na yarda Da Allah Kuma na yadda da tausayi Da Rahamar ALLAH Domin Allah gafurul Arraheem ne bazai qona ni ba in sha Allah kamana tsari da sharrin kawunan mu da miyagun Ayyukan mu Allah kagafartamana
2025-01-26 17:16:32
24
Abdulmusajega01 :
الله يجعلنا في عائلة الباراد
2025-01-26 13:23:43
7
Maryam Dan yaya :
Allah kayi mana tsari da azabar wuta da kabari kasamu aljanna da rahamarka da jin kanka
2025-01-27 20:49:51
4
Abdulmusajega01 :
ya salam
2025-01-26 13:22:57
4
Dr. Nura muhammad unik :
ya Allah ka gafatta mana kasa mu mutu Muna musulmi ka tashemu Muna salahan bayi
2025-01-28 07:45:59
3
mister raj :
da za a rayuwa a duniya har abada da ba za su taba yin imani ba har abada
2025-01-27 06:30:10
2
waaziirii :
Gaskiya Allah majiqan bayine,, Allah muntuba Kayafe mana Allah kashirya mu
2025-01-26 23:37:21
2
ayshahmuhammad18 :
Subhanallah Sallallahu alayhi wa sallam ❤ 👌🏾👍🏼👍🏼
2025-01-26 13:35:56
2
enjoyment :
Allahu Akbar ya rab kayi min gafara ni mai zunubi ne
2025-01-27 18:40:42
1
Umar Muhammad Kazura :
ya Allah kaine mafi sanina ya Allah kace ayi banyiba kace abari banbariba, amma Rahmarka tanada fadi kaimana ghafara 🙏😭😭
2025-01-27 16:32:01
1
SUFEE KALTUNGO :
Allah kara mana son annabi 🤍
2025-01-27 05:51:21
1
Anas dor :
wallahi Kuma hakane
2025-01-27 03:22:53
1
Saeed Muhammad Sani :
Arne, arnene
2025-01-26 13:50:03
1
auwal aliyu :
gaskiyane mln 🙏
2025-01-26 13:46:51
1
aishajabbo :
Allahu Akbar Allah ya tsare mana imaninmu don rahamrsa Ameeeeeeen 🤲
2025-02-19 07:40:33
0
Abdala :
الله اكبر ☝️
2025-02-15 15:36:24
0
comrade mm :
Allahu Akbar
2025-02-13 23:24:39
0
Sabiu M Rabiu :
Allah ka karemu daga shiga wuta Allah ka shiryar damu
2025-01-30 10:55:33
0
Shamsuddeen Muhammad salisu :
Allah ka tsaremu daga aikin kafurci
2025-01-29 11:35:05
0
To see more videos from user @khamis_ali_m_abdullah, please go to the Tikwm
homepage.