@aminullah04u: Replying to @iamusieey FASSARAR MAFARKIN KASHE KUNAMA 🦂🦂🦂🦂🦂

Imam Aminullah
Imam Aminullah
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 20 January 2025 20:03:27 GMT
81986
2357
55
68

Music

Download

Comments

ismailburgetumar
ismailburgetumar :
Dan Allah mlm Nina yi mafarkin Wani ya Biyoni Da wuk'a Ze Soka min Amma Narike Be sameniba Kuma Wanda Nagani Dan uwana ne
2025-01-21 17:20:09
1
binabdullahi05
💫BIN_ABDULLAHI💫✍️ :
Allah ya temaki malam dan Allah nima yau ayimin nawa nayi makarkin budurwa na rungume ta muna magana tana kallon fuskata kuma da na taba cewa ina sonta amma soyayyar batai karfiba
2025-01-20 20:14:17
0
mrsshalelenbaby1
user6858567002433 :
mlm barkammu da warhaka ykk inafatan kana cikin qoshin lpy? mlm INA yawan mafarki anyimin qonshi ko INA yiwa wasu
2025-03-13 07:13:30
1
inuwaabu
Inuwaabubakar :
Aslm malam Imam Aminullah kafadamin Fassarar mafarkin Matata tanabin wasu mazan awaje Kuma wallahi munafada dasun idan nagansu tare
2025-03-17 10:29:16
0
bukaribrah
09072604192 :
mafarkin dafa koy gada4
2025-03-03 18:15:05
1
ousmaningll695
Ousmane sanoussi :
salam nayi mafalki kunama baka tabiyuka dagudu Na zo gida n'a iskosu gida dayawa
2025-01-20 22:09:43
0
alimatrood5
sudais and shuraim :
Mafarkin inazowa kemes
2025-03-13 07:22:13
1
user3024384507304
فرنسي مجاهد :
salamu alaikum harkin naga mahaifiyata da yan uwana
2025-02-10 10:39:41
0
iam_a_sadeeq
Asadeeq_001 :
don allah mafarkin macizaidayawa🙏🙏
2025-01-21 07:47:03
0
usmanadam5863
Usman Adam Jos :
As/slm malam bambayata itace mafalki yaya mamace yan koyaidani yikyauta
2025-01-20 20:19:10
0
user25360148318356
user25360148318356 :
assalamaalaikum malam Allah ya karawa rayuwa Albarka nayi mafarkin yaro Na yana Cin kashi 🙏🙏🙏
2025-01-20 20:09:38
0
jdf_cosmetics
Abdulrasheed Rabe :
Assalamu alaikum malan dan Allah ni matar aurece nayi mafarkin rabin wata yanaci da wuta kasan watan kuma iskace tatahi
2025-01-21 16:50:44
0
aspdankallo
A A Dankallo :
malam dan Allah Dan annabi Muhammad s a w 💝 menene fassaran matun yadinga yawan mafarkin wasu sun mutu Dan Allah Dan annabi Muhammad s a w 💝 malm
2025-01-21 12:34:17
0
hauwaubale7
user3928581286257 :
dan Allah mlm mafarkin mutuwa wace ayin taru mai yawa har a maqabarta kuma maza da mata kuma hankalin kuwa ya tashi
2025-02-07 13:04:27
0
aydansarki
Ay Dan Sarki :
malam nayi mafarki nabar kasa natafi India
2025-01-20 20:18:00
0
alhassanmuhamme2
alhassan2566 :
malam mafarkin shiga ka aba Dan soyayyar ka da annabi🙏
2025-02-01 21:27:33
0
binmuhamad2
Ibin muhammad :
السلام عليكم سيدي حلمت أنني نمت
2025-01-21 15:16:27
0
fatimaahose0
fatima ahose :
😂😂😂
2025-07-05 13:12:59
0
barde97
@BARDE, :
🥰
2025-06-10 12:36:09
0
amina.sanimuhamma
AMINA SANIMUHAMMAD :
🥰
2025-05-14 09:51:30
0
fatima.bachir82
Fatima Bachir :
🙏
2025-05-11 18:53:37
0
nuhuibrahimoficial
nuhu :
🥰
2025-05-11 16:34:33
0
nuhuibrahimoficial
nuhu :
👍
2025-05-11 16:34:33
0
nuhuibrahimoficial
nuhu :
👍
2025-05-11 16:34:35
0
nuhuibrahimoficial
nuhu :
🥰
2025-05-11 16:34:32
0
To see more videos from user @aminullah04u, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About