@drbunkau: Akwai hatsari idan mai ciki ta nemi abu ta rasa 😢 #magungunan_musulunci #musulunci1 #basir #olsa #yaro #arewatiktok #arewa__tiktok #hausatiktok #kannywood #malam #malaman_sunnah #hausa #maganinmata #kano #najeriatiktok🇳🇬 #nijar🇳🇪 #arewa #togolais228🇹🇬 #hausaghanatiktok🇬🇭 #hausatiktok #saudiyyatiktokhausa #burkinatiktok🇧🇫🇧🇫🇧🇫❤️ #fyp #foryoupage #viral

Likitanci A Musulunci
Likitanci A Musulunci
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 28 January 2025 12:03:16 GMT
455652
17812
673
4811

Music

Download

Comments

fatima.aliyu73
Oum Afeefa 💝💖🥰 :
Wllh mijina yana kokari sosai innace zanci abu tun yamma zece me nakeso akawo min me zaa siyomin Allah ya sakamai da alkairi
2025-01-29 12:07:38
147
humaieerah
Humaeerah :
Ina kusa da mijina na Kara volume 😂😂
2025-01-29 14:48:20
96
user77193544440916
saleemah :
wlh dakyar nayi bacci jiya,mijina yakawo kazarsa yacinye kafun nazo,ga cikin wata bakwai,wlh saiki haihu, kiyi 40days bai kawo miki nama,ba😭😭😭
2025-01-29 08:38:28
75
lamas2400
lamass🥰002 :
caraf sai akan kunnin mijina😅 saina qara volume😅
2025-01-29 08:20:11
48
faizamumar418
FMU GIGINYU :
😭Allah sarki mijina ubangiji Allah yasakama da alkhairi Allah yakara budamaka ALLAH yakaramaka arziki maitarin al arka
2025-01-28 20:59:30
91
fatimamamman858
FATIMA MAMMAN858 :
allah sarki mijina allah yabiyaka da gidan aljanna
2025-01-28 20:29:46
56
user2851281007921
Yar aljannah :
Allah sarki dan aljannah 🥰 wlh duk abinda nachi inaso duk inda zaisamushi sai yadawo dashi idan bisamuba har bayaso yashigo gida 🥰🥰🥰
2025-01-28 19:48:15
27
bestshopping27
BestFindsWithMara 🇳🇬❤️ :
naturawa mijina Ahee 😏
2025-01-28 18:03:51
47
jksmediaconcepts
JKS | Media Concepts 🇳🇬 :
Allah ya saka wa Malam da alkhairi, ina da mai ciki, kamar na san haka wlh nace duk abinda take buƙata ta gaya min zan siya mata, ni kuma na hakura idan ba zata iya girki ba, na yafe wlh zan siya abin
2025-01-29 16:19:45
24
tiktok.comummunabdulsala
UMMUN ABDULSALAM :
walhi wani mijin sai dai kibashi kudin yasayu miki ko kuje tare bayajin kunya yaga ki basa kudi kince abaki NAMA, KIFI, ICCE CREAM, CAKE 🎂 DA SAURANSU ALLAH YASA MUDACE
2025-01-28 18:45:28
26
masoyiya07
shamsiyya ♥️❤️‍🩹♥️ :
babu namiji ko Daya anzo inda basason azo😂
2025-01-28 19:14:28
21
amientass
Ummah :
Wlh da yawan maza basa ma fahimtar mene abunda ya kamata suyiwa mace idan tanada ciki, kina maganar bukatar Abu Sai bala’i da masifa shi kina Dora mai wahala🥺
2025-01-28 20:13:09
19
prettysweet337
success chibueze :
Ya ba maza a comments section neh lapiya kuwa 😂💔
2025-01-29 07:21:24
13
yasminemakeupandsnack4
Mrs paske :
Alhamdulilah ❤️allah barmin mijina 🥰
2025-01-28 23:28:37
10
nanakhadija044
ummu Mubeen 🥰 :
Dan Allah a taimaka min da like
2025-01-29 19:11:18
7
astagfirullah674
بنت 💚 موس 💚 :
ya naga ba rijalu a comment section ne 😅😅😅
2025-01-29 09:02:45
6
mrssomebody15
Lulu🤍🖤 :
Allah sarki mijina ubangiji Allah yasakama da alkhairi Allah yakara budamaka ALLAH yakaramaka arziki maitarin al arka ❤️🦋
2025-01-30 19:56:32
5
orivexabyzahra
ORIVEXA BY |Zahra :
Ya banga rijalu ba😅
2025-01-29 07:07:16
6
ausafara
safara,u Ahmad :
nibanida aurenma ammabara na,ajiye video saboda gaba🤣🤣🤣🤣
2025-01-29 04:27:02
2
user1552060115009
jamila sani Abdullahi :
Wllh mijina alhamdulillah komai nace xanci to kawai xaice in be samu ba xaikirani bbu kaxa but mexan siya miki alhamdulillah ✨ 🥰
2025-01-31 10:30:30
4
zulfauabbas985
zulyy :
Dan Allah ku bani agwaluma nasha 🙄😔guda 40
2025-01-28 22:38:05
3
mareeyahdatti033
mareeyahdatti033 :
A taimaka a mun like dan Allah
2025-02-22 19:05:24
1
minal7172
🥀aminatu🥀 :
Allah ya jikan mijina 😭😭😭😭
2025-02-25 07:09:49
1
user8042262030976
Matar oga :
woow nima sai akounnan mijina wly
2025-02-10 16:03:52
2
rahamamohamed683
Rahama Mohamed Aly :
alhamdoulillah Allah barmin mijina ka kara michi budi na alheri.amine ya allah.
2025-01-29 14:01:46
4
To see more videos from user @drbunkau, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About