@umarfgee1: #umarfgee #kano #virall

umar_fgee
umar_fgee
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 11 February 2025 07:06:48 GMT
385376
39758
1074
1022

Music

Download

Comments

abdullahiismail802
Abdullahi Ismail :
sena tuna tafiyata daga kano zuwa yobe nahadu da wasu murkusa murkusan mata su 2 kawai sunciye wajan mutum 4 🤣🤣🤣 da anyi tafiya daya tace kayi hakuri mudin masha Allah 😂😂😂
2025-02-11 10:45:13
138
bash33rr
Basheer004 :
shegu Yan arewa marasa hankali
2025-03-22 10:26:30
5
zinariyar
@zinayiyar collection 👜👠 :
🤣😂😂wllh nima nataba shiga wannanuqubar
2025-02-11 12:37:09
50
aysher_lii
Aysher_Lii :
wlh nima nataba shiga masifarnan
2025-02-11 14:01:30
15
user5848022146233
H@rleemcy :
Ai wlhy damasu kiba da masu warin hammata shiga ka hadu dasu a abin hawa se salati kawai 😭
2025-02-11 21:39:32
5
yahayadanhajiya0
KAWULI DAN HAJIYA✅ :
💞:Mutane Basuda Tausayi Dazu A Kasuwa Haka Kawai Wani Ya Mareni Saboda Nasa Hannu A Aljihunsa Ina Neman Chanji😒😕😓🙄
2025-02-11 09:11:48
6
lubiinah
senorita❤️ :
To ka koma gaba mana mallam🤣🤣
2025-03-29 18:56:52
3
fatimayari123
Fatimah😍 :
Wlh jiya na fuskanci haka😂
2025-02-16 06:41:54
4
elyusufdirector
El-Yusuf director :
Nipha Wlh da wasu lukutaye suka matse ni sai da wayata taci screen
2025-02-20 07:41:26
1
teemarh4466
Fatima Adam Ibrahim :
😂😂😂 Wlh haka masu keke nape
2025-02-11 09:35:27
6
haleephaharuna07
khalid boy :
maison annabi yamin like
2025-04-13 21:41:22
7
realismaeel7
Real Isma eel💍🦋💫 :
Nine ismael mai yawo a comment section 😂😂
2025-02-11 11:40:27
8
salmajajere1
Salmajajere :
Wannan me napep akwai mugu 😂😂😂😂
2025-02-11 11:01:51
8
official___sadeeqh
ABOUBAKAR SADEEQH❤️ :
Nine jagwa Mai yin tik tok
2025-02-11 07:23:25
7
pepencyy_1
✅ℙ𝔼ℙ𝔼ℕℂ𝕐𝕐 𝕁𝔼𝔾𝔸✅ :
Ina laifin mai mashin dinan ya saka shi a gaba 😆😆
2025-02-11 14:04:03
7
airscatter001
AIRSCATTER001☠ :
Wannan ae zalinci ne😂
2025-02-11 14:09:17
5
umarsaleh205
UMAR__S_A_A :
wai ina master mutumi nine
2025-02-11 07:13:23
4
adamuyimird
ADAMU AYUBA YIMIRD :
akwai tafiya dole ne😂
2025-03-29 11:19:22
1
g.o.c19
G O C 001 :
hhhhhhhh 😂😂😂 Dan Allah karkudai nafa Dan Allah 😂😂😂🙏
2025-02-11 16:30:06
6
ahamxeer
A HAMXEER :
wahala promax😂🤣
2025-04-08 07:27:04
1
salmanu0021
salman Ibrahim babiya :
Next
2025-04-03 13:10:48
2
halatsb
Chef halat🧑‍🍳 :
Daman Waya kaika ka hau
2025-03-16 10:30:01
1
alameenu04
alameenu04 :
allah kashirya
2025-02-11 10:57:41
2
karefa01
PURPLE HEART OMAH LAY 💜💜💜💜 :
one video please
2025-04-01 10:24:47
1
mrsy559
Mrs_y_motors🌹 :
gaskiya zagin uwar nan yay yawa haba
2025-02-11 08:53:39
2
To see more videos from user @umarfgee1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About