Salam dan ALLAH Malam akwai Maganin laulayi wlh ba karamin bakar wahala ake sha ba ashe😢
2025-01-28 16:49:37
15
ummahn sudaisx :
malam don Allah atemakamin Edd yajika kuma satibiyunma yahuce kuma kobakin mahaifama baigudeba likita yace saidai atadata
2025-01-26 18:55:22
9
user3019120415618 :
Dan Allah malam mene maganin juyewar ciki?
2025-01-27 10:17:43
5
fadhima algoni :
ko baka ji nakuda ba zaka iya sha ?
2025-01-28 15:54:55
4
Mum123 :
Miye kuka pls?
2025-01-26 11:52:29
3
Ľëğëňđ ŇË# :
kuka da ruwa a jiqa asha kenan
2025-01-27 09:56:00
3
Khadija Abdullahi :
kuka da zuma akesha
2025-01-26 18:37:23
3
@Rymahenné97903400 :
Macha Allah
2025-01-27 08:18:05
2
amme rufaidah :
ya Allah kataimakenina haihu da duk wadda akewa c s
2025-02-14 20:24:45
2
ummu Mubeen 🥰 :
Dan Allah a taimaka min da number mallam
2025-02-01 17:32:47
1
Jannat Babangida :
Malam Dan Allah number ka nike so
2025-08-09 17:23:27
0
@juma :
slm
2025-04-23 14:13:05
0
Antien Auta 💯❤️💫 :
malan Dan Allah yanzu haka nakai wata hudu Ina laulayi Dan Allah malan Inaso MUYI magana dakai malan 😭Ina buqatar Addu a😭 the Dan Allah kabani number ka 🙏
2025-04-18 13:13:37
0
humble @90 :
Allahu Akbar ❤️
2025-01-26 16:10:58
2
SHATOUN✨🔐💫 :
Allah y qara Sani Malam y Rabamu dashi lpy
2025-04-21 08:46:25
0
user197164917 :
Allahoumoustaana
2025-01-31 07:29:45
0
hadizatou :
Allahou Akbar
2025-01-29 08:21:17
1
hussaina 123@ :
dan Allah mlm ya akeamfanida kuka din🙏
2025-04-15 11:22:47
0
jeeddarharoun123 :
laulayi shike damuna ganin kullum kwance😭
2025-03-16 19:49:56
0
rakiyamuhammadbas :
mallam Allah ya kara lfy.Ina fama Adenomayosis.mai zan sha
2025-02-13 19:56:18
0
fateema :
aslm dan allah mlam inada ciki amma sanye yatasomin mikamar diddigar awara ga kuraji sun ishine
2025-03-18 13:33:42
0
Mrs umar❤️💍❤️❤️❤️❤️ :
Malam shaza,ayi komai zaa yi
2025-03-17 12:15:09
0
Matar deedat01 :
aslm shin malam mace maiciki wata shida zata iya sha harzuwa lkcn haihuwar ta
2025-08-24 20:18:17
0
user5837381547093 :
Allahu Akbar
2025-02-28 21:20:21
0
amal farouk moussa💯❤️✨ :
amin
2025-01-31 12:34:50
0
To see more videos from user @drbunkau, please go to the Tikwm
homepage.