@kasuwarbello: Riga da Wando 2,500 - Farashin Sari (12 minimum) 3,000 - guda daya 1-5 years 📌 Za mu kawo muku kayanku har kofar gida kyauta 📌 Idan kaya basuyi muku ba zamu maido muku kudinku 📌 Free delivery a ko ina kuke a duk fadin Kano Kasuwar Bello, Kasuwarku Ce!!!! Domin saka order a tuntube ta 08100515383 #hausa #arewa #nigeria #hausacomedy #kasuwa #danbello #kawumansur #kasuwarbello #arewacomedy

Kasuwar Bello
Kasuwar Bello
Open In TikTok:
Region: US
Thursday 20 February 2025 13:35:27 GMT
638869
32391
1254
1003

Music

Download

Comments

bgmodu347
baba goni modu :
duk Maison Dan bello yamin like
2025-02-20 21:10:24
101
_facxlof__
facxlof ツ :
kace dama gwagwarmayar taka karshe talla zata koma.
2025-02-20 19:45:29
11
rhims_signature_01_maid
manzil_alwafir_maiduguri_32🥰 :
nima inaso Kuma ina maid
2025-03-07 12:29:26
1
aminuyusufmaiturare
Aminu Yusuf Maiturare :
ina so amma ina sokoto ne
2025-02-26 21:07:34
0
ashirutelah
Ashirutelah :
bana matane
2025-02-20 22:15:43
1
aishafari1
Aisha fari :
assalamu alaikum inason kayan dan shekara biyar guda 10 yaya zaayi
2025-11-16 18:29:04
0
ammey41
ammey :
ina son guda 12
2025-02-23 21:08:55
0
zhabosslady
house of gifts and souvenir :
babu na Yara mata neh ?
2025-02-22 21:55:51
0
bilkisuumar37
sabreena Atelier 💕 :
how can I get it pls
2025-02-22 13:02:24
0
dahirusuru
Dahiru Umar Suru :
Inaso 3 set pls
2025-02-20 21:40:05
1
halifa.tajul.izzi.jos
Halifa Ahmed Tajul izzi jow :
Amin likes dan isar annabi Muhammadu
2025-03-16 07:02:22
1
ummusudais33
user6350627934400 :
slm inason guda 3 ina jos plateau state nigeria yazaayi
2025-03-24 07:28:42
0
sulaimanidrisfuntua3
sulaimanidrisfu13 :
a wane garine kasuwar take inaso
2025-02-20 21:50:10
1
jeddatulkhair321
@jeddatulkhair321 :
ina son guda guda hudu zan siya pls
2025-02-25 18:53:31
1
miss_kimba
MissKimba :
kuna aykawa a niger? bonsoir
2025-02-20 15:33:49
5
sulaimandanladibechi
[email protected] :
inason guda biyu
2025-02-21 11:10:41
0
the...legend...ib.c
THE... LEGEND...IB.C👏👏👏 :
ina da bukata guda biyar ya za ayi
2025-02-20 20:45:56
1
abbanhumair
aminu ado muhammad :
inada bukata
2025-02-20 20:51:59
1
babanfirdaussi2
baban firdaussi :
ni atanfa nakeso na saya
2025-03-20 05:30:26
0
aysherammani1
aysherammani1 :
Da akwai namata yar 19 month
2025-03-20 22:51:57
0
omamakhanofficial
Omamakhanoffocial :
O bai ye kya keh rha ha😂
2026-06-02 18:27:10
0
aishaahmad6491
Aisha Ahmad :
Allah ya Jakada’s
2025-03-23 17:32:49
0
aliyu.yusuf.arabiy
Aliyu Yusuf Arabiyya :
inane brach dinku a abuja
2025-06-20 18:06:03
0
sanifx34
sani fx :
babu na mata
2025-03-29 16:18:51
0
umm_afiq
UmmAfiq :
Akwai na mata
2025-02-21 11:16:18
0
To see more videos from user @kasuwarbello, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About