@kings_photography1: Gwamna Yace Za’a Gyara👏

Isah Muhammad Salisu
Isah Muhammad Salisu
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 16 February 2025 20:16:15 GMT
277762
24531
638
398

Music

Download

Comments

muazzam624
Waleed Ala(Dan Walee) :
Dole Abba yayi Capacity a jihar kano Dan Allah duk wanda ya yarda yaimin Like
2025-02-17 17:19:55
579
shopvibesk
shopvibe :
Ko baka gyara bah sunji dadi a ransu da kayi musu magana kuma Allah baka ikon gyara
2025-02-17 06:29:11
34
a.oneabdul
Abdulwahid :
Allah ya tabbatar da alkhairi Abban Madugu
2025-02-18 07:52:59
8
muhdnaveell
Mnabeell07 :
wlh munason gwamnanmu Kuma mutumin kirki ne♥️♥️🙏
2025-02-18 06:07:40
4
farouqyunusadan
farouqyunusadan :
Mutumin kirki. Mai Sauraron koken talakawa 🥰
2025-02-18 06:53:30
5
abdulfatah8242
lukuman Hussain :
shi wannan bawan Allah IDAN bayan Allah suka kawo mashi koken su Bai daukar ALKAWARI take sai dai kaci yace zamuduba mugani Kuma zai ciki ALKAWARI Allah yasani Ina kaunarka abba
2025-02-17 23:06:07
3
abuaasif2
Engr. KS :
Mutumin kirki kaf NNPP babu bawan ALLAH kamar Abba.
2025-02-17 15:14:43
2
ibrahim.abdullahi8016
ibrahim abdullahi :
andauke bindigan ofisa fa😂😂
2025-02-17 20:58:41
2
itz_sirlessuthman
💥💥محمد ثالثو :
Dolon governor
2025-02-17 07:26:24
23
northernmatan
nuzruf :
Bawan Allah
2025-02-17 18:50:52
2
muhdmustapha75
M.YARIMA ❤️🇳🇬 :
bana son shi amma ya nuna haquri da juriya anan
2025-02-18 16:23:42
2
ahmadyahya797
user7234543284146 :
zamu duba ai mun jima muna jinta gun ku
2025-02-17 06:33:34
7
abubakarjafartijjani
Kunda :
Okay
2025-02-16 20:32:42
5
sufaat66
Prince suraj :
Allah sarki
2025-02-17 14:19:56
2
hussainagoh
H.A.H Gallery :
Allah Sarki Abba
2025-02-17 19:40:53
2
kafigwamnasaukingani
kafigwamnasaukingani :
Allah sarki 🥰🥰🥰
2025-02-17 09:52:42
2
sadeeqnl
Sadeeq Naseer :
Na wash😂
2025-02-17 11:50:31
2
khairaty207
khairaty207 :
Bawan Allah🥰 Allah yakara ruko da hunnunka
2025-02-17 18:49:53
2
faisalarteta8
Faisal Bello :
mu Zamfara dauda ya gyramu mun dai na irin wannan siyasar duk abun da talakawa ke so wlh yasani.
2025-02-17 21:55:47
2
kamfa1
BARNA DIRECT FROM CHINA :
Kai Amma Abba ya birgene🤩lokachi guda ya dawo dasu hayyachinsu,ta hanyar sauraransu,Allah Yaa bashi Ikon Yi musu,gaskiya munyi sa"ar shugaba Mai saukinkai Da kwatanta adalchi,Allah ya tai makeshi
2025-02-18 16:22:13
2
abdullahiyusuf837
Abdullahi mamah :
Gsky abba bawan Allah ne seda ya tsaya yaji kukansu kuma yagaya musu abunda ransu zeyi fari
2025-02-17 09:44:18
3
ukashat.uba.grm
Ukashat Uba grm :
Allah sarki abbah Allah yasa Kagama da Duniya lfy dan darajar manzon Allah
2025-02-17 15:45:37
2
sodangibackup
SODANGIN SHEHU :
masoyin annabi Muhammad kenan
2025-02-17 10:32:14
2
mlsauwalnakowa
nasiruauwal245 :
Gobna me sauraron Al umma
2025-02-17 05:50:09
3
uzmashi
usman mashi :
Allah Sarki Bawan Allah Munai Maka Addu’a Allah Yabaka Ikon Sauke nauyinda dake kanka🥰
2025-02-17 09:18:38
2
To see more videos from user @kings_photography1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About