@sayyadi.abdul.bac: #onthisday #saudiarabia🇸🇦 #trendy #nigeriancomedy #nigeria #for #benintiktok🇧🇯 #amen #lagos #vira #italy #qatar #morocco #CapCut #turkey #abuja #america #singapore #dubai

SAYYADI ABDUL BACKUP
SAYYADI ABDUL BACKUP
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 20 January 2025 22:10:26 GMT
1179661
100887
2906
20528

Music

Download

Comments

b.a.b.goldandsilver
B.A.B Gold & Silver :
DAREN JUMA'A:-Nafila Raka'a 2 Fatiha 1 iyaka na'abudu 100 Suratul iklas 100 bayan kayi sallame istigifari 100 Salati 100 hailala 100 sai ayi Addu'a
2025-01-21 08:33:34
256
mujitaba_gagare
Mujitaba_Gagare 🇳🇬 :
Aslm malam dan Allah wnn sallahr taxo a sunnah???
2025-01-22 06:44:09
10
halimatussadiya890
Halimatus_sadiya :
zaka iya frw kamar 11 na dare
2025-01-20 22:20:14
9
maryam.g.usman
maryam G usman :
kamar ya se namiji 🤔kenan banda mata
2025-01-23 10:26:05
6
readone915
Readone :
Ni masu wannan tambayoyin cewa tazo a sunnah har mamaki suke bani......yara muma sunnar Muke bi amma muna irin wadan nan ayyukan sabidda Allah ake kira ba wani ba
2025-01-31 13:56:31
7
ibirahimmahmat0
birahim mahamat abdoulay :
saw ❤️saw ❤️saw ❤️
2025-01-24 07:50:37
3
hallirumuhammadladan1
hallirumuhammadla :
sayadi Muna godiya sosai wlh wlh aiki shinayi wlh sabida nayi na suratul qulhulawa Kuma Naga biyan buqata Allah yasamaka da alheri.allah Shiyabika da gidan aljana.malam
2025-01-21 07:46:24
6
a___m_k_roo7
A don one 💫☠📿 :
S A W 💯 💯 💯
2025-02-21 19:57:15
2
user5161771782572
kalifah mahammed :
s. a. w
2025-04-13 20:12:38
2
mannir10000
mannir10000 :
Allah yaƙara susanci sayyadi Abdul
2025-03-20 12:33:58
1
mikiyasojamatasanlibya
yau da gube sai Allahu Allah :
idan kakaranta fatiha ta farko sau dari zakabiya qulhuwallahu dari koko
2025-01-23 22:45:09
2
ummeenikhram
ummuikhram :
wani ya daure yamin like xandawo inkalla ko'a rubutamin pls banda data
2025-03-16 20:24:15
3
mahamadouissa57
mahamadou issa :
S'A'W
2025-01-21 11:50:55
4
aliumar227niger
♓️☠️🇳🇪AliUmar227Niger☪️✅️🕋 :
Allah Good ❤️❤️❤️🙏🙏🙏❤️❤️❤️
2025-01-24 11:14:51
2
real_shamsudeen__backup
شمس عبد الله :
Masha Allah
2025-01-23 22:10:56
2
mai.salon.waka
Mai salon Waka :
allahumma salli ala sayyadil kairi
2025-02-24 20:20:22
1
zee77money
ZEEMONEY :
allahu Akbar
2025-01-23 22:41:10
2
readone915
Readone :
Bari nayi maku sharhi Wallahil-azeem in kayi wannan sallar sau 7 a Jere babu abunda zaifi qarfin ka... Saidai jarabawa da Allah ya qaddara la muhala... Sannan itama zata zo da sauqi. Allah yasa mu dac
2025-01-31 13:58:36
4
mohd...md
Muhammad 🇳🇬 :
Wai idan akace daren jummah kamar alhamis da daddare knn ko sai ranar juma’ar da daddare🤔
2025-01-23 22:00:09
4
sabana5796
❤️🥀sabana🥀❤️ :
Allah yabiya ka da mafificin alkhairi amma muma mata zamu iyayi?
2025-01-20 22:59:14
2
useralihdr
Ali Gambo Gadou :
اللهم صلي علي سيدنا محمد وسلم
2025-01-20 22:36:23
3
user81744547986765
Abba 0700 :
Allah kasa mudace Don annabin rahama s a w fatan alkairi agareka muna godiya sosae
2025-02-13 23:04:47
1
www.45645645
Dan Niger🇳🇪 :
malam ataimakeni dawata adua ni aïkin zinari nakeyi insonsamune ku aïkomin da numberku
2025-01-20 23:07:45
3
abbanmama.01
abubakarasadiq999 :
idan za'ana Bamu Ana Bamu Wadda Ya fito Daga Bakin Masoyinmu Annabi Muhammad (SAW). Dan Allah.
2025-01-23 11:45:31
2
user3883999392612
user3883999392612 :
Assalama, Alekum malam Sunan abdullahi guda nawe Jan?
2025-01-24 00:01:38
3
To see more videos from user @sayyadi.abdul.bac, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About