duk Wanda yafahimci wannan malamin yafara goyon bayan tinubu yamin like i
2025-01-19 22:21:28
214
Jiddahtulnaeem :
Komai yafada yana kawo hujja kude kudinga tsoron Allah
2025-01-19 22:18:54
145
SARARAH01 :
malam kenan yau an tabo ku Koh touh Kar muke kallonku.... Xamuyi Kare jini biri jini daku indai kukayiwa tinubu campaign
2025-01-19 20:10:39
63
Nasiru :
Shegu 2027 sai munchi kutumar ubanku
2025-01-19 23:36:23
60
keyman :
malam kabi ahankali munaganin mutuncinka
2025-01-19 22:10:30
41
kingjoseeph2 :
Munafukan malam tsakanumu daku sai day allah ya,isa
2025-01-19 20:12:36
33
kk :
dan bello malam ne
2025-01-19 22:10:39
29
salmang598 :
Toh malan muji dan Bello bagaskiya yafadaba fadimana waye zai dauki nauyin mutun samada dubu 30 kuma meyasa sai abuja kuma meyasa ba'a taba yiba sai yanzu ?
2025-01-20 05:50:02
27
taheermuhammad2980 :
Mlm dan belle fa yafadi hujjoji kaje kakara kallon video 👌
2025-01-20 06:33:22
23
Austine :
this one na one of dem💯✌️
2025-01-19 20:51:18
23
TUNATARWA :
hmmmm malam kana daya daga cikin malaman damuke ganinka da mutunci 😥😥
2025-01-19 20:26:07
22
𝙈𝘼𝙄𝙂𝙀𝙍𝙊 :
ALLAH YA WULAQANTAKU DAGAKAI HAR SU BULALA YAKE KO BALALAU 😏
TUN NAN DUNIYA
2025-01-19 21:08:26
17
Ahmad Galactico :
Ina ganin mutunci wannan mutumin. Amma naga Yana nema ya fara kare ZALUNCI. shin ada can malaman Basu Yi campaigning bane? to menene na mamaki a Yanzu? don Allah malam ya kare mutunci shi
2025-01-19 21:55:03
16
Sadeeq10 :
duk wanda ya fahimchi yafara goyon bayan tinubu campaign yayi min like
2025-01-20 08:49:06
12
Alfa'ida :
MLM mgnar dan bello akwai kamshin gaskiya sbd a baya da MLM akai amfani wajen zaben gwomnati
2025-01-19 19:57:07
12
JA IRI__DAN__UMMA :
malam Shima yafara goyon bayan government shikke Nan Kuma Halara tayi girgiza🥺🥺🥺🥺
2025-01-20 06:53:38
12
kabirumarfarouk :
Dan Bello kana da aiki Sai ka dage tunda kafara baiyana halin malaman izala,Allah ya dauraka akan su,sune matsalar arewa sune matsalar nigeria
2025-01-19 22:04:42
11
Ari motivater :
mallam fah sai Dai ace mun bijire
2025-01-19 22:39:45
11
Jamilu Sani :
mlm dandai inajin kunyarka
2025-01-19 20:43:50
9
Hafiz M hafiz :
tun-tuni bakuyi bincike akan maganganunsa ba saida yata6oku ku...
toh sannu mallam
2025-01-20 00:07:29
8
Comrade Albada Ado Faro :
Kai Malan Kaja Girmanka Gefe Kan Wannan Maganai Shima Bala Lau Din Yafito Ya Gayawa Duniya Waya Bashi Kudin Yin Wannan Abun
Mufa Yanzu Kadan Muke Jira Mutun Duk Ta Sigar Daya Fito Tallan Tunubu Sai Mu
2025-01-20 17:30:29
8
Hussain :
zamu fara zagi fah
2025-01-19 22:35:02
8
Prince suraj :
duk Wanda yayarda Dan bello yfs yamin like
2025-01-20 17:10:19
8
Maryam A gambo :
lallai ne malam kana tantama kenan da maganan dan bello,kuji tsoron Allah
2025-01-19 20:57:51
7
user2137947758854 :
baka tsoron Allah gaskiya
2025-01-19 20:46:18
7
To see more videos from user @maryam_alhassan_mg, please go to the Tikwm
homepage.