mu gamu gah Allah 😢
muna zaune kar kashin megidan mu
mun kai sama da shekara 7 bamu San ina muka dosa bah,muna addu'a ga uban giji Allah Subhanahu wata'alah da ya kawo mana mafita dan wlh muna chiki
2025-01-19 12:42:16
45
Prince❤️Ab :
Wlh ni nawa Yaron karyani yayi Kuma yabarni d bashi kusan 1m 😭 Amma yanxu alhamdulillah
2025-01-19 07:12:38
25
Ibrahim Dahiru :
Harna tuna da babana dayarasu lokacin muna kanana yaronshi yagudu da dukiyar gashi yasamu a wahala 🥺
2025-01-20 18:26:16
10
A.Mansur :
Masha ALLAH muna iya abinda zamu iya kuma kowane yaro na sanar dashi d ya Kula kayan kamar nashi idan sukaci gb Zan fidda mashi kasonshi kuma wallahi zan fidda Insha ALLAH
2025-01-19 15:57:27
10
MUBARAK :
Nide naaje yaro amma yacuceni kanshi yagyara yanzu haka case mukedashi na kudi dayacimin 🥺 wasu ba Allah aransu
2025-01-20 07:14:52
5
ABU BILAL :
Allah ya bamu ikon kula da amanar da masu gidammu suka doramana
2025-01-19 10:20:51
14
I'M EDRETH :
Allah ubangiji kabamu iKON Kula da duniyar Wanda suka Bamu ita domin Kula da ita 🙏🙏🙏
2025-01-19 16:40:15
9
𝐀𝐁𝐎𝐔𝐘𝐎𝐔𝐒𝐎𝐔𝐏 :
mu kuma insha allahu zamu ruqe amana kamar yadda Allah yafada Allah kada kabamu dama cutar wa anda suka bamu amanar dukiyar su🤲🤲🤲🤲🤲🤲🥺
2025-01-19 20:32:07
7
Usman Abdallah :
Don Allah katuromin wannan bidiyon please
2025-01-19 12:37:48
8
Abbas Uwaisu :
wannan gsky ne Allah yabada lada mlm
2025-01-19 11:20:03
8
Prince Abba 👑💰 :
Allah ya sa mudace Dan annabi Wata Rana sai Labari Duniyace
2025-01-19 18:08:44
7
🅐_🅐🅑🅑🅐34 :
Ameen ya Allah
2025-01-19 17:36:47
7
bappahsenior :
garemu masu Yara wajan kasuwancinmu Dan Allah mukyautatama yaranmu
2025-01-19 10:33:28
7
Mr no_one :
wlh Kuma malan yanxu yaran, duk Wanda ka dallo ka saka a dukuyarka kafin shekara ya maka illar da da kyar zaka farfadoo ya talautaka
2025-01-20 22:23:20
6
Coll..me.. buhari..dan..shi'a :
Amin ya Allah
2025-01-19 21:16:37
6
saleh203360 :
amen ya allah
2025-01-20 22:24:53
5
läst Børñ :
wallahi kau malan suna daya maus irin wannan halain 😢😢😢
2025-01-20 21:25:39
5
Boss :
Ameen y Allah
2025-01-20 00:18:29
5
Faruk💉💊 :
Ka tura min ta whatspp please
2025-01-20 22:31:06
4
To see more videos from user @safiyyullarh, please go to the Tikwm
homepage.