@hajjtvnigeria1: Shaikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Yanayi ne fa Malam. #fyp #foryoupage #izala #viral #trending #arewatiktok #abu_tasneem #kano #guruntum #zaria #likitanzuciya #bauchi #kannywood_exclusive

Hajj TV Nigeria
Hajj TV Nigeria
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 15 February 2025 13:11:47 GMT
573453
49748
1388
4417

Music

Download

Comments

blackgirls436
BLACK BEAUTY :
wanda ya fahimci abinda malam kenufi yaiman like
2025-02-15 18:40:17
328
juwairiyya14
Juwairiyya14 :
😂😂😂😂😂😂Wato malam ya gane ni har yaji nake ijewa 😂😂 dakan hannu
2025-02-15 19:41:08
55
introvereme
introvert :
gaskiya ne malam, amma fa dumame duniya ne 😋
2025-02-15 21:53:44
94
sadiq__kk
__kk :
Ba hawa TikTok din bah saukar 😂😂
2025-02-15 22:08:40
66
nouhouchamsiya
A.salam nouhou Mori Kaka 96862 :
Hakané malam Gaskiané 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-07-13 10:53:52
2
sulaimansaniisah
sulaimansaniisah :
wallahi akwai dumamen da yafi kaza da kwan hasali ma idan na ci kwai ma basir yake tayar mun 😂
2025-02-16 09:01:22
6
jabs2233
jabs :
Slm Malam akwai gwara maganar dumamen Nan wlh napisan dumame dasafe kuma Allah bawai bazan iya siyen Kazar bane
2025-02-16 00:00:30
7
muslimshuaibuusman
Gg :
Gaskiya ne Malam😂😂😂😂
2025-02-15 14:27:01
23
abban_amal
@ABBAN_AMAL🫣✅ :
Mai son guruntum Yamin like ✅
2025-02-26 12:30:26
25
aseemdaha1
BIG ASEEM 😎 :
Nina Ta6a Mafarkin Na Auri Balarabiya Kuma Yanxu Haka Soyayya Muke Da Balarabiya 😍😍
2025-02-15 23:50:14
4
a..bawa
A...BAWA :
everything look simple on TikTok until you practice it on real life 😁
2025-02-15 20:09:19
8
youngalhaji374
abu sadik :
likitan zuciya 🥰🥰
2025-02-15 17:51:03
16
abubakarumaru349
Ab musaba logistics :
kaji dan lashe lashe korton banza dan ma karyaciya
2025-03-20 12:02:00
0
hamzausman994166
hamza A usma🛠️📚🇳🇬🇳🇪 :
🤣😂🤣😂 Allah ya raba mu da talauci
2025-02-15 18:00:46
8
richardo649
Richard :
cardiologist 💕💕💕💕
2025-02-15 20:03:27
6
user5941946604714
Auwal maichago :
Macha Allah likitan zouciya Allah kara basira da lfy
2025-02-15 22:14:30
5
sadiqilyasu1
user6101988815421 :
gaskiya ne malan wllh talauci ne gaskiya ne
2025-02-15 22:05:11
6
mrfuad49
mrFuad :
🤣😂 wlh Mal haka ne
2025-02-15 18:26:49
9
sarahsgr01
MEEMAH ALL AND MORE 🇳🇬 :
Allah ya datar damu ya rabbi 🙏
2025-03-22 11:02:40
4
danbaiwa610
Hussaini Yusuf :
Likitan zuciya Allah yakarawa rayuwa albarka wlh amaluman zamanin nan banga Wanda yakai malam hikima wajen isar da sakon Allah da Manzon sa Sallallahu Alaihi Wassalam 🤲♥️
2026-05-04 07:51:13
2
tydannuhu
Engr. NTY {CEO new tech yard} :
Follow to follow
2026-04-08 07:51:37
1
billionaire20280
Almost A Billionaire ♥️ :
Alaji pepper soup din kaza da dankalin turawa da shayi duniya ne
2025-02-17 20:58:03
4
salihubello559
Salihu Bello :
wllh wasu ra ayine barashi bane
2025-05-02 05:54:08
1
iam___shariff
iam___shariff :
Likitan zuciya
2025-04-04 05:08:46
2
drahmad015
SEN AHMAD 001 :
Allah yafaran tamaka mlm
2025-12-13 08:35:10
2
To see more videos from user @hajjtvnigeria1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About