Ayanda mukeji aguraren MUTANEN Da suke zuwa Malam Aminu Kano labaran ba Dadin Ji wlh in wasu sun musu Karya wasu bazasi musu ba Har cewa Ake asibitin Yan mafia ne yasen
2025-01-28 21:16:25
127
Exclusive scent & spa :
Wllh nima yayatah da ta haihu sundinkemata pad acikin cikinta dakar akagano aka farke dinkin akacire wllh
2025-01-28 21:28:55
65
WOGSUDA :
wato itafa kokari take ta lakawa kishiyarta jamila sharri akan da sa hannun ta akacire mata ma'aifa
2025-01-28 21:28:58
19
Ahmad |Software Engineer :
Alhamdulillah Muna Proud da Aminu Kano Teaching hospital wlh
Asibitin Aminu kano ai makabarta ce 🥺mutane ne basu sani ba
2025-02-15 06:38:05
0
Gold Palace ✨✨ :
Aiba asibitin aminu Kano ba kusan Duka asibitin gwamnati haka suke, shiyasa kawai in kana da Hali lalura ta tashi kanufi private kawai
2025-01-29 09:07:38
10
Aminu Musa Dala@ :
to ita da kanta tace bazata ganeshi ba to ya akai bazata ganeshiba kuma ta ganshi
2025-01-29 15:01:18
1
KhalilulLah :
Allah yasa mu dace
amma inhar ba'a kama wannan mutumin da layfiba gaskiya anshiga lamarin sa
2025-01-29 15:41:51
1
Sadiya Adamu :
gaskiya ne wallahi
2026-07-25 15:41:46
0
W.I.F.E :
dan Allah kubani number brekete family nima shaidace and mani ba dai daiba a asubitin mallam inason bada labari ko ta wayane
2025-01-28 21:17:29
16
Djamila Nouhou Boubacar :
so no mahaifa all this no go bring am back now
2025-01-28 21:36:58
8
Hafsatu jarkasa :
@Mrs-a-dantama ga chigaban
2025-01-29 10:07:59
1
Dankalgo :
🤩🤩🤩
2025-01-29 14:02:18
0
Ibrahim Dan agaji global :
😭
2026-05-18 13:15:04
0
Hajjafati Ali :
😁😁😁
2026-05-19 13:26:07
0
user4769446807165 :
😭😭
2026-05-23 06:00:23
0
mamie👸🦋 :
standard yayi duk haihuwata a chan nake bbu wulakanci nan da nan an amshi mutun ya haihu nurses dinsu very friendly
2025-01-28 22:25:49
40
Aunty Zee Store🥣 :
Anya Mijin bashine yasa Dr Nuhu yaje kofar gidansu kishiyarta ba, Dan Koda asirinshi ya tonu anzo Shari,a yayi yawo da hankalin Al'umma arasa Gane Mai gsky tsakanin shida kishiyar
2025-01-28 20:10:32
36
baiwar Allah :
abata diyyar abu 2 na babynta dana mahaifa. sannan ayi bincike shin baa cire mata wasu abbw ajikintaba
2025-01-28 20:05:59
33
Muhammad Bello :
Maza ayi hattara, Malam Auwalu yana tareda familyn shi lafiya yaje yayiwa kanshi jaye jaye. Allah ya tsare mu da miyagun mata. Allah ya karemu da hada zuri'a da mugun iri.
2025-01-29 07:31:01
30
amiraammaniinuwa8 :
Wallahi tafishi gaskia😂gaskia auwalu kana ruwa💃
2025-01-28 19:47:09
22
joan_pie :
they need to start permitting a family member into the theater room 😢😢😢like what is all this
2025-01-28 22:58:19
21
Bilmina | Premium Fabrics :
wllh mijinn baida gaskiya in na miji nada gaskiya bai kwantar dakai😁aswear
2025-01-28 22:24:14
20
Yahaya Salisu koko :
God bless brekete family 🤲
2025-01-28 21:38:05
18
Oum Meeeen@h :
Waton man sagir Allah yarabamu da sharrin recording wlh sai duk yaban tausayi😂😂😥
Gaskiya dai wannan zargi ne mai hatsarin da bai kamata mai ilimi irin Ordinary president yake yin sa, ba tare da samun cikakkiyar hujja.
2025-01-28 21:54:19
14
MARCY SALIS😘😘😘 :
Wato ALLAH ne ya taimakeni na kwanta lafiya Na fito lafiya daga Asibitin malam Aminu kano😳😳😳
2025-01-28 21:33:29
14
Princesse TiFa :
es là fille elle vraiment intelligente wlay Dieu ne fait rien au hasard regarde façon comment elle a mémoire cette histoire depuis combien d'années mach Allahou
2025-01-28 21:36:06
14
Zee’s kids wear :
Nifa nafi tunanin asibitin sune masu laifi😭😭😭
2025-01-28 23:49:35
11
Baba gana :
kemade maimuna akoikida kokari maganar d kukayi d mijinki a waya tun wajen shekarar 13 har yanzu bakirasaba kuma baki gogeba
2025-01-28 23:06:00
11
abba Mai ahu ts :
dan Allah kadinga tagged Dina a cigaban lbr tabargaxar likitocin asibitinnan
2025-01-28 20:25:01
11
wada.s.fawa :
Dan kutumar uban shege munafukin banza wallahi saikungane kurenku dakai da kishiyartan da doctor din da uwarkama
2025-01-28 21:50:05
11
Ahmadu Umaru :
ai president duk wani asibitin government abunda sukeyi kenan
2025-01-28 21:26:20
10
user1865203775140 yahaya :
yakamata achi kutumar uban awualu
2025-01-28 20:39:56
10
raeescitychops :
Wannaan maimunan wayonta yayi yawa ta fara bani tsoro🥺
2025-01-29 09:06:59
10
khaddu's pastries 🎂 :
wlh Aminu kano ko wajan Biyan kudi munajiin jiki
2025-01-28 21:51:02
10
user9900759279779yusufsheme :
IDAN ZAA GYARA AGYARA
2025-01-28 21:52:06
10
Mustapha@07084443460 :
pls uban marayu dan allah kabudemana office a maiduguri pls
2025-01-28 22:23:55
10
UmmuAfraa386 :
In za a kyara!
2025-01-28 19:56:12
10
Ɗan_Aliyu :
azzalumi Allah ya ƙara bayyana gaskiya
2025-01-28 21:31:57
9
Bawan Allah :
Kuma su mahukunta Asibitin Mal Aminu Kano taron manema labarai dasukayi sunyine kawai don kare kansu. kuma shi Auwal ya nuna cewa namijini yayi aikin amman su sun mace ce
2025-01-29 07:59:05
9
rabla333 :
wallahi tallahi wanan matar tonn Asirice kawai tananemansa da bala 'i ne kawai
2025-01-29 06:55:28
9
Ilhara’s collection kn🛍️🛒 :
Allah sadai wandayamata aikinnan yana raye,don inyamutu fa case closed ko🥹😫
2025-01-29 09:13:16
8
users :
wato gaskiya akwai mayu a asibiti kuma akwai waida suke wani gugiya na shan jini
2025-01-28 22:14:30
8
Meenah maitaya :
Allah ya bayyana mai gaskia ya rabb
2025-01-28 22:07:32
8
Minatuwa :
Innalilahi wa innailaihi raju un🥺🥺🥺🥺
2025-01-28 22:07:08
8
meenerhly :
Exactly hka ake cewa
2025-01-28 21:59:14
8
engr.nazir2 :
Slm, wlh asibitin nan komai akace sunyi is true, nifa last month abinda sukayi min nima har na hakura zan tafi aka bani hakuri muka tsaya da patient.
2025-01-28 21:41:41
8
naoua21 :
Allah ya bima Maimouna hakkin ta
kuma ni ina zarkin mijin ta da shi aka hada baki
2025-01-28 19:03:05
8
bintu sunna🥰 :
dan darajar allah amin like zanji indawo
2025-01-29 06:51:54
7
Kamshi empire by Fatima :
Kiji lallabawa yaseen da shi aka cizge miki mahaifa 🤣😅
2025-01-28 22:58:25
7
ST-Turarenwuta :
Hmmmmmmm Aminu Kano ai sai hankali wlh Allah komai Akace za suyi zan ydda.
2025-01-28 20:12:40
7
auwal umar :
Allah ya saka da alheri
2025-01-28 22:11:15
7
Akiyaye Harshe :
Allah Yakara tonamasu
Asiri
2025-01-28 22:48:37
7
Maman Baby spices :
kishiyar maimuna Jamila fa batada auren auwalu awani gidan take aure Kuma acan ma tanada kishiyoyin
2025-01-28 22:53:30
7
commentt10 :
Gaskiya Aminu kano akwai wulaqanci...
2025-01-28 22:49:17
7
To see more videos from user @sahabi_j_online, please go to the Tikwm
homepage.