Wato bazaka taba jinsu suna cewa Malam wane bai iya Ba, Basa cin mutuncin kowa Basa rigima abinda yake gabansu tare da daliban su shi yadamesu Ba siyasa ba
2025-02-12 10:41:50
80
yunusa sulaiman skg :
duk wanna ya gane rigi rigi murnar sanya sabuwar rigar dayai yake yamin like
2025-02-12 08:39:49
104
ismer'eel- M-G :
yaushe zaka zo yobe wasa😂😂
2025-02-12 10:52:03
61
Alhaji :
Nikam MALLAM bayajin zafi ne 😂😂
2025-02-12 08:32:33
24
ABUBAKARSANI :
Rigi rigi na manzon Allah
2025-02-12 08:22:32
31
@isahibrahim na gidan shehu :
ALLAH KARAWA MAULANA LAFIYA
2025-02-13 07:28:53
4
Auwalu elu :
RIGIRIGI:ALLAH YA ƘARA SUTTURA
2025-02-13 12:04:53
4
Pilot 69 kry :
wai wayaji wanda yake cewa subnallahi 😂😂🤣🤣
2025-02-13 07:26:05
3
Alh Adamu Headmaster Auyo :
Jahilci Yafi hauka ciwo , ko Sunan ubansa bazai kira Yana rawa ba ballantana Allah Subhanahu wata'ala
2025-02-12 10:42:03
17
Yahya yg :
🤣🤣🤣🤣 Rigi Rigi mai Ruwan Asararai 😂😂kazo mana kano show Dan Allah plz 🙏🤪🤪
2025-02-13 00:52:46
3
zakariyya Ibrahim :
Tomu tarihim sahabbai shehu mukeso muji mu tarihin annabi mukeso muji da sahabbai annabi wannan it ace magana tagaskiya👈👈👈👈👈👈👈👈👈👈👈👈👈👈
2025-02-12 20:47:11
5
Dan anty hydar :
kana gani kasan ba rahama a fuskarsa🤣
2025-02-12 12:19:00
5
Ayshert_Bint_Othman🧕 :
Nidae malamin nan yana burgeni 🥺Attalili Attagazuti 🥰😅
2025-02-13 22:27:49
6
Ahmad 02Rice🌾🌾‼️ :
Bidi’a masifa ce
2025-02-12 21:44:25
4
🅝🅐🅢🅔🅔🅡__🅖 💯 :
yatara Jahilai a gabansa 😅😅
2025-02-13 07:02:07
5
Abbas abashe dan Nigeria :
Allah Kara karama
2025-02-13 17:39:10
6
Ronnie Lee :
kaji Manya
2025-02-12 21:31:15
3
abisheakh46 :
nayi tunanin yasamu lapia ashe shurun dayayi gas yake tarawa
2025-02-13 06:01:48
3
hamdala :
in zasubar iskancinnan sudawo surike addini da yafi musu 🤌
2025-02-13 12:22:13
3
Gayee18 :
💘💘💘rigi rigi kana bamu nishadi allah yakarama lafia💘💘💘
2025-02-13 20:47:21
2
BASH NA ANNABI :
Gaskiyane nagode Allah yakara soyayar Annabi S.A.W
2025-02-12 20:35:42
4
Rabiu Ibrahim :
Mallam fa falalar shehunnai na aiki, naga yayi kiba Masha'Allah
2025-02-12 23:57:22
4
Adnanmabba :
Tijjaniyya babu karatu Sai labarai😂😂😂
2025-02-13 19:32:54
4
Labeeb✨ :
Dama yana nan
2025-02-13 12:28:11
2
To see more videos from user @ibrahem_niass_sheikh_ksf, please go to the Tikwm
homepage.