@alameentriple_original:

alameentriple_original
alameentriple_original
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 24 January 2025 13:15:47 GMT
959013
74274
4634
1859

Music

Download

Comments

user6570912517605
Aisha Usman Auwal :
wato shi namiji duk abnd yayi baya rasa matar aure, mata mu nutsu mu gyara rayuwar mu
2025-01-24 13:35:27
1171
stitches_by_nanah
stitches_by_nanah :
Koba komai kaci banza acan baya Wlh😂😂😂😂Allah ya zaunar daku lfy🙏🏻
2025-01-24 15:26:31
60
miss_shafaatuh1
Miss_Shafa'atuh1 :
Bantaba maka comment bh se yauu Allah sanya alkhairi Ya shiryeka.
2025-01-24 13:37:20
282
munirlawalsarki
Munir Sarki :
Garba Mai mutane dayawa 🙏
2025-01-24 14:15:49
18
dantabashir1
💫ASEEM SON💫 :
meson annabi yamin like
2025-01-25 08:09:15
34
359milly
A V O R D 👾 :
Allah ya bada zaman lafiya
2025-01-24 13:36:09
10
saipullerh
Saipullerh :
duk wanda yaji dadin Auren da Garba yayi kuma yake fatan su zauna lafiya yamin like 🙏
2025-01-24 14:51:26
58
aseeyerh7648
Aseeyerh :
wanda yaji dadin auren nan yamin like😂🥰
2025-01-24 19:02:21
48
idrisnamadina
Idris namadina :
wlhi bantabama comments ba Sai Yau Allahu yasa albarka 🥰💚💙
2025-01-24 14:38:03
18
danjigawa002
Danjigawa002🦅 :
Allah yasa hanyar nutsuwar ka kenan
2025-01-24 13:36:28
69
miandikhaleeph
MI’ANDI INVESTIMENT :
Bantaba maka comment bh se yauu Allah sanya alkhairi Ya shiryeka.
2025-01-24 14:00:50
53
fatimamuhammad454
Fatima Bintu Muhammad :
Allah yasa Wanan Auran yazama Sanadiyar Shiryuwarka Allah yasanaya Allkairinshi Achikin Wanan Auran
2025-01-24 13:52:18
14
ummirano0
ummirano0 :
Yakamata idan kazauna anitse kakalli video nan kayi kuka 🥺🥺saboda jama’a rahamane 🫶Allah yabaku zaman lpy alfarmar limamin mala’iku ( S A W)👏👏👏
2025-01-24 19:16:58
8
mahndra33
GLOBAL TRUSTED GIVEAWAY01 :
Alhamdulilh Alhamdulilh Allah Masha Allah bungiji Allah ya baku zama lfy Sai mutuwa zata raba Inasha Allah ❤️❤️❤️❤️
2025-01-24 13:38:34
10
kabeerts
KABIRU BALA :
Duk Wanda yake farin cikin daura auren nan Yayimin like❤️🙏
2025-01-24 14:05:18
9
fzees_the_cravingkiller
Fzees :
Baka taba burgeni ba in ma comment , but am just happy for you today, Allah ya sanya alkhairi
2025-01-24 15:10:29
9
aminmajor
Amin Major :
certe,c'est un disjoncté mais il a un cœur en or.....bonne chance pour sa nouvelle vie en tout cas.
2025-01-24 13:46:48
27
dandubai40
Dan DuBai Adam.S :
Ya Allah kassa chiné karche aouré sa🤲🤲🇳🇪🇳🇪
2025-01-24 14:05:32
35
maifada68
Hassan Maifada :
yanzune zaka gane kayi Auran sunnah Bana gwalta BA .inama fatan Alkairi da zuri'a daiyiba.Allah yabaku hakuri da juriya Amin
2025-01-24 15:45:14
15
phatyteey
NORTHERN MINOXIDIL VENDOR :
G fresh me farin jini 😅❤️Allah ya sanya alkhairi
2025-01-24 13:40:15
53
yakubu.yobe
YAKUBU YOBE :
:Duk Wanda yake Farin chiki da auren garba yamun like 🥰😅
2025-01-24 18:00:05
22
officialdanmomy2
𝐎𝐅𝐈𝐂𝐈𝐀𝐋 𝐃@𝐍 𝐌𝐎M𝐘💜 :
Allah yabaku zaman lapiya g fresh🙏
2025-01-24 13:36:09
9
musa.dahiru.idris
Musa Dahiru Idris :
allah y bada zaman lfy mai kaunar annabi yayimin like da ameen
2025-01-24 13:42:41
9
bigpapy_
SÄMPÄPY ØF MÄÎÐ :
Allah ubangiji yasa dalilin shiriyar shi kenan🙏Allah yabaku zaman lpy ya sanya albarka 🤲
2025-01-24 13:47:15
12
feedystouch
feedystouch :
🤣🤣🤣Yanxu meye makomar alpha ita kuma
2025-01-24 14:10:24
48
To see more videos from user @alameentriple_original, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About