@bello.galadanchi: #danbello #kawumansur #hausa

Dan Bello
Dan Bello
Open In TikTok:
Region: US
Sunday 02 February 2025 13:31:02 GMT
1214456
161878
11970
20900

Music

Download

Comments

ismailakaura
ISMAIL :
me son Dan Bello Sabi da Allah yaimin liking 😍
2025-02-02 16:00:26
2889
hsk.collection
Khadeejatou :
Who's crying with me😭😭😭
2025-02-02 17:24:14
810
ibnmuddathir__shoes
ibnmuddathir_shoes &More kano :
Yanda ka Gina musu borehole a duniya ALLAH Ya Gina maka gidan Aljanna🙏
2025-02-02 13:49:15
1425
shehimsalga
Abdullahi Mujitaba Salga :
Duk wanda yagane Buhari ya cutar da Nigeria yayi min link kafin indawo daga kashi 🙃😭🙆‍♂️
2025-02-02 13:40:01
577
adrakna00
ADRAKNA :
wlh har kuka nayi😢
2025-02-02 14:09:38
245
kibannaadvocate
KIBANNA :
ALLAH YA TSINEWA BUHARI, ALLAH KA HALAKA TINIBU DA DUK WANDA BAIJI DADIN ADDU'A TA BA.
2025-02-02 19:12:01
120
dan_gatan_sba
🥷🏻DAN GATAN S.B.A🟢 :
me son dan bello sabida Allah yaimin following
2025-02-02 15:37:37
370
coolest_daddy2
ydaddy2 :
I seriously shed tears while watching this. May we have the opportunity to put smile over the faces of others. Ameen 🤲😭
2025-02-04 06:47:36
82
ummeay4640
user ummy sadeeq :
WLH THIS STORY MAKE ME CRY 😢 😭 😪 🤧 😫 DAN BELLO I LOVE YOU WLH MAY ALLAH BLESS YOU AND YOUR FAMILY. ALLAH YA BIYAKU DA GIDAN ALJANNAH
2025-02-02 17:16:32
187
user282406699965
Abdulkadir Ibrahim :
Dan bello,sarkin yakin Arewa,gatan talaka,dodon azzalimai Allah ya Saka maka da Alheri.
2025-02-02 14:50:59
152
malambasiru
MalamBasiru :
Wallahi sai d nyi hawaye sboda tausayi Allah y biyaka d Aljannah
2025-02-03 13:40:23
58
user2245819705986
TEEBOY 001 :
wlh da ruwan nan suka bullo sai da nayi hawaye sbd jindadi ubangiji allah ya biyaku wannan garin kunfaran ta musu wlh kuma allah ya faranta muku
2025-05-05 13:08:25
8
nurudde3n
Nuruddeen Sulaiman :
Masha Allah
2025-02-02 17:03:07
5
msidanhadejia
SI :
next time inde za'ayi irin wannan sadaƙattujjariyar, ina welding construction a tuntube ni zanyi aikin sa panel na solar fisabilillah
2025-02-12 17:07:38
13
mohammedbello27
BALARABE :
Allah yayimaka albarka gaskiya ka birgeni sosai wlh
2025-02-09 18:08:10
8
hanstitechnique
Staline boy :
Wanda yakewa Dan Bello so kaman Na dan uwa na jini ya min liking
2025-02-04 11:20:27
17
yahaiyaab
yahaya abubkar :
masha allah alhamdullh
2025-02-02 17:06:41
5
user8239002521974
Minister :
Mai son Dan Bello Sabi da Allah yaimin liking 😍
2025-02-27 19:43:10
19
____alherssern
-_Kankia 🫡_- :
Watau ina kallon videon danaga ruwa yaxo yanda kasan nima dan kauyen ne bakuji yanda naji ba wllh
2025-02-02 14:09:40
37
nisfamily0
BROWN _FAMILY💚❤️💞 :
MashaAllah. Maison Dan Bello don Allah yayi mini liking.🥰🥰
2025-02-02 16:50:52
45
shehudmalam
USMAN90🎤🎤 :
Masha Allah, ubangiji Allah ya saka da alkhairi
2025-02-02 21:38:58
11
queenasia66
Queen Asia :
Wlh naji daɗi sosai dan Bello Allah ya rabaka da duniya lafiya
2025-02-02 13:48:50
66
itzmk007
✨️مختار عمر✨️ :
Allah yayi wadaran Buhari, Kai kuma Allah ya saka makada gidan aljanna
2025-02-02 21:42:44
24
hassanhharuna869
hassanhharuna869 :
Allah ya yatsaremusu daga batayim solar 🙏🙏
2025-02-03 21:02:44
11
dr.savebinsaad
Sabi'u Sa'ad Idriss :
:Yanda ka Gina musu borehole a duniya ALLAH Ya Gina maka gidan Aljanna🙏
2025-02-05 07:05:21
11
To see more videos from user @bello.galadanchi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About