainab ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

Maman Aïcha 🇳🇬🇫🇷💍🔐
Maman Aïcha 🇳🇬🇫🇷💍🔐
Open In TikTok:
Region: FR
Friday 17 January 2025 10:17:55 GMT
387907
21921
477
7365

Music

Download

Comments

mrsgazman1
Mrs Gazman1 :
hakane but kina gama inganta shi zai Ingantaki da kishiya
2025-01-18 18:16:18
38
oumadeel96
Nabila Abdullahi960 :
inya baki wannan damar kenan ko,wani ma sai yace kin cika shisshigi ko son jin kwam😂😂😂
2025-01-18 19:39:27
15
hukumartiktok
HUKUMAR TIKTOK 🇳🇪🇳🇬 :
ku dai wallahi kun shiga uku kullum wa'azinku akan mata kullum mata cancace mata ncin nan da cin zarafi da ake yiwa matan nan ba kwa gani kullum mata😭😭😭😭😭😭
2025-04-09 06:31:53
0
haweelove0
Hawee love ❤️ :
Allah akbar
2025-01-17 21:05:17
9
bash_hamza3
bashar hamza :
Allah y jikan mahaifinki d rahama
2025-01-17 20:43:02
35
pretty.damcel0
Pretty damcel :
Matar Allah ya bata hikima da ilimi Allah ya jikan Mallam
2025-01-19 11:54:18
11
tarmamuwazahra
Fatima Zahra :
Masha Allah
2025-01-17 14:38:39
10
user57681674730465
user57681674730465 :
dan allah inason number malaman nan
2025-01-17 12:05:05
8
fatimalawanahmad1
Fatima Lawan Ahmad :
Allah ya saka da alkhairi
2025-04-11 14:21:20
0
tigermilk_nuts1
Tiger milk Nuts :
Walhi kaman Dani take maganar nan, Allah ya bamu zaman lfy da dagin miji
2025-01-19 05:46:25
7
fatimmqw7a3
fatimaahmadadam :
Wannan gaskiya ne,Allah yasa mudace duniya da lahirarmu ameen🙏🙏🙏
2025-01-17 11:23:05
14
superxclusivefurniturekd
superxclusivefurniturekd :
Allah yasa no bama nuna WA kishiya kishina ba,kuma muna kokari a sasa a hanyan qarai
2025-01-17 15:21:26
7
babangida1623
Babangida usman :
alkah yasaka maki da alkairi allah yasa sufahimta
2025-01-17 10:56:47
7
nicewyvpb4s
Muhammad Auwal :
Allah Ya Karawa Mallama Lpy
2025-01-19 09:44:34
8
mustaphaumaryahya0
mustaphaumar771 :
Allah yasaka yayyanmu mata da alkhairi
2025-01-18 21:47:41
6
user606838691207387
Bintu umar :
wanna gaskiyane malamata, allah yajikan iyayemu, wlh ina karuwa dake yar uwa
2025-01-18 07:47:36
6
haliphashehu
Khalipha Dbt :
Allah yasaka da alkhairi.
2025-01-17 14:09:03
9
user92006522625915
صلى الله عليه وسلم 🤲🥰🥰 :
اللهم احفظ مالم زينب بارك الله علمه وعمره ونفعنا به يارب العالمين 🤲🤲
2025-01-18 22:34:21
7
marwanat6
princess :
Allah ya taimakemu yasa mu xama abokan rayuwa na gari Allah ya saka nutsuwa da kwanciyar hankali da kishiyoyinmu Allah ka taimakemu
2025-01-20 11:25:07
5
user82777430145750
user82777430145750 :
Allah sho saka da Alkhairi. shi gafarta ma Mallam.
2025-01-17 18:44:06
6
user5282307526858
daddy smart :
Allah yasaka da Alkhaire mlm
2025-01-19 15:10:50
6
auwalu.adamu441
Auwalu Adamu :
Allah yakarbi shahader malam ja'afar
2025-01-20 10:19:32
5
aminulawanbakinru
Aminu Lawan bakinruwa :
Allah ya jiqan malam da rahama.
2025-01-19 07:26:47
6
khafteen022
IBRAHM TELA DADDARAWA RUGA TYW :
Allah yasakawa mlm da alkairi ameeeeeeen
2025-01-18 05:07:59
6
aay75664
AAY :
Allah ya Kara hikima da basira
2025-01-18 13:08:35
6
To see more videos from user @mariamelhadjigomb, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About