allah karabamu da abunda ke cikinmu lafiya yabamu masu. albarka
2025-02-01 10:13:54
354
MATAR OGA💎👒 :
Hmmm Allah Yatsinewa Duk Namijin da matar shi takeda Ciki kuma yaqi kulawa da ita
2025-02-01 19:13:50
62
fadilafaruq3 :
hmm ni dazu kosai ma nace yasiyamin yaki
2025-02-01 08:34:49
46
LAGOS MARKET 001👜🛍️ :
Allah ya saukemu lafiya
2025-02-01 10:39:36
71
Jannah🥰 :
ya Allah ka bani haihuwa Mai albarka da duk masu nema🙏🙏
2025-02-01 18:03:37
31
ummuhaidar85 :
Allah ya sauke mu lfy,ya kara buda ma mazajenmu
2025-02-01 13:18:02
32
Matar Abbah🤍🕊️ :
ya ubangiji kabani lfy nida abinda yake cikina kasaukeni lfy🙏ya rabb
2025-02-01 23:51:14
7
aishaabdullahishu :
Allah yarabamu da ciki lfy amma😭😭
2025-02-01 21:06:33
13
baby hafsat :
allqh kabani haihuwa mai albarka
2025-02-01 20:02:24
7
kmk :
kowacce mace uwa ce
Allah ka sakawa iyayenmu mata da gidan aljanna,
wadanda suke dauke da juna biyu Allah ya saukesu lafiya,wadanda babu Allah ka bas
2025-02-01 12:04:13
23
Aseeyanaseryusuf :
Allah ya sakawa mijina da Alkhaeri yaqara masa budi gaskiya yana qoqari akaena🥰
2025-02-01 09:33:27
26
suby6676 :
Allah sarki ni nawa mijin haka zai Sani gaba yai ta tambaya ta me nakeso yasiyo min amma sai inji bana sha,awar komai wlh🥺 har fushi yake idan ya tambayeni menakeso nace Bakomai
2025-02-04 19:06:51
6
Maman Rihanna🌹🌹 :
Allah yasaukemu lafiya Ya Rabb
2025-02-02 05:51:42
7
Oum Ayman :
tbbs indae hkne inada yaqini zan haefi yaro jarkadede me koshin lfy
ya Allah ka sakawa mijina da gidan aljannah wlh duk abinda yasan inaso yanamin,
2025-02-02 16:05:13
5
Dr liman 💊💊 :
da allah xai azurtani da wannan ni imar ba agwuluma ba kosaiba wlh duk abunda tace tanaso xan siyamata koda kudina xai kare
2025-02-02 09:36:16
10
HAJAR 🌹🌹🌹 :
Ai wlh saide A Haifi Dan balafiya
2025-02-01 21:10:34
6
Oum Ñayla &Ayat :
hmmm Allah ka shirya mana zuriaa da maxajjenmu Alfarmar annabi da Alqurani
2025-02-01 08:29:55
13
Maryam Muhammad :
ya rabbi ka saukemu lpia albarkacin annabi muhammad s.a.w
2025-02-01 12:29:42
14
amal :
Allah ya sa Magana lpy
2025-02-05 08:49:26
2
Fatima Umara Amshi :
Ameen
2025-04-19 18:53:08
1
ZEEMMG🤍🦋 :
Allah sarki my love komi nace Ina so Wallahi yana mun Allah yakara budi mujina ❤️❤️
2025-02-03 15:02:58
2
Zara Ibrahim :
masha allha
2025-04-20 16:31:37
1
Mrs Ismail :
Allah karabamu da abunda ke cikinmu lafiya yabamu masu. albarka
2025-02-18 16:50:08
2
samhaabubakar :
Allahu Akbar
2025-03-10 04:01:40
1
fatima Bassi :
Ya rab🥰
2025-02-01 21:29:46
2
To see more videos from user @drbunkau, please go to the Tikwm
homepage.