@tubless_media_concept: Mahaifiyata ce tafara bani jarin naira 200 Daga haka nafara siyo Mota 1 har nafara siyo guda 1000 Ina saidasu a jahar logos cewar Alh. Dalhatu Abubakar Isah Chairman Alhamsad Group, and also the Chairman of the Northern Chamber of Commerce, Industry, Mines, A cikin Shirinmu na Rayuwata Zaku iya kallon Complete interview dinmu a YouTube channel dinmu @tubless_media_concepts Kada kumanta a danna mana Subscribe domun kallon sabon shirye shiryenmu Idan mun Dora #tublessphotography #tubless_media_concept #rayuwata #arewatalentsshow #kano
ya allah kabani jarin da zan dogara dakaina na taimakawa iyayena
2025-02-05 16:16:08
702
Muhammad bello :
Duk Wanda ya birgeshi yamin like ❤🙏
2025-02-05 19:36:50
1235
tumfushi11 :
all good
2026-06-26 10:31:43
0
binadam3445 :
business people gather here 🙏🙏
2025-02-05 15:44:15
880
Dau'd :
kubiye masa kuyi aure baku Gina gida ba wlh zakuyi bayani
2025-02-05 17:17:02
498
Mohpantami :
Wannan 20k din a yanzu ai yakai 50m naira
2025-02-05 12:11:08
612
Pharm_Yusuf_A/karim :
ya Allah kaimun irin yadda kaiman wannan bawa baka, wlh banida burin dayawuce nayi Aure yanzu I'm 23 year yan Uwa kuce Ameen please 🥺🥺
2025-02-05 14:51:26
259
Hussys dessert :
wato kasuwanci duniya ne
2025-02-05 13:52:06
296
makwarari :
Nima inadah kalan wannan labari Insha allah nima zanyi kudi masu albarkah wataranah nimah nazo nabadah labarin wahalar da nasha🥰🥰 Insha allah🙏🏻
2025-02-05 14:04:47
206
Saifullahi Bature :
Bahaushen mutum kenan the most honest people in the world 🌎
2025-02-05 15:14:53
252
Na Garkar gwamna 💯✅ :
Farillan Alwala guda 7 ne
Na 1, niyya
Na 2, wanke fuska
Na 3, wanke hannu zuwa guiwar hannu
Na 4, shafar kai
Na 5, wanke kafa zuwa idon sawu
2025-02-05 20:00:34
224
RCHP: Zahraddeen haruna usman :
dukk Wanda kaga shii a inuwa to wlh ta Rana yabiyoo
2025-02-05 11:50:10
132
Musaddam Idriss 🇳🇬 :
Wannan ɗan jaridan matured reporter ne wallahi. Yana da hakurin bin mutum tiryan-tiryan ba ya katse shi wanda hakan shi yake nuna kwarewarsa ta aiki. Ina yinka wollah🥰🥰🥰
2025-02-05 17:55:02
102
fav_salisu01 :
Me Qaunar Annabi Yamin Like
2025-03-11 00:02:22
5
bashir lawyer :
Mai son annabi yamin like
2025-03-28 23:15:08
6
realsaifullahi_saiff :
Uwa Mai sirri allahu akbar 🥰
2025-02-05 17:49:36
10
Ummeelous veils and more :
Chairman Angon Umma da Aisha da Aisha Alhamsad Da ga Hajia Yaya Allahyakara arziki
2025-02-05 18:04:02
8
EX BOY344👮💂 :
ya Allah ka bani jarinda nima zan digara da kaina
2025-04-26 22:51:42
5
Debalz :
ALLAHU AKBAR 💜💜💜💜💜💜💜💜
2025-02-05 17:48:47
6
I*M*JADA STUDIO🎥😎✅ :
Allah albarkacemu 🥺🤲
2025-02-06 11:24:59
6
AbubakarAminu :
Allah ya Kara arziki da kare Ka da dukkan sharrin duniya Allah yasaka maka da biyayyar da Kai ma mahaifiyar ka
2025-02-05 16:26:00
6
zamau___jr😎✨💲 :
Allah kasa muyii kyakkyawan qarshe amin yahayyu yaqayyum
2025-02-05 16:42:50
7
Dalha Ahmad KT77 :
insha allahu sai muntaka irin wannan matakin kafin mutuwarmu amen
2025-02-06 09:55:08
5
Police station :
Wannan be san duniya ta sanja ba duniya yanxu idan ba kudin kakeda ba koh matar ba wadda zai baka
2025-02-05 18:17:40
9
To see more videos from user @tubless_media_concept, please go to the Tikwm
homepage.