@suraj_dangwamna:

Suraj Dangwamna
Suraj Dangwamna
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 17 January 2025 20:46:42 GMT
1810824
35254
567
5066

Music

Download

Comments

sanusi_buhari_abokee
Sanusi Buhari222 :
Allah yabani kudi nasaima mahaifiyata
2025-01-18 05:38:40
380
zuhrakhalil0
Zahra's decor :
wlhi kyauy aka ban wannan sai dai na siyar na sai wani amma wannan ai sai na dauka nayi hauka
2025-01-18 21:03:33
14
ahmadabiiyaye8
ahmadabiiyaye8 :
Masha Allah
2026-08-11 14:34:52
0
ummilkhairi05
ummil khairi :
Allah yacidamu
2026-05-09 14:51:40
1
saratutanko7
saratutanko7 :
wow kaya sunyi kyau Allah yakara arziki.
2026-05-15 20:21:10
1
maman_ummu_collection
ZEE LUXE HOME OF LUXURY ❤️ :
Saboda Gadonnan zandau Number ka, Nima Insha-Allah zakamin Irinshi
2026-08-11 09:22:22
0
hauwa397
hauwau :
how much
2025-02-11 20:45:17
2
hdydhdvdyddh
hambali 12 :
Allah ya Bakakasuwa 🥰🥰
2026-08-22 13:26:55
0
ramlatu.ambato.gus
Ramlatu ambato gusau :
Allah ya kawo kasuwa me yawa me albarka alfaman manzo Allah sallallahu alaihi waala alihi wasallim afwan nawane kudinsu Dan allah
2025-03-13 01:42:39
0
umminamamana
Ummina mamana :
Masha Allah Allah ya kawo kuɗi tsiya taji kunya Allah yaqara Mana budin alkhairi
2026-04-14 10:22:01
0
abu_inyass_abdulhadi
Al-Imam Abu inyass :
ya kamata ace ka ajiye number
2025-01-19 20:55:01
3
ummeetarh_xoxo
ummetarh_xoxo :
gaskiya nima ina so anma merrow nawa yafi fadi da tsawo
2025-01-17 23:05:39
7
shamsiyadahmad
Shamsiya D Ahmad :
Allah Sarki mu yayan talakawa,saidai muyi ta kallo,bamu da mai mana,in da rabo kuma kaga an mana🥺
2025-01-20 18:26:31
2
boddonmanga0
💕Boddon Manga💖 :
Nawane inaso
2025-01-18 06:47:39
2
hajiya.aisha.saudi
A. I. S 🖤🤍 collection :
nawane wannan
2025-06-05 10:22:41
1
latifabeauty37
latifabeauty37 :
Mâcha Allah mutune na 🥰🥰🥰
2025-01-18 09:15:56
2
ummiynkura
HabibaSanikura :
🥰🥰🥰Masha Allah
2025-01-23 11:34:17
1
moum213
moum213 :
nawa ne dan allah???
2025-01-17 23:18:12
0
marwatdallatu1
Marwanatu_Kabir_Dallatu🥀 :
Kuma yy kyau wlh Masha Allah
2025-01-18 14:12:58
7
jiddert59
Hauwa jiddah :
Masha Allah
2026-06-26 16:55:43
0
meenarh630
meenarh :
Ya Allah Ka kiyaye wannan bawanaka DAN Gwamna Ka bashi kariya, Ka tsare shi, Ka kawar da cuta a gareshi, Ka jikan iyayensa, Ka albarkaci kasuwancinsa, Ka kare shi da sharrin masu sharri, Ka albarkaci zuri'arsa Allah Ya amsa Ya sanya shi cikin _Lafiya, Imani, Arziki mai albarka_. Ya tsare shi daga ido, hassada, da sharrin halittu. Ya sa kasuwancinsa ya yawaita kamar ruwan sama. Ya sa zuri'arsa su zama sanyin idanunsa 🤍
2026-09-11 14:53:03
0
yarohvariefied
YAROH CREATOR HUB :
Nawane
2026-08-03 10:19:42
0
user4782988162737
user4782988162737 :
Masha Allah
2026-07-22 12:12:02
0
tsuo298
Tuionu :
@ok
2026-08-07 19:36:41
0
nabilaabubakar1.1
nabilaabubakar1.1 :
Masha Allah Alhamdulila
2025-01-17 23:22:53
0
To see more videos from user @suraj_dangwamna, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About