@trtafrikaha: Fitaccen ɗan wasan Kannywood Yakubu Muhammad ya yi ƙarin bayani dangane da irin rawar da yake takawa a cikin wasu fina-finai masu dogon zango da yake ciki waɗanda suka haɗa da Garwashi da Labarina da Gidan Sarauta#kannywood #nigeria #hausatiktok

TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 02 February 2025 10:10:38 GMT
628643
30545
644
482

Music

Download

Comments

rahmacutie00
Rahma yusuf 😍 :
The most gentle man in Hausa industry
2025-02-02 12:48:09
106
yusufabdullahi19
Yusuf abdullahi :
duk wanda yagane yakubu Muhammad yanada fikira da basira yai min like
2025-02-02 15:32:56
45
rchp_tiemer
Fatima Husaini :
ashe suna so ayita hauka akansu, toh mun waye sana'a ne a gabammu
2025-02-02 14:14:34
65
tela17785
tela :
wai Nigeria babu manyan ƙasa hausawane wai
2025-02-02 13:07:22
6
basiratourh
Basiratourh🎀 :
1970 shekara nawa kenan 😳
2025-02-02 18:42:10
18
sayyadi_md_al_ajab
MD AL-AJAB WUDIL :
kaji wasu wawaye suna mai wani magana dan yace shi bafillatani ne mamarsa bahaushiya, to yaran Mahaifi shi ake biii kuje ku bincika
2025-02-02 18:09:25
8
mo9va
9v1 :
Kaji Wata mgn Mahifiya bahaushiya, kaikuma bafulatani kode tsintarka akayi
2025-02-02 12:31:39
11
mustaphagembu1
Mustapha Gembu :
karya ne, shi bafulatani ne gaba da baya, ni na San asalinsu
2025-02-02 14:50:43
4
meenakhameee002
Meenah_empiree :
The most gentleman in hausa industry, inason guy din nan 🥰 toh babanshi ne bafulatani shiyasa shima yake bafulatani
2025-02-02 13:06:06
18
jhermeell
Sir jhermeell  :
55 years 🥺
2025-02-02 13:12:01
5
yahuzashamauna
Bossman :
😁 shi bafulatani ne Amma mahaifiyar.sa bahaushya ch
2025-02-02 12:13:15
4
gentle_uztazzzuuu
Gentle_Ustazzzuuu📊 :
Shekaranka 54 ase ka haifeni
2025-02-03 22:47:49
5
pretty07035
zainababubakar147 :
shekara 55😳 gaskiya bakakaiba kadai manta kila
2025-02-03 13:59:34
2
_stetradinginsight
Stetradinginsight :
🤔Kan ba dadi😂
2025-02-02 11:10:31
10
professordrumaryu
Umar Yusuf Madaki :
Yace he was born in 70's meaning anhaifeshi early or mid 70's (1973)
2025-08-10 23:30:38
2
user507cda27ji
Secret de nuit :
Sa’an maman mu 😩😩
2025-02-02 16:38:28
7
dannaabouna
dannaabouna :
shikararka 55 kenan 🤔🤔🤔
2025-02-04 20:33:51
1
sodarabaiyasodagmail.com
sodarabaiya :
bonsouwar
2025-02-05 19:44:56
2
realzeenairah3
Zeenairah💔 :
kai yanzu shekaranka 55 baba yakubu gaskiya masha Allah gaskiya kanada kyan jiki
2025-02-02 14:34:42
3
salehsalmanuibrahim
salmanu saleh🇮🇷🇮🇷🇮🇷🇮🇷 :
fatan alkhairi yakubu muhammad
2025-08-25 17:12:17
1
muazu_mai_jibir_zigi
Muazu_Jb ✔️ :
Meyasa bakason chewa kai daga bauchi kake ne....abin nan yana bani mamaki wlhh
2025-02-03 19:01:49
4
user4095935967682
Adam Ismael maganda :
Yakubu was born 1973 (52) in Bauchi and raised in Jos, plateau state Nigeria and study mass com at unijos and B.U.K.
2025-02-02 21:42:44
4
saibahausayanmata0
sheri harunah h Dawwa :
Masha Allah kai bafullace ne 'amma mamarka bafulata ce
2025-02-02 20:04:56
1
ibrahim.issaka.im
Amanar masoya :
Kai mln yakubu shekara 55 fah 1970
2025-02-02 13:00:40
3
omarioarvin7
omarioarvin780 :
fulanihausa kenan
2025-02-02 12:28:06
3
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About