@marke.herbal.medicine: MAGANIN SANYI (INFECTION) NE SADIDAN. Maganin kowane irin sanyi kamar: 1. Kaikayin gaba 2. Kuragen gaba 3. Zubar farin Ruwa 4. Warin gaba 5. Daukewar sha'awa 6. Jin zafi lokacin saduwa Da sauran cutukan sanyi. KAYAN HADIN SUNE KAMAR HAKA 1. Citta danya 2. Tafarnuwa 3. Kurkum 4. Lemon tsami YANDA AKE HADAWA A gyara su da kyau, a yayyan ka su, se a zuba a tukunya a dafa, a rika shan karamin kofi daya, sau 2 a rana.#kellybenson #ghanatiktok🇬🇭 #sirrinrikemiji #chadiarodriguez #saudiarabia🇸🇦 #malitiktok🇲🇱 #libya🇱🇾 #nigeriantiktok🇳🇬 #nigeria #maiduguri #nigeria #arewa__tiktok
Marke.herbal.medicine
Region: NG
Thursday 20 February 2025 20:08:59 GMT
Music
Download
Comments
Aisha Shuaibu :
slm
2026-04-24 06:27:09
0
babyn baby🦋🔐💞 :
mi ciki xatasha
2025-02-21 06:35:56
6
autar baba 💍❤️🩹💚 :
don allah menene maganin tambi wan🥰🥰
2025-02-21 02:06:50
3
zainabHaruna5095 :
muna godiya wllh
2025-02-21 09:24:33
4
Mrs a. s mrs :
masha allah
2025-02-21 16:28:28
3
user3576199551735 :
sallahou aleyhi wa salam
2026-01-24 07:22:53
1
lover girl :
pl my own day peine
2025-03-10 12:59:37
1
user1627953032907 :
saw
2025-03-18 23:25:52
1
Tau shknn :
dan allah ya ake hadawa plsss
2025-02-22 16:01:57
2
✨💦❤️MATAR MIJITA❤️💦✨ :
Macha Allah
2025-02-21 01:23:56
2
user9296658256634 :
dan allah bakfada mana yadda zamu hadaba
2025-02-28 19:01:09
2
khadija Muhammad :
slm dan Allah ammana bayani yada xamuhada maganin
2025-03-06 14:15:08
1
mrs 🔐💘 salihu 💯🫂 :
masha allah
2025-02-21 20:56:19
2
Hapsert Koysey :
maganin fibroid don girman Allah
2025-02-27 16:21:06
1
Fatima finds :
tapasawa za'a yi ne
2025-02-25 18:26:36
1
user1010578191137 :
dan allah katuramin number,rka
2025-03-03 14:38:01
1
user623432853983 :
mash Allah
2025-02-22 20:33:44
3
Zainab Bala :
bakafadi yanda za ayiba
2025-03-13 06:44:00
1
najaatuismail120 :
mlm don allah mace mai al ada zataiyasha pls
2025-02-21 21:26:33
3
princesse♥️🎀 :
minene kurkum dan Allah
2025-02-21 08:30:42
2
Kebby Show :
manan nas
2026-05-18 18:33:56
0
Saudat Salisu :
@Sani Ibrahim
2025-03-06 05:50:44
2
zizi5109 :
😂😂😂
2025-02-23 09:12:17
2
Mira's bb :
❤❤❤
2025-02-20 23:31:33
2
user9239679819615 :
😄
2025-02-22 22:39:55
1
To see more videos from user @marke.herbal.medicine, please go to the Tikwm
homepage.