@khamis_ali_m_abdullah: #onthisday #khamis_a_m_abdullah

KHAMIS ALI MUSA ABDULLAH
KHAMIS ALI MUSA ABDULLAH
Open In TikTok:
Region: LY
Monday 27 January 2025 17:37:26 GMT
44674
2727
133
203

Music

Download

Comments

samry0
Samry❤️ :
Da ku malaman da mazinatan mazan da baku ce musu suji tsoron Allah ba da mu matan duk zamu tsaya daku gaban Allah 👌👌
2025-01-28 07:07:58
31
beautyby_bees
Beautyby_bees :
Tsakani da Allah malamannan kamata yayi ayiwa mazan wa’azi su nutsu su daina biye biye, ba a ishemu da daina duba waya ba
2025-01-27 20:28:17
33
asnur2011
asnur2011 :
to su me suke boyewa a wayan.
2025-01-27 19:24:05
8
bintubukar7
صبر🇸🇦🫀 :
Mu dai zamu taba wayan mazajen mu ta hanya mai kyau ba da niyar tajassasu ba
2025-01-27 19:42:41
6
user2920238144885
UZAIRU GARBA CHINDO :
wallahi tallahi matata inta dau wayana bazan damuba ai wasu mazan basuda gaskiya
2025-01-28 17:20:29
14
ummunawwara06
ummunawwara06 :
babu matsala muna jiran lokacin da mijin da kansa zai tsai a gaban Allah da mazanni da iyayansa da malamansa yayi bayani da kansa 😁
2025-01-28 11:38:13
7
aladawiyya4
Al’adawiyyya :
To Dama wazai so aurensa yayi lasting da fasikai
2025-01-28 12:37:45
6
ummieeta01
user5785712284214 :
Mazan xaku ma waaxi su tsarkake wayoyin nasu ai,sai a xauna lfy
2025-01-28 10:48:39
6
houseofspices6
House of spices :
Ina gama ganin vedion nan naga mlm ja’afar yana magana akan maza masu boye waya aguje nadawo infada muku😂😂😂
2025-01-28 19:40:07
5
aesh212
aishatabdulrahma6 :
irin wanna waazin shine zai haifar da rashin zaman lpia, duk irin wanna waazi ne ake koyawa mata zaman aure amma maxa baa ayi masu,
2025-01-28 08:18:24
5
saifullahis55
saifullahis55 :
Indai matan yanzu ne bajin wa azi suke ba
2025-01-28 09:16:49
2
alkwaweeyou
M K GIDAN/KANAWA :
malam fa shawara ce ya bada wadda taga zata iya dauka sai tayi wadda koma ta yarda bazatayi ba sai ta dauka, Allah yasa mu dace.
2025-01-28 11:02:54
2
abulaffanyusuf
Yusuf :
kullin Idan Ina bacci sai matata ta dauki wayata tana ta bincike,wallahi watarana mafarki nayi tana bincikamin waya Ina tashi naganta da wayata ahannu
2025-01-28 09:07:56
1
mrs.ib01
himlat01 :
An ishemu da mukiyayi wayar miji…..Allah na tuba ynxu waketa wani wayar miji mata ynxu ta asusun banki su suke indai mace tasan ciwon kanta
2025-01-29 14:50:51
3
haleematouh_
Haleematouh_ :
Nifa danasan yadda ake bude wayar mijina tini ban bude na turawa kaina kudi wanda zasu isheni sharholiya b🤣🤣
2025-01-29 12:09:31
3
halimatu8080
Halishhh8080 :
gsky baza mu zuba Ido Muna kallo Dan mutane ya lalace ba, bayan amana aka bamu
2025-01-28 11:59:31
3
ikramspov
ikee’s pov🎀 :
Shima ya kiyayi wayarta idan yanaso ya zauna lpy
2025-01-29 09:44:13
2
parissaffeyyah
Paris Saffeyyah :
malam ku yi gysra akan waazi kayi mai gaskiya kun dage akan mata duk biyayya ta ina cin ubana please🙏 ku gyara maza mugayene
2025-01-29 00:28:37
2
marwanat6
princess :
yanxu kaga wacca bata San ana saka maganin ba ta sani yanxu
2025-01-28 11:24:19
2
meerahs_purezza
Meerah's_purezza :
it's high time ace malamai Sun fara yiwa maza nasiha suma su daina yin abunda zaisa wayarsu ta zama abun boyewa
2025-01-29 15:30:15
1
saeeedlamba
Lamba99🥰 :
Yauwa Malam dai gaya musu, su daina bibiyarmu kawai
2025-01-29 12:43:17
1
user5494057246709
user5494057246709 :
malam suma maxa suna da laifi.kenan kawai mugun abu awayar.kawai abarshi,haka idan yaci amanar matashi akwai Allh
2025-01-29 11:44:15
1
parissaffeyyah
Paris Saffeyyah :
dolene sai maza sunyi abin d basuso agani
2025-01-29 00:29:05
1
aishaumarwada
ummu Aiman :
Anya mallam baya tabawa kuwa
2025-01-28 16:35:20
1
hamster9332288
0803222290 :
ku bazaku ce ma maza su daina abinda sukeyi ba saiku ce ma mata subar bincike, wlh bazamu bari ba
2025-01-28 14:12:13
1
To see more videos from user @khamis_ali_m_abdullah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About