@bello.galadanchi: #danbello #kawumansur #hausa

Dan Bello
Dan Bello
Open In TikTok:
Region: US
Wednesday 05 February 2025 18:13:13 GMT
842997
102277
3000
8617

Music

Download

Comments

ismailakaura
ISMAIL :
me son Dan Bello Sabi da Allah yaimin liking 😍
2025-02-05 18:36:48
1750
one.six15
one six :
😭Harda dan uwana aka kashe allah yabimana hakkinmu
2025-02-06 00:58:34
668
moubarackmuzber
Moubarack🫆👑 :
ya Allah yanda ka nuna ikonka akan fir,una Da hamana Allah ka nunashi akan azzaluman shuwagabaninmu na nigeria🥺🥺🥺🙏🙏
2025-02-11 08:32:23
6
ibrahimyusuf7715
IBRAHIM YUSUF :
Allah yabimusu kadu Maigida Dan Bello Allah yakarama lafiya da ilimi nagode da wannan bayani ina bayanka dari bisa dari
2025-03-10 21:39:51
5
mubarakilyasu945
mubarakilyasu945 :
Allah yajikan musulmi
2025-02-06 18:51:02
5
namamajomaiwaka
Faruku namamajo :
mai son ɗan Bello yayi following ɗina
2025-02-10 21:39:36
13
yaronmalamn_ght
Yaron malamn GHT :
Mutumin kirki😢
2025-02-13 08:57:50
5
y.solary1
Y Solary ⚽️ :
Allah ya isan Masu wannan aikin zalunci ne🤲👍
2025-02-10 23:55:50
6
ibrahimaminu124
jaishi #shashid ahamad👆👌🙏🌹 :
duk mai kaunar dan bello ya min liking
2025-02-15 10:18:12
5
yahayabashir216
Bashir yhy :
wai don Allah ahhaka ake rayuwa jamaa to Allah ya kawamana mafita
2025-02-06 16:33:08
6
aminuyahaya1738
alameenyahaya575 :
allah yasaka musu da alkhairi
2025-02-06 14:58:23
9
1dokoki
Najib-N :
BUK karkashin gwabnatin jiha take ko?
2025-02-06 16:06:43
7
sisengarkuwa
Aliyu Cissen Garkuwa :
Kai Dan Bello qarya kake bakayi bicike akan wannan lamarin ba domin Nima Ina da Fili awajen Babu Ruwana Gwamnatin jahara Kano Aciki
2025-02-08 12:39:48
8
rabi.u.adamu2
rabi.u adamu :
abar.Batun.SIyasa.Wlh.Wannan.Zalincine.😂😂😂😂
2025-02-11 23:01:53
7
shamsudden.r.ibra
Shamsudden R Ibrahim MG :
Allah wadaran azzaluman shuwa gabanni
2025-02-08 17:30:19
9
halyma97
halyma :
Allah ya wulakantasu azzalumai kawai in Allah yadda sai Allah ya kawo musu masifa da balai jinin wadannan mutane na wuyansu
2025-02-09 08:18:15
11
user9174499771385
Sulaiman Lesi :
Gwamnati tayi kuskure
2025-02-06 14:50:30
14
sultansaid6230
suleiman mala barde nguru :
wannan zalinci yayi muni Allah yakawo qarshen zalincinan ameen
2025-02-07 06:13:21
9
musarabiusale
Musa Dambatta. :
Allah ya kyauta😭😭
2025-02-05 20:20:03
11
thedocter330
The_Docter :
allah ya isan su wlh allah ya saka musu daman ba kaunar tala sukeba
2025-02-09 19:44:12
8
balaalasan
Alle fero :
ban taba fahimtar cewa dan bello kwangila aka baka ba sai yanzu
2025-02-06 16:22:59
6
abbasarewa
Abbas Arewa :
Allah Allah ne dan bello
2025-02-08 12:04:06
7
aleeeyoouu
aleeeyoouu :
anan dai bana goyan bayanka sbd ni a rijiyar zaki nake nasan komai wlhy
2025-02-07 21:18:49
10
garbagaruss7
garbagaruss :
Dan Bello Allah ya ma albarka sannan kuma Allah YA sinewa mulkin zalunci Allah kuma ya jikan wa.anda suka rasu
2025-02-10 08:13:47
6
aliyuasalehsam
ALIYU SALEH ASAM :
innalillahi wainna ilaihirrajiun
2025-02-05 19:30:46
12
To see more videos from user @bello.galadanchi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About