wallahi nima da nazagi malam jaafar sosai amma daga 2007 Allah yashiryar damu alhamdulillah
2025-02-03 19:08:33
199
ABDULL (IBNASSALAFY-AMV) :
allahu Akbar tsarki ya tabbata ga Allah 😭 Allah ka jiqan malumanmu na Sunnah kayi musu tukueci da aljannatil firdausi da musilmi baki daya 🤲 Allah ka dauki rayiwar mu akan sunnar masoyimmu annabi Muhammad (saw) amin 🤲😭💔
2026-08-23 09:30:54
3
St- Tech :
Allah ka wulakanta duk Wanda keh da hannu wurin kashe bawan Allah nan😭😭
2025-02-03 20:02:46
97
NAZEEPI YARON KIRKI :
Duk yawancin iyayenmu yan darikane cikakku wlh sunnunamana karmu saurareshi shidin makiyin Annabi s.a.w ne amma wlh sune sukafara fahimtarsa saboda sauraransa saigashi duk sun maidamu makarantarshi 😂
2025-02-03 19:26:44
76
#imamu bashir :
izala gidan iskan chi
2025-02-05 23:35:58
15
khairat :
Allah ubangiji yayi musu rahama damu baki daya..🥰❤
2025-02-03 21:00:02
12
Yusuf caps :
wlh da bana fahimtar tafsiri malam amma yanzu dak tafsiri ayaren hausa babu Wanda nafi fahimtar karatunsa
2025-02-03 21:11:17
21
user757750150093 :
allah ya muku rahama
2025-02-03 19:01:29
7
BIN ADAM ASSALAFY :
Allah ya tsinewa wanda ke da hannu cikin kisanka
2025-10-26 00:43:23
6
King001🫠🫠🫠 :
mai kaunar annabi yamin like
2025-09-16 20:19:18
7
Flamingo :
Allahu Akbar. Allah gafarta masu baki daya
2025-02-03 16:43:42
9
Na shehu Karako :
kai da babu Wawa irinka jayili banza
2025-05-26 20:43:13
4
harunasalehkd :
Jafar mahmut adam waliye
2025-11-22 06:14:04
3
Dan Faira Ne :
Harka Mutu kuma a jahilin kamutu inji zakin faira
2025-03-22 05:46:15
6
yaron kirki001 :
Allah yajikan malam jaafar 😭❤️❤️
2025-12-22 22:00:56
1
Mukhtar Mohammed Ali :
Allah Yajikan Mallam Sheikh Ja'afar Mahamud Adam Da Sheikh Abubakar Gumi Darahama 🤲🤲🤲
2025-02-03 19:48:47
10
ZANGO TEX :
wannan gaskiya ne mlm sanda aka kashe ka samu akayi mukayi ta murna Ankashe maqiyin Annabi Amman yanxu Allah y ganar damu mlm ja,afar msyn annabi Saw
2025-03-06 16:08:57
6
Victoria :
Allah ya jikan malaman sunnah
2025-04-20 11:07:39
4
Idris Iliya Tsadawa :
Wallahi malam maganar ka Gaskiya ne nima naruski kaina a haka
2025-02-05 00:23:36
4
💯percent :
Rahimahullah 😭😭😭😭😭😭😭🤲
2025-06-13 08:19:47
2
S. kauraa45 :
Subhannah yo ai matsala ku kenan daman
2025-02-03 15:52:08
2
Haliru Basaco :
Allahu Akbar Allah shi gafarta muku bakidaya
2025-09-02 10:42:11
2
WASARAM :
wallahi hakane da bana saura ron tafsir naka Amma yanzu sai kai
2025-09-02 16:59:36
4
Sadique :
Yanzu abunda akewa Maqary kenan kowani Dan Iska gani yake kamar zai iya da Maqary
2025-03-22 04:13:42
1
ABBA ALIYU :
kaji fahimta ta magabantan kwarai inkagane gaskiya sai kayi mubaya'a
2025-05-01 09:13:20
2
To see more videos from user @umarsabiu24, please go to the Tikwm
homepage.