wnn gaskiya ne Mal. aure km lkc ne domin halin da nake ciki kenan na shirya amma bbu wadda zan aura ..
Allah ya kawo min mace tagari👌
2025-01-24 13:31:53
33
SADTEE💗💟💘 :
Allah Allah Ya ilahee😭 darajan wanan wuni naka mai albarka ka aurar damu kusa kusa Ya Allah yabamu mazaje nagari😭 Allah kasa kada muwuce wannan shekarar bbu aure👏😭😭👏
2025-01-24 13:04:38
115
deedeeroyalcaps :
i wish my mother will see this video 🥺
2025-01-24 16:25:32
37
MARAINIYA TA MANZON ALLAH 🤲🏼 :
ubangiji Allah yasa jinkirinmu ya zama alkairi Allah ubangiji ya bamu maza nagari masu addini masu hankali da imani
2025-01-24 09:09:36
44
Firdaus khabeer :
Allah yasa jinkirinmu yazamana Alkhairi yabamu Wanda zasu kama hannayenmu zuwa Aljanna ya hayyu ya qayyum 🤲
2025-01-24 12:01:09
29
Atikahtou :
Aure lokaci ne kuma jinkiri alkhairi ne,Allah y sa mu dace
2025-01-24 13:44:58
9
001 :
Kawai aure time ne
2025-01-24 09:18:43
17
FATIMA RABIU :
Uhmm Allah Dai ya Sa jinkirin ya zama alkairi amma Kam Ana Jin kiji mudai sauran sati 1 yau ALHAMDULLAH
2025-01-24 09:06:31
16
jamilaabdullahi360 :
Allah ya bamu ikon cin jarabawa ya bamu miji nagari mai tausayi
2025-01-24 09:01:53
22
saadah Amama :
Allah ya Yankewa duk mai buqatar aure ya bamu mazaje nagari
2025-01-25 23:01:58
7
Mrs.SD :
Duk Saurin ka sai ka jira Allah
2025-01-24 12:24:48
8
Safiyyah Afnan furniture🥰🤝 :
Allah Kaimana Dan rasulillahi😭kasa jinkiri yazama alkhaire a cikin rayuwarmu d addinin mu😭🙏🏻🙏🏻
2025-01-24 14:08:59
9
نبيلة🦋✨🖤 :
Duk wannan alamomin wlh inayi 😭😭😭
2025-01-24 15:43:01
6
Amina Muh'd Mlf :
Munyi dawuri haihuwane tai jinkiri
2025-01-24 17:24:36
8
fatima zahara usman :
ubangiji Allah yasa jinkiri yazame mana alkhairi ubangiji ya azurtamu da kuma miji nagari
2025-01-25 04:37:37
6
users :
Allah ya nuna mana ranar auremu amin. ya rabb alameen.
2025-01-24 12:20:11
8
matar mijin ta in Sha ALLAH :
Masha ALLAH ubangiji ALLAH ya kawo mana lokaci alfarma Manzon ALLAH Ameen
2025-01-24 08:32:48
11
hauwa :
ameen suma ameen
2025-01-24 09:28:55
5
Noorgsh :
wlh hakane
2025-01-24 08:40:32
5
fulani's daughter24 :
Nima nashirya amma haryanxu mijin bai iso ba😥 Allah yasa jinkiri yaxame mana alkhairi
2025-03-28 13:55:15
3
Ismail Musa Arm. :
Allah kawo babban rabo
2025-01-24 14:18:09
3
zees delight catering :
tabbas wannan hk yke Allah yasa mu dace
2025-01-24 20:25:43
2
Fateesmart :
Allah yasa mudace
2025-01-24 19:40:31
3
salsal :
ya Allah 🤲 kasa jinkiri yaxama alkhairi 🤲🤲
2025-01-29 23:44:15
1
To see more videos from user @africatvch3, please go to the Tikwm
homepage.