@auwalahmedmusa: ANA YIWA NAMIJI FAMILY PLANNING? #arewa__tiktok

Auwal Ahmed Musa
Auwal Ahmed Musa
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 04 February 2025 17:22:35 GMT
99937
2571
173
145

Music

Download

Comments

kabirukia
kabiruabubakar688 :
Weldon
2025-02-05 13:19:51
1
ouum.annoor
Oum Annoor :
plz menene maganin irritable bowel syndrome (IBS)
2025-02-08 12:26:29
0
user4326593960288
alpharuk bin ouzeïr :
wallahi niday har abada bazamuyiba 😂😂😂😂
2025-02-05 11:10:19
0
comaredumar0
comared Umar :
Dan Allah miye ke rage wa namuji sha'wa doctor 🥺🥺🥺🥺 da matsala wallahi a taimakamun da wannan amsar
2025-02-05 10:50:23
5
saephy3
ℂ𝔼ℝ𝔽𝕌𝕃𝕃𝔸ℍ𝕀, 𝕊𝔽☠️ :
SAIDAI INSAYA MATATA TAYI WALLAHI NI BANZAYI BAH
2025-02-05 16:37:55
2
auwalahmedmusa
Auwal Ahmed Musa :
kuna iya tambayoyin ku in shaa Allah zamu amsa muku.
2025-02-04 17:26:33
2
gonidala1
GONI DALA :
dangerous kenan kai alajina wannan bada muba
2025-02-05 15:42:19
1
fatimaahma04
Fatima Ahmad :
Doctor Dan allah daga wata nawa ne akegane juna2 na yan biyune
2025-02-04 21:45:37
1
090muttakamanman
mamman muttaka :
miye gaskiyar magana akan lemun tsami
2025-02-04 20:23:53
1
uniquefurnitures3183
Unique furnitures 🔨🛋️🪚 :
ba wani namuji me lafiya da zai yadda da wannan 🤣🤣
2025-02-05 16:46:40
1
meemeewhite6
meemeewhite6 :
Wallahi suyi dan bazan iyaba 😂
2025-02-04 23:16:24
2
she_lubs
Shelub’s :
Aiko bazasu tabayi ba wlhi 😂
2025-02-04 21:22:29
2
hawau373
user46031360009798 :
Dr ciki yana wata nawane yake mutsi
2025-02-06 15:38:28
1
mubarakkani1
mubarakkani572 :
To ya ya ake gane lokacin ovulation
2025-02-06 08:45:03
1
fahadyusuf18
Fahad Yusuf :
kut 🤔🤔🤔🤔🤔 tiyata aiko wlh ko duniya zan haifa babu Mai yankani
2025-02-06 00:22:23
1
ruqayyatsaeed1
ruqayyatsaeed1 :
dan allah doctor wane irin maganine namiji zai sha domin kar mace tasamu ciki 🙏🙏🙏
2025-02-05 16:07:20
1
ismailasulaiman6
KWARA :
To Dr. azalo baida matsala ga lafiya
2025-02-05 11:11:04
1
maimartaba1088
Mai Martaba :
Aslm don Allah doctor meyasa duk Sanda naci naman kaza fitsari yana karuwa sosai
2025-02-05 08:59:35
1
asmeelat22
ummi imam22 :
tab wannan famly planning din wahalane ga maza 🤣
2025-02-07 16:51:41
1
dgirma_01
Dgirma-01 :
Badaniba kukan mutuwar uwar kishiya
2025-02-07 14:54:03
1
omarmuaz71
omarmuaz71 :
ai ko duniya zan haifa ba dan iskan da zai fedeni
2025-02-05 17:08:13
3
userme1234567891011
isah isah :
likita na gwada wildrowal method wlh kunya naji sai ga ciki lokacinda bamu shirya ba. kuma dayawan mazafa lokacin fitar da manni shine lkcin ni ima🤣
2025-02-06 16:22:08
1
yusufokewoyeabdul
Yusuf Okewoye Abdullahi :
😅ha pasa masa kwadu irin na taure kawai
2025-02-06 15:04:08
1
user7723819572747
nuraddeen ajmeri :
amma dai dandaka za,amusu ko
2025-02-06 14:52:40
1
bakers374
bakers374 :
Masha Allah na dade ina neman yadda xan yi ma kaina family planning
2025-02-06 13:54:28
1
To see more videos from user @auwalahmedmusa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About